Khadija 24

2K 121 4
                                    

KHADIJA'S POV
Ina farkawa daga bacci naji wayana yayi Kara message ya Shigo tsakinayi kafin na doba unknown number ne ya turo min message din
Hi babe don't remove the bracelet and the ring and am coming tonight (content of the message)
Tsakinayi ganin message din nace ko waye wannan oho na bar wayan anan na Shiga toilet na cire kaya Zan Yi wanka kenan sai nayi noticing bracelet da ring din cirewa nayi na aje akan sink na fara wanka ina magana an cire din sai ay yanda zaa yi din da ne har an isa a bane command mstewww
Haka na gama komai na yi breakfast na zo na kwanta a palour Ina kallo sai wajen karfe takwas amra da Ilham suka dawo sun tahu mana da abinci daga wurin su kaka muka Ci
After mun gama Kuwa ya kama harkan gaban sa muna lbr muna jin dadin Mu.
Ina zaune ina cin grapes ina nayi ponytail da gashi na gown ne three quarter a jiki na bata Kai kasa Bah Kuma tah wuce knee ina Ci nake ina kallo abuna Amra tana waya Ilham na bacci a kasa sai door bell naji dah sauri na tashi Zan bude Saboda am expecting some of my friends Yau su zo so I was excited but my excitement went back Ciki ba Dan ganin waye a tsaye agurin kallon shi nake Kuma nima kallo na yake yi

Biyo ni mota...... Haka Kawai ya ahmad ya ce min sannan ya juya yayi fitan shi Kallon ogo inshi nake Kawai Yau yayi min kiyau cikin ash material dah hula kaman yayi aski ne dah giyaran face Dan ni Wallhi kaman yayi carving brows inshi ma nagani Amma Wallhi yayi kiyau sosai ma.

Shiga motan Nai na zauna Nai shiru shi Kuma sai kallo na yake yi duk sai naji bbu dadi na tsargu sauke kaina Nai, "bbu gausuwa ne dija,
Kaina a kasa Kawai Nai masa shiru,
"ummm, barka da warhaka, na Amsa masa
Shiru ya biyo baya Kawai a zuciya na nace "Dan wulakanci mutum ya San ba amsawa zai Bah Amma ya sani mtewww na ja tsaki.
Cikin nitsuwa Amma dah Alaman fishi dah jin Haushi naji ya ce "ina ring ina, kallo na yake cikin ido ni har na rude Saboda yanda voice inshi yayi naji tsoro Kallon shi Kawai nake Saboda ban San MA Mai yake nufi Bah sai dah naji ya ce min "Wato KHADIJA ban isa in ce kar kiyi Abu Bah koh k kin raina ni bah ay yayi na siyo na Baki yayi, Kawai ya koma Jikin kujera ya konta Hullan shi ya cire ya dora akan face inshi.kallon shi Kawai nake in mamaki akan wani banzan Abu Kawai mutum ya tada hankali shi hmmm Chan ta matse maka na juya na Kalli window abuna wajen Minti kadan Kawai na bude motan Zan fita ya sauke hulan ya Kalle ni idon shi kaman Wanda yayi bacci yayi ja yana kallo na "Wato Bazaki iya bani hakuri bah knn, khadija kin San Kuwa hukuncin matar dah zata bata MA Mijin ta rai Kuma kin MA San karfin igiyan aure na dah darajan shi Kuwa? Kallona na yake Nima shi nake kallo na turo Baki gaba dama Kuma na iya face expression nayi masa irin ni fah bana son ana damuna , hmm Nanancy fita Kinji tafi, yana fadan haka Nai fita na na Shiga gida ETv na saka na cigaba da harka ta na ma manta dah wani ahmad MA.
Kusan mintin shi hamsim a gurin yan tunani wannan wani irin Abu ne haka, toh Wato khadija dah gaske take bata Sona gaba daya hmm tunani Kala Kala kanshi duk ya tushe gashi ta Raina shi bata tsoron shi Kuma ya raina shi gaba daya, ji yayi ana buga window yana daga Kai yaga Amra kaman daga school take bude motan tai ta shigo tana Gaida shi amsawa yayi, cikin mamaki ta ke Kallon shi ya ce "yaya kuka kayi? Dauke Kai yayi ya ce Mai kk gani ranta ya baci har zata bude kofa ta fita tasan dole Nanacy ce tayi masa wani Abun tike Hannun ta yai ya ce "ina zaki tafi Kuma? Kallonshi tai "abunda ya kamata, girgiza Kai yayi ya ce "Kawai ki zauna dah ni, ya koma ya Kuwanta Jikin kujera yana rike dah Hannun Amra shiru Chan Kuma sai ya koma "hmmm Amra Baki Sona k MA koh hmm ina takura maku kinga ita nanacy ta fada min gaskiya Kuma bazata soni Bah koh, guya Kai Kawai Amra take tana aa Wallhi ni Yaya ina Sonka Kai fa yaya na ne koh kah manta.
Kawai shiru yayi Chan Kuma sai labari ya fara Bah Amra Bai masan reason inshi nayi Bah Kawai fada yake yi yana bata labarin irin son dah yake mah khadija har Amra sai dah ta dubah koh Nai yau yaya yayi high ne dan this is not normal shi yasa take ta mamaki Kawai, Amra kinsan tun ban San kaina bah nake son khadija koh kinsan to the extent bana son ganin kowa a kusa da ita kullum Kuma Kara Sonta nake Yi ban San Dalili Bah Amma khadija bata Sona ta fada min Kuma Ina gani a zahiri ban San ya Zanyi da zuciya tah Bah ban San ya Zanyi Bah zaniya komai akan khadija Amra kan son khadija har Dawafi nayi Dan Kawai ta Zama tawa Kuma gashi tah zama tawa short do I know you can own but you can not own to get har na same ta Amma ban samu zuciyarta Bah ban samu ruhin ta Bah Amra Mai Nai dah khadija bata sona Mai ban Kai namiji bane koh Kuma ban Kai Mata standard in yanda take so bane shiru sukai Chan Kuma Kawai tana dubawa taga Ashe MA bacci yayi. Ajiyan zuciya tai kamin ta dauko waya ta buga way driver in k yazo ya dauke yaya ya kaishi gida.

Ran Amra yayi mugun baci wato har khadija tana dah ikon wulakanta yayanta hmm sai tayi maganin ta Tukun gabadaya Yau ma Kasa gane kan Amra sukai Saboda gabadaya har kusan fada sukai da khadija mah.
Tana Dakin tah tana tunanin yanda zata bullo mah khadija and again yaya Gobe zai tafi abuja Chan sai wajen shabiyu Sannan sai Kuma tah fara dariya Saboda ta San Mai zatai ma khadija balle mutuniyar ta ce tasanta Ciki da Bai.


Thanks ur ur constant patient with me pls bear with me pls Wallhi ayki nake and in na fara na Bari wattpad suyi deleting Mani pls sorry.

Love
Comment
Share

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now