AL'ADARMU

174 8 0
                                    

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
_Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu._
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

https://www.facebook.com/106494781436168/

*AL'ADARMU*
ALKALAMIN DIELAIBRAHIM✍️

____________________________________

_Hello Fans_
_How are you ? How is everyone,_
_I hope everyone is doing perfectly alright ?_

_Sabon labarin mai sabon salo dana ke dauke da shi awannan karan shi ne_👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
*AL'ADARMU!!!*

_You guys should get ready and tighten up your belts because AL'ADARMU will be coming soon In sha Allah_

*TSOKACI*
Labari ne mai dauke da banbance banbancen al'adu walau AL'ADAR zamanin baya walau kuma AL'ADAR zamanin yanzu wanda wasu mutane suke ara su ka ya fa alhalin sun san wannan ba al'adar su ba ce.

Labari ne mai dauke da wasu mutane ma su azabtar da mutane 'yan uwansu duk saboda wai Al'adarsu ce wannan,

Labari ne mai dauke da tsagwaran soyayyah wacce take kulluwa tsakanin mutum biyu kuma duka a bisa Al'adar su shin kuna ganin hanyar da suka dauko na yin AL'ADAR ta su wacce su suke ganin da ita suka taso tun kuruciya  kuma suna ganin baza su iya barin Al'adar tasu ba?

shin hanyar mai b'illewa ce ko kuma A'a?

KU BIYO MARUBUCIYAR KU MAI SUNA
*DIELAIBRAHIM* ✍️ DON JIN YADDA LABARIN AL'ADARMU ZAI KASANCE.

Thank you Oll🥰💞❤️

RAYUWAR JIDDAH ✔Where stories live. Discover now