Fourty

484 33 7
                                    

Episode thirty six
WAYE SHI❓(shaffik ko Ahmad)

"Da sunnan allah mai rahama maijin kai
Ya ubangiji duk wanda ya karanta wannan litaffi nawa allah ka sama albarka da shi da ahalin sa baki daya ubangiji ka kiyaye shi daga dukanin wani sharri na shedan,aljanu da maqiya....
Amin ya rabbi samawati"
ㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡㅡ

Security uku ne suka shigo daki, dr fauziyya ta hau hada allurar da zatayi sedating dinshi, dan ya ruga ya shiga mental state...
Kafin su shigo mummy ta samu ta rungume shi ta rikike shi sai haki yake yana zufa yana sauke numfashi sama sama kamar ranshi zai fita.
Ganin dr fauziyya tayo kansa da alurai har guda biyu yasa ya kuma gigicewa ya kuma rudewa, ba shiri ya lumawa mummy wukar da ke hannun sa a ciki.....
————————————————————————————————————————————————————————————

Toh masu karatu annan muka kawo karshen wannan littafin, ku biyo ni cikin littafi na biyu domin jin yadda zata kaya....

Na gode kwarai da kuka kasance tare da ni kuka kuma kasance masu bada kwarin gwiwa domin tabatar da wannan littafi, allah ubangiji ya kara sada mu da alherin sa cikin WAYE SHI PART 2 dimin jin yadda zata kaya.
Na gode kwarai da gske addu'oin ku da so da kuka nuna wa ABDULBASEET DA WAYE SHI? allah ya kara sada mu cikin ikon sa
Mai muku fatan alheri a koda yaushe
HASNA MANSUR NAGODA

A big shout out to my mama....i love you soo much mama, thank you for the support and love, allah ya kara lafiya da tsawon rai 🙏🏼

Instagram: Bintnagz
Facebook: hasnat mansur nagz
Twitter: hasna mansur nagoda
Email: bintnagz@gmail.com

🎉 You've finished reading 𝐖𝐀𝐘𝐄 𝐒𝐇𝐈?(𝐒𝐡𝐚𝐟𝐟𝐢𝐪 ko 𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝) 🎉
𝐖𝐀𝐘𝐄  𝐒𝐇𝐈?(𝐒𝐡𝐚𝐟𝐟𝐢𝐪 ko 𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝)Where stories live. Discover now