38

330 15 8
                                    

RAYUWAR JIDDAH
part 2/18
ALKALAMIN DIELAIBRAHIM ✍️

LAST UPDATE
LAST UPDATE
LAST UPDATE
😭I' MISS TYPING RAYUWAR JIDDAH WALLAHI I SO MUCH LIKE TYPING THIS STORY BECAUSE I DID IT BASE ON REALITY, BASE ON SOMEONE'S QADR 😣.

🙋 HELLO READERS
HOW ARE YOU ALL DOING ?
THIS CHAPTER IS THE LAST UPDATE OF RAYUWAR JIDDAH" AND I COME UP WITH A NEW STORY * AL'ADARMU* WHICH AM VERY SURE YOU ALL WILL ENJOY THE STORY"
PLEASE YOU GUYS SHOULD TRY AND CHECK IT OUT

I' ll surely miss you readers😣 for RAYUWAR JIDDAH please do try and check out my stories" "AL'ADARMU" is my next book InshaAllah please you guys should check it out, I'll start update as soon as am done with "RAYUWAR JIDDAH"

____________________________________
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
HAUFIZ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

Alhamdulillah!
Alhamdulillah
Alhamdulillah!!! zance saboda ayanzu na samu replacement na kafa wacce da ita nake takawa naje ko ina ni da Yaya nah" idan kuwa Ina cat working dina  Yayanah yakan tsayane kawai yaita kallo na kamar dama kafa ta ce" bayan mun dan huta ne a kasar sannan doctor mu ya rubutamin takardar sallama"
***************
Time din sallama na yayi muka soma shirin komawa Nigeria
alokacin azumi ya kusa kuwa bamu sauka agidan kowa ba sai gidan mu gidan da Hafiz ya gina da gumin sa wanda yake kinkinau babu nisa da gidan Momma" gida ne babba, mai d'an karen kyau yana sanye da kayan alatu nagani na fad'a wanda su Ummi suka siya min tun bayan dawowar su Momma" ni kaina Ina mamakin irin ginin gidan, gashi ansanya komai base on yadda aka tsara gidan" kowa kuwa yana tamin Allah ya sanya Alkhairi" Momma da Ummi kuwa dasuka ji albishirin cewa Ina da ciki haka na rinka ganin gata ta kowanin fanni barin ma Mom wacce ta hana ni yin ko wani irin aiki na gidana face in girkawa Yayanah abinci"

Nikam bana cin girki na sai dai kullin Momma ta girka min abincin safe, rana da dare ta aika min da shi" Yaya Hafiz da Yaya Faisal cewa sukeyi wai ana sangarta ni" dukdama Yaya Hafiz yasani duk sanda zanyi girki naci to sai na amayo shi"

Yaran Fatima da Leemarh sun fara wayo sosai yayinda ni kuma nake ta fama da laulayin ciki"

Wata ranar Sunday kuwa gida na ya cika da baki" Fatima da Faisal
Muhammad da Leemarh
Sai Yaya Saifullah wanda shima ya kawo mun matar da zai aura yarinya ce karama secondary school kawai ta gama tana shirin shiga jami'a"
We had fun sosai to which basu suka tafi ba sai after magrib" na gaji sosai don haka mai aiki na ita ta gyara komai na gidan acikin daren nan don ni bana son kazanta ko kadan" ayayinda muke cikin daki part din Yayanah Ina kwance saman cinyar sa Ina ta faman yi masa shagwaba"

Hmmmm rayuwa ayanzu ba karamin dadi yake min ba hankali na kwance, hankalin iyaye nah kwance" barin ma Ummi nah wacce itama ta auri masoyin ta na kuruciya wato Daddy" kuma suna zaune lafiya da Mom"

Lallai na yadda Love is real" soyayyah gaskiya ce matukar ka yadda da ita" na koyi darasi sosai a rayuwata dukdama da wahal halun danasha abaya" gashi yanzu Ina gidan aure nah nida Yayanah hankalinmu kwance don shima an dawo dashi aiki a kaduna wanda akai masa karin girma aka bashi chief of air staff" 

Yayanah yana matukar bauta min kamar yadda nima nake bauta masa" Ina gudun bacin ransa ko kadan bana son ya shiga kuncin rayuwa" kuma muna ta rainon cikina mu biyu abunmu"kullin Yaya baya da aiki sai Hauwa'u please ki haifa min Baby girl mai kama dake" just surprised me with your look alike kinji MY HAUWA" nikam sai nace Toh Yayanah Allah ya bamu masu Albarka, Allah kuma ya sauke ni lafiya" sai yace Amiin ya rabbi"
Yanzu ni HAUWA'U JIDDAH JUNAID 😁 banida damuwar komai araina, farin ciki na kullin karuwa yakeyi saboda masoya da suke kewaye dani gaba da baya ko Ina na waiga Ina da wajan zuwa da kuma wajan sauke shagwaba ta😂lol "ayanzu sai dai nace Allah yasa karshen wahalar mu kenan" Allah kuma ya barmu tare nida Yayanah! Abin qaunata❤️

Masoya rayuwar Jiddah kada ku damu idan Allah yasa na haihu lafiya toh zan turo DielaIbrahim ta gayyato mun ku" saboda agaskiya sunan babyn Hafiz da Hauwa'u bazai kammalu ba sai daku akusa🤩 irin su #Nabila Beelaeyeda
#sa'adAisha, #mom intee, #Salima, # Rahma, #AishaHassan #Fantos #Husna............
Da sauran RAYUWAR JIDDAH FANs, we kuma basuji sunayen su ba, kuma dai kuyi hakuri laifin DielaIbrahim ne bata bani sunayen naku complete ba😉😂
Toh da wannan zance ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!!!!!!!!!!!!!!!!!!

Godiya ta tabbata ga Allah wanda yasa na fara littafin RAYUWAR JIDDAH lafiya da rai na kuma na gamashi lafiya" kuskuren da nayi aciki kuma Allah ya yafe min"

Readers please ku duba sabon littafi na mai suna AL'ADARMU wanda zan fara very soon da yardar Allah" zan so ku cigaba da bibiyata saboda kune supporters dina" idan babu ku to marubuta bazasu taba jin dadi ba" kamar yadda muke faranta muku, muke kayatar daku da labarai to muma haka muke so ku rinka binmu kuna karan tawa, kuna mana comment tare da voting.

Bissalam sai mun hadu a sabon littafi na karku manta mai suna

AL'ADARMU
YANA NAN TAFE🙏!!!!!!!!!!!!!!!!!!!

RAYUWAR JIDDAH ✔Where stories live. Discover now