08

247 24 9
                                    

RAYUWAR JIDDAH
part 1/08
Mallakin DielaIbrahim

********
"Don't you dare move from where you are"Hafiz ya fada fuskar sa babu alamar wasa sannan ko kallon inda take baiyi ba.
Da mamaki Jiddah ta kalle shi ganin ko kallon inda take ma bayayi hakan yasa ta kawar da kanta gefe tana cewa "nikam nace bazan iya ba ana dole ne, ko so kake naji maka ciwo?
Hafiz yace kash! I know that baki iya ba nace kimin ai, saboda nasan you cannot injured me, so ki zauna ki dauka min......

Jiddah taga alamun bai gane zancen ba, and kaman pretence yake akan baiji abinda taji ba ajikinta"niko mai typing nace to tayaya zai gane zance Jiddah bayan bakiyi masa bayanin abinda kikaji while touching his hand ba😂." Tana tsaye tana tunani ita dai bata koma ta zauna ba kuma ita bata fita waje ba, har sai da Fatima ta shigo ta dafa ta kafin ta dawo daga cikin trance din data shiga
aranta tace wannan yana wani min tsawa dazu shi bai ji abinda naji bane" ,zuciyarta na raya mata akan ta nuna masa idan tace bazatayi abu ba tohm babu wanda ya isa ya sanyata dole,toh ma akan me zai mata shouting kaman wani Abbanta ko Yaya Muhammad ita aganin ta su kadai ne zasu iya yi mata tsawa idan tayi ba daidai ba don ko Ummi da Momma basu taba yi mata tsawa ba dukda kuwa tasan ba laifi take masu ba......tana cikin tunanin taji yace" ki koma ki zauna ki dauki sample din I got alot of work to do"wannan karan ahankali yayi mata magana babu tsawa kuma cikin cool and soft voice dinsa wanda tun ranar data fara jin muryar ya ratsa ko wani sassan jikinta.
"Sai ta tsinci kanta da komawa ta zauna hade da sake dauko tourniquet akaro na biyu ta kulle idanunta sannan tai taking long deep breath" Hafiz na kallon ta shikam so yake tayi masifa,but, takiyin masifan ya kuma kallonta kaman mai neman wani abu a fuskarta yana kokwanto akan anya Jiddah ce ina masifan yaje ne, ko ta dena ne yana wannan tunanin  yaji ta kama hannunsa" Jiddah ta kama hannun wannan karan shock din yafi na farko don saida ya ratsa veins , artery and capillaries na jikin su sannan yayi pumping tare da heartbeat dinsu to which Jiddah ta kasa sakin hannun kuma har lokacin idanuwanta a rufe suke,
Cikin murya mai kaman rada taji ance open your eyes and take the sample,karkimin da zafi please"Hafiz ya fada ba kowa yaji maganan ba kasancewar sukadai ne a phleb din, escort dinshi suna waje Fatima kuma ta koma reception, daga shi sai Jiddah ita kadai wanda shi baisan yana kara killing dinta bane da soft voice dinsa.
Ahankali ta soma daure masa hannun,nan da nan prominent vein show up and with out waisting of time she swab the areabwith methanol, sannan ta sanya masa 5ml syringe yana shiga very gentle cikin vein din sannan ta ja blood din ta cire ahankali,
Hafiz ya danne wajan da dry swab,yana kallon yadda take naming sunanshi tare dayin signing a form dinshi batareda ta kalle shi ba tadau sample din takai cikin Lab.
Hafiz kam tashi yayi ya tafi saboda ya bata lokaci a Lab din moreover he is really occupied  yaudin sosai.
"Ko data dawo hamdala tayi ganin bayanan,zama tayi saman kujera ta rufe idanuwanta instead of taga duhu kawai but, sai fuskar Hafiz yai ta mata yawo a idanuwanta, cool and soft voice dinsa kuma yayi ta mata yawo a kwanyan ta,zuciyarta kuma tana tunano mata shock din dataji afili ta furta cewa "electrification shock".......sai taji fatima nacewa electrification shock Jiddah tunanin me kikeyi ne haka?
A firgice ta bude idanu sannan tace Fatima yaushe kikazo nan?
Yanzu mana ina ta magana ma bakiji ni ba me kike tunani ne wai?
"Jiddah ta sauke doguwar ajiyar zuciya sannan tace Nothing Fatima kawai na tuna da physics din da mukayi a level1 ne,uhmm lokacin sallah yayi muje muyi sallah ta fada tana kallon black wrist watch din dake hannunta."
Suka jera suna tafiya Fatima dai kallonta takeyi don ita bata yadda da abinda Jiddah ta fadi mata ba.

Ranar Jiddah na komawa gida ta samu Momma a kitchen tace Momma wai idan ka taba hannun mutum kana jin shocking dama? "Momma tace Jiddah ban gane me kike nufi ba?
"Jiddah tace what I mean is idan kika taba hannuna kinajin shocking?
Momma tace shocking noo akan me zanji shocking sai kace na taba wire na wuta, haba Jiddah wacce irin tambaya ce wannan!
Jiddah taga dai Momma bazata gane abinda take nufi ba hakan yasa tace Momma to idan kika taba yaya faisal kinajin shock?
Momma tace Jiddah ooooo wai abinda aka koya maku kenan yau?"ta fadi haka ne saboda kullin aka koya mata sabon abu saitazo gida ta ishi Momma da tambaya"
Dasauri Jiddah ta daga kai tana cewa eh"
Momma tace kije Google please kiyi browsing don ni kam aiki nakeyi "Jiddah tace toh ni bani da data na browsing,kibani kudi nayi data.
Momma ta girgiza kai tace Jiddah amma kina ganin aiki nakeyi koh,
"Toh ni Momma yanzu yazanyi ni Ina so nayi Assignment din ta karashe maganar tana shagwaba tana bubbuga kafa a kofar kitchen. Dole tasa Momma barin aikin ta nufi daki batareda tacewa Jiddah kala ba,jim kadan saigata ta fito da kudi ahannunta ta mikawa Jiddah 3k gashi don Allah ki barni nayi aikina kinji...ai bata gama magana ba Jiddah tai mata runguma mai karfi harda kiss sannan ta wuce abinta.
"Momma tayi dariya tana girgiza kai Jiddah kenan sometimes kaman yarinya haka take,Allah ya kare mun ke ta fada tana kokarin karasa aikinta.
Jiddah ta kulle kanta adaki ta kunna Laptop dinta Google ta shiga tana searching meaning din "electrification shock"nan take taga definition din,ahankali tace "static current" ta dade tana kara karanta definition din cen Kuma ta kara searching "Why do I get an electric shock when I touch someone?"
Nan ma dai ta kuma ganin answer, tace ohhh ooooo kenan shima yaji abinda naji ne ko yaya?. Uhmm I don't think he feels it, saboda da yaji kuwa toh da yamin magana, shiyasa bana son Ina haduwa dashi.... Jiddah tace toh bama sai ya kara gani na ba, ni bana son ma Ina ganinshi, yaje kawai ya sanya wa mutun shock a jiki.....haka taita magana ita dayanta at the end ta kashe laptop ta kwanta bacci abinta...Momma na shigowa kiran Jiddah tuni ta iske tayi bacci gashi ko dinner batayi ba, ta kashe mata wuta sannan taja door ta rufe mata dakin.

RAYUWAR JIDDAH ✔Where stories live. Discover now