Khadija 31

2.2K 156 11
                                    

Dawowa yayi dah kayana plain gown black na Jallabiya dah underwear
Dah ya shigo still ina tsaye a gurin dah nake "k wai Baki iya zama bane?
"Nikam ka bani kaya na,

"na Karfi NE sai ki amsa Mu gani,

Kaman Zanyi kuka Kuma sai ya Jefo min kaya na
"Ungo Sallah ni ban son kukan nan, gah kuka gah son girma kaman giyambu.
Juyawa nai na murguda Baki sai da na Shiga toilet sa kaya na Leko "inma son Girman NE gurinka ay na gada,

Mamaki NE ya kama shi wato Yarinyar Nan har ta Raina ni koh wata zuciya ta ce ayko in raini NE yanzu kah fara tunda har ka soma Nishadi a Jikin ta wata Kuma ta ce kar ka yarda koh ta Raina ka

Kaya na na saka sannan na fito ina fitowa na Ganshi a zaune bakin gado yana dalla min harara sai a sannan na tuna Cewa Yau bbu Mai Cetona Tasowa WA yayi ya doso ni

Sai baya baya kananan idon nan suka firfito sai na hau Bada hakuri ina murstike Hannu ina danallah Dan annabi

"zoki bani Abinci,
Matsowa Nai a hankali kusa da kullan ina dar dar kamin inji anyi min dundu a baya na. zuba masan Nai da miyan naman Kai na Mika masa kallo na yake face in nan kaman bah shi bah daxu ya hade rannan kaman mugun da yake

Tunda ta fito toilet na Kara Shiga wani yanayin amma bbu abinda Zan iya Saboda duk dah nasan jikinta naso Kuma is ready ita she is not I can't keep on forcing her to feel her self Kuma ay na Yau ya isa haka this is her first time so no pressure
Gashinta da na Jika har yanzu bai bushe bah gah face inta looks very pail kaman ta Kara Haske she looks natural and more attractive than my food in her hands I would die not tired of looking at this awesome view she looks so perfect for me I can't wait to see her in love with me the way feel I can't wait to see her carrying my baby ( nooo uhmm uhmm it too much bah yanzu bah) Kallonta nake har ta Gama
Kasa na dawo Dan Yau ita zata bani Abinci ina ta Kallonta Kawai inata na ajiye zata tashi na jawo ta jikina ta fado kan cinyata tashi zatai na ce "Abinci zaki bani a haka, tashi ta Kuma guwada yi na mintsile ta
Zama tai tana turo Abinci
"ki bani koh Kuma kiga abunda Zan maki kin San Sarai ba'a min Rashin kunya in Bari koh?

Shiru tai kaman tana tunani Chan sai ta dibo tana Samin a Baki kawa Idona suka fara wani lumshewa ta kasa na sa hannuna cikin riganta nasan tayi shiru NE Saboda kar in hanata fita
Shafo boob's inta Nai ido still a lumshe ita Kanta saida taja numfashi tukuna Amma still bata Kalleni Bah sai da muka gama gah na koshi gah dadi Kai duk Wanda Bai aure bah nai San jin dadi bah Nidai anawa duniyar

Tashi nai na Tatara kayan na giyara bra ina na fito shiko yana zaune inda yake ya Rufe ido kaman Mai lazimi

Saida na ajiye a kitchen bbu Wanda yayi mun magana sannan na Shiga daki ina Zuwa na hade rai ganin duka mate inmu Mata na Nan gah wasu friends in mu MA sunzo
Ribbon ina na dauka na hade bishiyar da k saman kaina na kulle na dau Dan kuwalli ina juyowa Dukan su suka fashe da dariya haushi ya kama ni na ce "Mai haka ay wannan MA bura uba NE ay, Suko sai dariya Amra ta ce "Anaso ana kaiwa kasuwa aykin banza Kawai, suka Kuwa tun stirewa dariya
Hararrta Kawai nake tasan in na kamata zata Sani
Itama Ilham "nanacy wai ina kika je NE tun daxu?
"Inda kika ayke ni naje,

Nan Fah harda su yaya wai sunga yayaa yazo ya daukan mun kaya NE Kuma gashi na sa
Rashin mutumci suka rinka Mani Niko na banza da su Chan naji sunyi shiru ina juyawa naga ya ahmad a bakin bansan sanda kuka ya kufce min Bah dama Kuma shi nake shirin Yi tashi nai da sauri Dan kar wasu friends in namu suga ina kuka Ian Zuwa Zan Bi ta gefe in fita ya riko ni Jina a Jikin shi Kawai na saki kuka ya rungumo a Jikin shi yana Dan jijjiga Na har saida na soma Ajiyan zuciya kamin ya dago ya Kalle su "kar Wanda ya Kara neman tsokananta in Bah haka bah Zan bata masa nasa ran,
Haka ya jani Muka fita still ina Jikin shi face ina na chest inshi Saboda ya fini tsawo sosai still bubbuga bayana yake yi sai ajiyan zuciya nake
From heaven Kawai naji muryan umma tana "Mai same ta Kuma, da sauri na dago ingani koh tana kusa

Ban Gama bah Amma banda data so till further notice bye

Love
Vote
Comment
Share

Khadeejarh ❤️❤️Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz