52

2.3K 151 11
                                    

24 December / 1:00 am

Muhammad Ahmad Mai guwal was born.

I am more than happy after all that roller coaster my love is here. He was pleased on my bear boobs, I feel soo blessed and over happy to be gifted with this ball of love. I won't tell you been pregnant was all rainbows and roses wallhi saboda akuwai wuya duk da zan iya cewa it was fifty fifty daga ni har shi but I know I was loved at this period wallhi ni kadai nasan irin zumar da na dandana wallhi ni kadan akan cikin nan bah Ahmad bah dah su umma bah kai harda su K sunyi murna bbu iyaka but the bad part of been pregnant is that ur going to add weight even if you do exercise daga na gane what women with children are going throw.
 

    Shima yaya cire rigan shi yayi aka Dora Mai baby and you know what this little daddy's boy stoped crying kuma ni he still was crying with me  😢.

Yanzu na tashi daga bacci jikina duk ya gaji ina bude ido baby na na fara gani and lemme tell y'all you feel like exploding because of love and joy when you see ur own child zan taba shi naji muryan yaya ya taso yana "dije kin tashi ?

Jkin gadon yazo ya zauna yana shafa mun fuska       Ya ce "umma Dan allah Adan bani ruwa ta wanke baki.

Sai a Sannan nasan na lura Ashe kowa yana daki ai da sauri na dago Dan shi yaya bashi da kunya kam.        kowa sannu ya rinka yi mun nan dai aka bani kunu na sha saboda ruwan nonon har yanzu bai ruwa.

Yau aka sallame mu aka rinka drama shi yaya wallhi gida zan koma bazan je gidan kowa bah haka dai har ya soma pitsare masu suka barshi dan harta ni sai da kunya ta rufe ni. Baby na chest ina cikin sky blue towel muka taho gida muna shiga yaya yayi hugging in mu mu duka tare muka sauke numfashi yayi ma baby Muhammad peg a goshi kamin ya amshe shi ya kuwantar da shi kan  kujera  kamin ya dawo kaina ya soma kissing ina niko na makale mashi Nima muna cikin yanayi muka ji an bugo mamu kofa da sauri ya sake ni saida muka Dan giyara na dauki baby na shi kuma ya bude kofa sai ga K ta shigo kallonta muke da mamaki ita ko kujera ta Nema ta zauna tana kallon mu shi ya soma magana

Hajiya ya akai kuma kallon mu tai sama da kasa kamin ta ce

"Ni ce zanyi gejo koh da magana ne ?

Kallonta yayi kawai ya bude kofa ya fita niko zama nai ina dannan waya ta ce "baki bani ruwa in sha ?

Kallonta nai na ce "ga kitchen chan na nuna mata da hannu, rike baki tai tana kallona da mamaki,

Ta tashi tana fada wai Ahmad ya koya mun bakin hali bani da koh kunya ay tasan mai muke mawa fushi kuma bazata tafi bah ehen I dai dake kai nai. Tun da na haihu baby milk kawai yake sha saboda bbu ruwan Nono shi yasa kullum aka hada mun kayan kamshi da yaji ina ci kunu koh tun bana so har ya koma abinci na. Yau suna yaro yaci sunan shi muhammad Ahmad Mai guwal an sha hidima anan ma kuma yau ne aka  saka rana na biki tsakanin ilham da mijin yaya hafsat saboda ta ce da ta bada yar ta koma wajen shi guwara ta aure shi shi kuma da kaka fada masa haka awai kawai sai ya yarda.

Yau dai ruwan Nono na ya zu kar kuso kuga yanda booboo na yake ta sha dukda da Dan zafi but I was happy I was feeding my baby.

ONE YEAR LATER

ilham Ta Haifi baby boy itama yanzu kowa da baby inshi duk munyi transfer zuwa open university Abuja and it soo nice because being a mom is a full time job and pluse school woo it just too much but alhamdulillah we are coping. The love that is my small family Is all I have ever wanted and more my baby is just one year but soo sweet and adorable shima yaya he gives me all the attention we need go on dates and other stuffs

THE END.

THANK YOU FOR BEING UNDERSTANDING ON ME NA SAN DAI DUK  WHATPADD  BABU LAZY WRITER KAMN NI BUT THANK YOU FOR READING AN SUPPORTING ME THANK YOU SO MUCH 💋💋💋

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now