13

192 17 12
                                    

RAYUWAR JIDDAH
Part 1/13
Mallakin DielaIbrahim

*****************
"Hafiz ya ce Hauwa'u kina da saurayi?"Sosai Jiddah ta saki wani zazzafar ajiyar zuciya hade da kallan shi tana kuma mamakin tambayar da yayi mata, girgiza kai tayi masa alamar bata da saurayi.
Hafiz yayi taking deep breath sannan yace "kina da wanda zuciyarki take so ne?
Jiddah ta kuma girgiza kai deep inside her tana mamakin tambayoyin dayake mata tace well serves him right!
"Hafiz yace toh idan kika samu ayanzu zakiyi accepting dinshi?
"Jiddah tace nooo
"Why ya bukaci sanin dalili!
"Saboda ban shirya amsan soyayyar wani ayanzu ba infact bansan yanda soyayyah take gudana ajikin Dan Adam ba, and I don't want to know simple sosai reply dinta yabashi headache amma sai ya basar yace Jiddah kina karanta letters din danake baki?
Jiddah ta girgiza kai fuskarta ko damuwa babu tace bana karantawa saboda Ina tsoron na karanto ma kaina abinda zai daga min hankali.
"Hafiz was shocked by hearing her reply ya dan hargitsa suman kanshi yace zanso ki karanta watarana,sai kuma yayi shuru rashin sanin abin fada,hakan yasa ya ciro small piece of paper daga cikin jotter yayi rubutu ya nannade ya mika mata hade da cewa ban damu da wai bakya karanta letter ba, all I know is ki samu ki karanta wannan saboda I've something very important to tell you.
Jiddah ta amsa badan ta karanta ba saboda atunaninta paper din bayada wani anfani agareta and then she concluded that bazata karanta ba.Hafiz ya dade yana kallon ta yana jin kaman yayi confessing feelings dinshi yanzu, amma zuciyarshi ta gargade shi akan ya bari sai goben yayi shirye shiryen shi ahankali kuma cikin tsari. yace Jiddah ki koma Lab koh."Jiddah ta tashi tai mashi sallama ta fita cikin natsuwa tana komawa Lab ta zauna shuru, Fatima tace beb meya faru ne? Jiddah tace babu komai.
"To Jiddah yimin iyayi kinji keda ba'a gane maki kwanan nan,....you are hiding things on me Jiddah and I knew it from the very first day da commander ya baki sako a paper and kika hanani budewa (go back to first ten chapter zakuga komai)I know that there is something fishy between you guys.
"Jiddah ta kalle ta cike da blaming kanta meyasa tuntuni bata fadawa Fatima ba ta boye mata yanzu gashi ta kasa tabuka komai dukdama batasan manufar Hafiz akanta ba, Jiddah tace Fatima kiyi hakuri na boye miki so many things about me and commander, dukdama babu wani abu atsakanin mu, Fatima kwana biyunnan muna yawan samun clashing ni dashi, kuma ina yawan tunaninshi moreover farin cikin danake shiga aduk sanda na daura idanuwana akanshi, Fatima you and I knows that ban taba soyayyah ba though bai ce yana sona ba Kuma bana tunani wani abu kamar soyayyah zai faru tsakaninmu but, suddenly na farajin symptoms of love to which ni kaina ayanzu haka am not my self na riga nayi concluding ba sonshi nake ba saboda I want to get rid of him easily..Fatima to cut the story short duk wancen letter din dayake bani ko daya ban taba karantawa ba, and again yau ya kara bani wani piece of paper da rubutu aciki and wai nayi kokari na karanta,ni dai bazan iya karantawa ba gaskiya...tayi shuru.
Fatima ta dafa shoulder dinta tace "Jiddah"kina son Hafiz ko baki fito kin fadamin ba maganganunki sun Isa mutum ya fahimci inda kika dosa.
Jiddah tace noooo over my dead body, I repeat it over and over again I don't love him and I can't fall in love with him.
Fatima tayi murmushin dayafi kuka ciwo tace if I where you I'll just follow my heart bawai nazama against my heart ba dukdama sometimes bai kamata mutum ya ringa bin zuciyarshi ba but matukar abinda zuciyar nan take muradi mai kyau ne then you have to go for it..Yes Hafiz bai fito yace yana sonki ba, Amma alamu sun nuna atareda actions dinshi, Jiddah why not idan kika koma gida ki zauna kiyi tunani please idan kinsan letters dinnan suna nan ki dauko ki karantasu kiji abinda yazo dashi and the last one ma kiyi kokari ki karanta please.
"Jiddah ta saurari Fatima sosai, tace what if zagi na yayi?
'then sai ki barshi da Allah ta bata amsa atakaice."Jiddah tace what if..............
"Please Jiddah"Fatima tayi saurin katse ta da hannu sannan tace,yanzu fa imagination kikeyi baki karanta ba ballema kisan ya zakiyi tackling problems din, try and read them please that's the simple instructions.
"Jiddah tace toh shikenan besty I"ll try my best and read it.
Daga nan suka canja topic har closing time yayi suka tafi gida.
Tana komawa gida taje wajan Momma ta tsefe mata kanta aka wanke akayi stretching sannan Momma tai mata kitson calabar sunayi suna hutawa saboda zafin kai gareta moreover cikan suma da tsayi shiyasa basu gama da wuri ba gashi ma da ake tsifa ma har kuka tayi wai ita ala dole yana mata zafi.
Ranar bata samu ta karanta letters dinba saboda headache ya kamata bayan sun gama kitson ta kwanta tayi bacci abinta.

RAYUWAR JIDDAH ✔Where stories live. Discover now