Khadija 7

1.8K 126 1
                                    

Abuja

For that full week I got to know Faruq more and more better munyi yawo Wanda I don't think na taba yi a cikin Abuja masha allah kawai zan ce ammah kullum he is giving more reasons to love him .
  Yau Saturday gobe zamu tafi kano saboda su maa dah su ya Abdul zasu dawo amra sai wani blushing take yi kawai In na ce mata tana son ya Abdul sai ta ce bah haka bah 😒, mun gama hada kayan mu dah kowa na kuwance yau Faruq is busy so bbu phone calls , so kallo kawai muke yi amma lala dah amra munafurci suke yi daga gefe allah ya shirya su dai .

Flight in mu 2:00 ne so by 3:00 muna cikin Gida a zaune Ana tayi mana barka da  zuwa amma ce su maa sai gobe by 3:00am dat is da dare zasu dawo , so we decided to go take ice cream a havila ice cream goddess 😎
  Muka je shopright saboda zan je gurin nainaphonecases zan siya phone cover . Koh da muka dawo Gida mun gaji sosai so kowa kuwanciya yayi yayi bacci .

  Washe gari by 10 muka tashi koh dah muka fito kowa na waje Ana ta ayki kowa ya zo Gida everyone all mai guwals family over Nigeria sun zo so kowa na nan and it Devine very very marvelous .
  Dukan mu sha yanzu mun karu mu 7 ne dukan mu wando muka saka dah tops sai suka saka Dan kuwali amma Banda ni Cox bana son kulle kaina so kawai nayi lose pony tail muka kama aykin yin snacks dah drinks munyi zobo ,kunun aya , kunun giyaran, cocktail, dah milk shake sannan mukai frying samosa ,doughnuts masu filled dah kuma glazes ,dai cake chocolate dah vanilla,chin -chin ,meat pie .

Duk mun gaji duk dah su Anty guwago dah guwago asabe sun taya mu .
Wallhi na gaji sosai inji : ihsan sister in ilham

Nana: wallhi Nima gashi ba yana sai ciwo yake yi . Sannu dukan su suka fada

Amra: anyways it worth it tunda za muga su ya Ahmad yau

Taslim: wallhi ,like I miss them . four yrs fah bamu gan su bah, wow nasan ya Abdul ya koma su sosai I can wait to see them all Yaya nasan ta kara kiyau .

Lala : kika ce kiyau hmmm kiyau ya biyo ya Ahmad kut hmm kina wasa kin San allah bah dan ba kuma nasan Hali kuma dai nayi brother zoning insa sosai bah allah sai na bishi ya aure ni allah ,

Kowa Dariya yake yi kowa amra harda faduwa kasa tayi saboda Dariya

Nana: k wallhi Baki da dama amma shi wannan Ina yaga kiyau ya Abdul in dai shi dama yana da wani irin cool looks .

Dukan su : wallhi no kinga idon ya Ahmad kuwa brown ne bah and dah kingan shi zani gani gah lashes inshi good his lips and kin San ban taba ganin mutum Mai jemu zallah bah sai shi like yayi masa kiyau sosai gashi kullum dah askin sa a kai . Kina wasa rannan Ina zaune a dakin maa ya shigo yana magana inalillahi wa inna illahi rajiun kinji voice inshi kuwa sexy hut k komai ma saida najj cikin a yayi wani kara na bishi dah kallo

😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂🤣😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂. K fah yar iska ce Dariya kawai ake yi

Taslim : kuma wallhi dressing inshi yafi na kowa cow abbah ne kawai zai nuna masa dressing .

Lala. Wallhi she yasa gabaki daya bana ganin laifin mata masu son sa harda masu asking insa out wallhi he is too hot and cool at the same time.
Amra: and sooo sweet ,ta fada tana blinking idonta and she looks cute .

Nana: I swear duk abunda kuka gani ni ban gani bah na tashi Ina daukan waya na zan fita domin Faruq ya Kira ni ,

Amra : dama bazaki gani bah saoda kin tsani Yaya na wallhi .

Na juyo Ina kallon ya

Taslim : allah yasa ya aure ki wallhi inga tayi

Ilham : sis kaman kinga abunda na gani wallhi wani love k ringing a tsakanin su wallhi .

Nana : babe Ina zuwa I will call you back zanyi clearing abu ne.
Ohk bye love you ,na kashe wayan na dawo dakin

Amra ni bana tsani ya Ahmad bah he is also my brother so kinga bbu yanda za ai In tsane shi and ke kuma ilham no love is ringing between us he is not my type and obviously am not his type I don't think na yasan exactly yanda face Ina look .

I am not even attracted to him or him to me definitely he has a girl friend so pls k kuma tsalim if bazaki yi min addu'an kirki bah kar ki kara cewa ni dah ya Ahmad sai dai ni dah Faruq, na karasa Ina blushing kawai Dan na kira sunan shi

Insha allah sai kin aure shi
Nikam fita nai dan Banda tym insu

Suna ya Dariya

Love ❤️

Share👍

Comments 🔥🔥🔥

Love you all

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now