Khadija 29

1.9K 180 12
                                    

Ya Allah ka cika Mani buri na in shine Mafi Alheri pls readers ku ce amen

Ni Sarai nasan abinda ke cina Dan in dah sabo na Saba Amma kuwana biyu like I would say maybe two week back na rage irin sha'awan nan sosai Dan I have been very very busy ayki Kawai nake bah Hutu, sanyi nake ji sosai Amma na kasa tashi duka Jikina ya mutu bana jin kuzari koh kadan gaba daya Kara nadewa nai cikin bargo ina rawan sanyi koh Idona bana iya budewa Saboda irin launin dah nake ji sannu a hankali ina jin yanda nake Kara tashi ina karfi addu'a na fara Yi Kala Kala na naiman sauki dah Kariyan shaidan daga halaka dah kiyar bake bude Idona gah sanyin karuwa yake a haka na Mirgina har na Kai wajen drawer ina budewa zamzam na dauko Nai wan addu'a na na tofa nasha ina sha na kuwanta agurin shiru har wasu time sannan Nafara samun sauki Ciki na na Dan warwarewa a haka baccin wahala ya dauke ni. Ina farkawa na Kalli jiki na murmushi Kawai Nai Dan na bata jiki na sosai, wanka na Shiga nai na dauko kaya na saka kaya na sanan na fito masallaci na wuce inyi Sallah.

KHADIJA'S pov

Ina kuwance akan kujera Alhamdulillah Amma I feel really really better Bah kaman jiya bah Dan Yau har nayi Dan make up irin kuwalli dah janbaki na saka Kuma nayi dauri waya na nake dubawa ina Kallon American's got talent 2019 su Amra Kuma pictures suke dah live video a inster, shigowan su yaya naji ina ganin duka mazan ne Kawai sai naji wani kunya ya ishe ni koh amsa sallaman banyi bah suka shigo kujeran dah nake yazo ya tsugunna a kusa dah ni juyowa Nai na Kalle shi face in mu very close har ina jin saukan numfashin sa a face ina "ya Jikin naki, ya fada a hankali cikin nitsuwa and very husky was his voice
Kasa dauke ido na Nai daga cikin nasa yanda suke fari kall da su suke kallo na cikin ido nima a hankali na amsa masa cikin yanda ya tambaye ni "naji sauki" Hannu yasa min a wuya Saboda yasan temperature ina yana shirin tambaya na wani question in muka ji Muryan abdul yana "ay wannan munafurchi NE ay muji mana, duk suka fara dariya niko kunya duk tabi ta dame ni shiko Mara kunya sai kallona yake again ya Kuma magana "Kizo ki same ni a daki, ya tashi ya tafi
Mus'ab ne ya fara ce min ya jiki kamin su ya abdul suma suka dauka duk sukai min ya jiki yaya ce wai "ummm Allah sai yasa baby girl ce Dan maza Sunyi mana yawa a family Wallhi,
Ban San sanda na tashi zaune bah in a horrified way na ce "Mai kk nufi, dariya suka soma kaka wai "aa Mai kk nufi koh Baki son cikin ne, ya abdul MA ya dauka "ay koh bata so sai ta dauka sai in mah mutumi na Bah, kunya ta hanani nitsuwa Kawai tashi nai nayi daki ina gunguni.

Ahmad pov

Tun dah mukai Sallah gaba daya nitsuwa ta ta bar jiki na Kawai Kallon su nake ina murmushi Kawai a cikin Hiran su ne MA naji wai alhaji ne yasa ay masa naman dah Naci ni ban MA gane maganan su mah but then na gane Cewa particular part in nan a cikin cow koh ram yana Kara karfin manhood so I think Yau am trap in the process Cox gaba daya ni Kadai nasan yanda nake ji gashi ina shigowa parlor naga khadija a kuwance tayi kiyau sosai ban San tayi kiyau Bah sai dah nazo Daidai face inta ina magana tayi kiyau dah ta Kalle ni sai da na ce Masha Allah a zuciya na ina neman zaucewa jikina ya dau rawa ji Nai kaman nuryana na dashewa idanu na duk sun kan Kance domin haka yasa na tashi nai bar gurin.
Ina Shiga daki na fara amai Ina ta amai jikina sai rawa yake haka na kuwanta a kasa ina rawan sanyi Idona koh budewa baya Yi ni Kadai nasan Azaban dah nake ji.

KHADIJA'S pov

Ina kuwance umma ta shigo ta ce min in tashi in Kai MA yaya Abinci wai su abdul sunce Bai Ci koh breakfast Bah, na taso ina daura Dan kuwalli na Dan ina mugun jin kunyar umma so bazan iya ce Mata komai Bah Dan ni in har Dan ta nice ban son in MA ganshi
Ina Shiga kitchen Hada Abincin na zuba rice dah stew anty Yagana ta soma fada "k Baki gah masa bane koh Baki San abinda mijinki yafi so bane? Kallonta Kawai nake toh ni ina Ruwana dah abinda yafi son ci like it does not make sense so I just picked another cooler na zuba ina gama WA nace Zuma Zan sa koh Miya
Ay kaman na ja MA kaina magana su baba suka hau fada ban iya kula da miji Bah wannan wani irin abune yadiko har da Mai sai yayi min Kishiya Wadda tasan Mai take Yi bah Nibah sai kace na rako Mata duniya
Raina ya ce har ina shirin kuka kowa na ta tofa albarkacin bakin shi kowa magana yake yi bbu Mai koh Shigan min haka na dauki tray ina nai fita na ina Zuwa koh knocking banyi bah Kawai na tura door in Shiga na fara jin wani irin gurnani dah kaji kasan mutum na cikin wasu mawuyacin Hali a hankali na ajiye tray in nai karasa Shiga Dakin jar saida na Kai wajen toilet na hango ya ahmad a kasa rufda Ciki.

Writers pov

Da gudu ta karasa wajen shi tana yaya yaya Amma shiru sai numfashi dah yake yi cikin masifa face inshi ta rike tana yaya ka bude Idonka mana yaya yaya shi Kuma yanda ta riko face inshi yasan ita ce Mai wannan Hannu Kuma yana Dan jinta kasa kasa Jikin shi ya Kuma daukan Mazari a hankali na riko hannun ta yana son yayi magana Amma ina ita koh duk ya rude a hankali taja shi ta dora kan cinyar ta gashi ta duko kadan haka boob's inta suka sauka akan face inshi Hannu yasa ya rungumo ta Jikin shi sosai yana sauke numfashi yanzu dah sauri sauri ita koh sai kuka take tana Shafa kanshi Dan jin yanda ya rike ta kaman Kawai maybe Cewon Kai yake sosai shiko idon shi har sun bude ya fara kuzari kadan a hankali ya Kai hannun shi kan zip in rigar ta yan fara zugewa tai sauri ta ture shi tana Kallon shi cikin tsoro Shima Kallonta yake.

Zan cigaba Gobe in Allah ya kaimu

Ohk I saw someone saying Ina ja maku rai no Bah haka bane Kune ke kashe min jiki bakuwa bani votes dah comments yanda ya kama ta gani nake kaman bani dah readers shi yasa Amma if ina samu zakuga ayki dah cika WA Dan wannan lbr in an ongoing event so Kawai kuyi hakuri dah ni and last but not the least ina Zuwa office 6 to 6 so bani dah tym .

Vote
Comment
Love you all

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now