Khadija 9

1.6K 99 1
                                    

Abinci kawai ake ci Ana ta Dariya labari kala kala kawai ake yi Ana ta ci plate Ina meat pie ne sai samosa sai coke Ina a gefi cake ne a hannu na ina su ya Abdul na cewa dah ni dah amra waya fi kiba wai na guya na tabe baki irin are you serious na ce we are not fat kawai we are thick ne
😂😂😂😂😂😂😂k ce thick kina ji dah wani cikin ki kam two month pregnant

Awwwch wallhi my heart is bleeding ka zage ni Ameer wallhi allah yasa matar da zaka aura ya Linka ni uku wallhi

Haba ay sai ki kashe shi ki din gaki ga kaman ki balle ukun ki ay an tashi ayi

Wai Ina Ahmad ne ? Inji kaka

Kowa duba wa yake saboda an San shi koh yana cikin mu sai an duba saboda baya biye mana

Abdul ya ja tsaki ya dau phone inshi ya Kira Chan kika ji ya dauka

Toh

Ya kashe waya

Gashi nan zuwa

Shi wAllahi haka yake koh a school if friends in mu suka fi biyu da suka zo toh daki sai koma shi koh yar budurwan nan bbu

Ku kiyale shi aure zan masa kunga koh ya ki koh yaso sai yayi maga ay koh
Dariya aka fara yi kowa na kawo opinion insa akan maganan asali ma zuga kaka ake yi Dan wanna shirun nasa yana daya daga cikin abunda wai a ka ce yana shaye shaye a sec school toh amma yayi yawa sai kace he is depressed anyways na tausaya ma matar shi da ma bai da budurwa wa zai aura koh ma waze aure ba wani abu bane in kiyau ne masha allah tsafta swag magana duka komai kudi yana dah kawai halin ne kana yana rawa waya sani

Daga idon da zanyi sai ga shi ya shigo sweatpants ne ajikin sa sai black BYC ya saka yasha aski gashi baida saje sai gemu kadan a habar sa gashin kan sa mai kiyau kafan shi bbu takalmi men handsome foot fari kal nails insa polished
Ban San sanda ya zauna kusa dah ni bah idon sa I swear very sexy kaman bacci yake yi

Miko min plate yunwa nake ji
Yarrrrr naji duka tsigan jiki na ya tashi yanda voice inshi yayi I cant just describe it kaman vibration oho dai deep and husky duka.

Saida na dau yan mintuna sannan na mika masa bowl in fruits salad 🥗 In ya koma baya na kadan dan Ina jinasa kaman kusa da baya na ya zauna koh Ina baibah ya saka spoon a cikin bowl in ya fara sha

Ahmad Ina ka shiga ne wai haka
Hmmm bacci nai na gaji gah yunwa ku kuma surutu kuke shi yasa kawai na kuwanta in huta , ya ci gaba dah Shan fruits insa mu kuma aka cigaba dah wasa ni kam kasa maida hankali nai dah I don't know exactly mai amma I think I am scared of Yaya har yanzu dah shiru nai ina Shan drink Ina kawai

Matsowa yayi kusa da ni ya dauko tray in samosa ya saka agaban sa

Ohhh ni dije wannan mutum da cin tsiya bbu kiba mun boni gani bbu wani abincin kirki amma sai kiba

Ya gama ci ya zuba rice dah coslow akai ya hau ci

Vrooomm vrooom na duba waya na ne k ringing naga sunan Faruq yayi pooping
K👑💍🔐. Kallon wayan nai shina ya kalli wayan a hankali na dauki wayan ina saka wa a kunne naji murayn loml yana
Hurrrr babe bazaki daga ba ne wai
Bari zan kira Ina family dinner kaji
Ohk bye

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now