10

200 35 17
                                    

RAYUWAR JIDDAH
Part 1/10
Mallakin DielaIbrahim

******************
JK🕌

Brand new day
Jiddah ta riga kowa tashi agidan don haka ita ta hada breakfast ta shirya komai a dinning sannan ta koma daki don yin wanka, period dinta tagani yazo tace ohhhh ya Allah har month din yayi kenan uhmm bari na duba ma ko Ina da pad! "ko data duba kuwa babu,tace ya ilahi! Wai Virony bag goma har ya kare ta tabe baki tace "ko dayake kyauta fah nakeyi da ita dole ta kare kuma gashi kullin sai na canja akalla sau biyar arana saboda bana son karnin blood da kazanta.....tai ta magana ita dayanta kafin daga bisani ta bude wardrobe ta dauko well iron hijab sea green, dogo har kasa ta sanya a saman kayan baccinta sannan ta dau ATM card dinta tana cewa banida cash ma uhmmmm sannan ta fita, bata tsaya duba su Brothers dinta ba kasancewar bata son wani yasan abinda zata siya sai kawai tanufi gate taita takawa har ta samu bike yakaita first bank, anan ta samu ta cire kudin....bayan ta cire kudin ne ta fita a bank din sai ji tayi an kira sunanta alokacon da take shirin crossing road.
"Hauwa'u"
Dummm taji faduwar gaba mai karfi, ko bata juya ba tasan ko waye, muryar sa kadai da yanda yake kiran sunan ta ma ya isa tagane ko waye, ahankali ta juya ta sauke idanuwanta akanshi, "sanye yake da track suit riga da wando yellow sai canvas white, Saman rigar shi kuma an rubuta "Hafiz Abubakar" shigar tayi matukar yi masa kyau sosai, Jiddah ta duba gefen sa babu escort dinsa yau, aranta tace dama yana fita shi kadai"cen taji yace Hauwa'u ko ba ke bace?
"Jiddah tace nice mana"
To zo mana mugaisa cewar Hafiz
Jiddah da kyar taja kafa ta karasa wajan tana lumshe idanu kaman matsoraciya" ko data isa wajan bata jira ya ce wani abu ba ta gaishe shi cike da ladabi, kafin ta kama hanya ita ala dole ai ta gaishe shi tunda dama cewa yayi tazo su gaisa......Hafiz ya kalleta da mamaki yanacewa Ina kuma zaki, Jiddah tace ah ah ahhh zan tafi gida mana, Ina mun gaisa ko baka ji sanda na gaishe ka bane?
Hafiz ya gyda kai mischievously yana kara kallon ta sannan yace okay to zo kishiga nayi dropping dinki at your residence!
Kut! ai Jiddah ji tayi kaman an buga mata guduma tsabar jin nauyin maganar bayan tasan ita bama gida tayi yanzu ba and bazata iya binsa ba gaskiya.....tace mishi thank you
amma ka tafi kawai zan hau keke napep.
Hafiz ya girgiza kai sannan ai nasan da keke napep din nace ki zo kihau mu tafi koh!Hakanan ta zagaya ta dayan seat din batareda ta kula shiba ta bude motar ta shiga, "Duk yana kallonta yanda ta hakimce fuskar ko murmushi babu, Yana Shiga tace masa ba gida nayi ba sai kuma tayi shuru tarasa taya zata fara fadamashi, cen sai tace mai duk inda kaga pharmacy ka tsaya ." Cike da kulawa Hafiz yace bakida lafiya ne?
"Jiddah ta gyda kai cikin kosawa da magana dashi sannan tace ahah bani bace mama na ne!"Hafiz ya gyda kai sannan yace Allah ya bata lafiya adai dai lolacin dayake driving hankalinshi kwance aduk sanda yaga Jiddah yana mata kallon kanawar sa,like Leemarh,Amma ya lura this days yana jin changes akan yarinyar yana jin strength abu yana shiga zuciyar shi moreover ga yawan clashing dasuke samu da yarinyar....yana zuwa wani babban pharmacy yayi parking"Hajiya jiddah😁 kuwa batajira ya karasa parking ba ta fita acikin motar hakan yasa Hafiz bin bayanta dasauri don dama yana son siyan cough syrup da paracetamol, "ko data shiga tuni ta hango Virony asama dayawa ajiyar zuciya ta sauke tana shirin fada ma pharmacist lokaci daya tayi straighting hannunta tanacewa kabani viro................ai batasan sanda tayi shuru ba zufa ya fara keto mata ta fuska lokacin dasuka hada ido da Hafiz ta zare ido tana cewa malam meyasa ka biyo ni"baka kawo ni ba ai sai kayi tafiyar ka"Amma kawai ka wani biyo ni.
Hafiz ya tabe baki sannan yace like how"biyoki nayi nima nazo siyan magani ne"
" Jiddah tace kash🤦 ai da saika fadamin tun Ina cikin motor....yanzu fadamin maganin dakake so sai ka koma ka tsare motarka.
"Hafiz bai dago zancen ta ba so sai yace Nooo motar dana mata key, kada ki damu paracetamol ne kawai zan siya"
" Jiddah tace okay buy and go!"
Ka siya ka tafi"
Hafiz ya siya yana mamakin meyasa take koranshi haka, and why is she behaving this way yayi tunanin ko dama batason yana zuwa kusa daita.....ya sai maganin ya kalli Jiddah yanacewa buy your own inaso nayi payment ne"
Lord!🤦cewar jiddah, please wait for me outside I can do the payment duka harda naka ma nidai kawai abinda nakeso ka danje waje kaji"
"Hafiz ya kalle ta, sai yace mata, what do you mean, meyasa kike reacting this way?
Bata ansa Shiba wannan karan, hakan yasa ya fita kawai.
Ajiyar zuciya mai karfi ta sauke tare da cewa malam ya hakuri Virony pad zaka bani.
Pharmacist din yace bag nawa?
"Bani ten bags"
Ya dauko mata guda goma ya juya kenan zai dauko leda sai taga mutum akusa da ita yana mata smiling 😁
Jiddah ta kalle shi ta kalli tarin pad din da aka tara mata agabanta,ta sake kallonshi cike da borin kunya sannan abin dayayi ya matukar bata mata rai, bata ko ce mishi komi ba tace da pharmacist yai mata perkaging, yana yi kuwa ta dau ledan ta fita ko biyan kudin batayi ba ta fita abinta, cikin motar tashi ta shiga ta zauna, Yana fitowa shima ya shiga motar ya soma driving yana cewa ina kikayi yanzu?
" Jiddah kaman jira takeyi tace dama kai nake jira kada kaga kaman na sake shigowa motar ka , na shigo ne badan ina so ba Ina so nanu maka mistake dinka, meyasa zanyi insisting ka fita waje kai mind dinka bazai baka Ina bukatar privacy bane? Yanzu gashi kasa naji kunya agaban pharmacist kuma dakai karan kanka, ta karashe maganar tana batarai kaman zatayi kuka"
"Hafiz daya dakata da tukin yana kallonta cike da mamaki" yace kunya kuma, miye abin jin kunya Kuma?(shidai yasan yaga pad amma bai dauka nata bane and yet he is still wondering me zatayi da pad dayawa haka,daga karshe he concluded that maybe siyarwa zatayi")Hafiz ya ce am sorry banyi hakan dan na bata miki rai ba, na manta ban siya cough syrup bane kuma mura na damuna this days shiyasa na koma ciki ya karashe maganar yana kunna motar.
"Jiddah tayi shuru cen kuma tace nagama masifa na sauke ni anan zan tafi gida dakaina.
"Hafiz yace no way Hauwa'u, am so sorry please nasan na bata miki rai amma for now I have to drop you off at your residence
""Tuni ya kulle mata baki"
Ya sake waigowa yace Ina ne anguwan ku?
Jiddah tace ni ka rabu dani ka bata min rai. "Hafiz yace and I said am so sorry"
Jiddah ta galla masa harara ta rufe kanta da hijab dinta ta jingina da seat din.
"Hafiz yace har yanzu dai ba'a fada min anguwan ba madam!
Ahankali tace Lord! Shikam bazai taba bari na huta ba tace mishi gidanmu mana!
"Surprisingly yake kallonta ,ya fashe da dariya sannan yace to ni nasan gidanku ne Hauwa'u?
" Jiddah ta harareshi playfully ita kanta kalmar ta bata dariya don dabiyu tayi " ahankali tace mishi kinkinau!
" Ya canja hanya yana cewa yauwa Kinga da kin barni cikin gari zan kaiki!
Ita dai bata kara ce mashi komai ba har suka shiga kinkinau, ko da suka kusa kaiwa layinsu sai tace stop anan zan sauka, sanin zai iya cewa bazai sauketa ba sai ya kaita gida shiyasa tace mamana ta aike ni wani gida anan layin"
"Yace toh kawai ya tsaida motar sannan ta dau ledar ta fita batareda tace dashi komai ba.
" Hakanan yayi reverse ya tafi shima don Mom ta fara kiranshi awaya tana neman shi sai alokacin ya duba white wrist watch dinshi yaga karfe 11am yace woooohh Ashe time ya tafi haka....sauri yayi ya kama hanyar gida.
******
Tana isa gida ta iske Ummi da Momma a palour suna ta hira.
Sai data fara kai ledan daki sannan ta dawo ta gaishe su one after the order Momma tace Jiddah sannu da aiki abinci yayi dadi kinsa Ummi nata santin girkin autan ta,
Jiddah tayi dariya tana cewa lahh Momma ai method dinki nabi, ke Kika koya min.
Ummi tai murmushi tace aikin Momma na kyau, Momma dubi diyata MashaAllah yanzu kam me ake jira inji Ammi tace ai mata aure kawai.
Momma tace ahhhh ku kyale min autana ta karasa karatunta hankalinta ya kwanta kafin ku fara wannan maganar keda Amminki, dama ammi bata sauraron maganan kowa sai naki, to wlhy kar na kuskura naji an tada wannan zance.....
Ummi tayi dariya tanacewa kun samana ido nida Ammi haka dai zaku gaji ku bari... Jiddah kam murmushi kawai takeyi abinta,don idan batai niyan yin surutu ba to zaku dauka bata wajan daga karshe ma ta shiga daki abinta....zaunawa tayi saman gadon ta tana tunanin moment dinsu da Hafiz Abubakar,without knowing what she is doing ta fara smiling, ta kulle idanunta ta jingina da bed din ahaka bacci mai dadi ya dauke ta.
Ummi satin su daya a kaduna suka fara shirye shiryen komawa katsina ranar dazasu koma kuwa Jiddah kuka shaaaa, Ummi taita faman lallashi, Momma ko dama batasa baki ba balle ta bata hakuri ta barta ta gama zatai shuru da kanta. Abba dasu Yaya Muhammad suka kasa tafiya da kyar suka shawo kan Auta Jiddah har tabarsu suka tafi, Yaya Faisal shi ya cigaba da lallashi, har yawo cikin gari ya kaita sosai tasamu refreshments wanda har ya wanke mata kewan su Ummi da take ji....on the other hand kuma soyayyar Jiddah ce ke kara shiga cikin zuciyar Faisal amma har yanzu ya kasa fitowa ya Fadi abinda ke ranshi, ya rasa dalili shidai kawai ya barwa Allah komai.
Week Later
"Jiddah zaune a cikin Lab don anyi kusan 2weeks da canja mata bench ta koma Chemistry bench.
sosai take maida hankali a SIWES din, hakanan taja Fatima yawo cikin asibiti ranar sune wannan ward din haka haka har suka biyo ta office din "Hafiz Abubakar", batareda sun lura ba.
Jiddah tace da karfi Fatima yau na rasa meyasa ni farin ciki, am happy, am happy Fatima!
Fatima na dariya tanacewa am also happy Jiddah, Kinga yau mun samu lada mun gaishe da marasa lafiya sosai,"Jiddah tace yes Fatima may Allah reward us
Ameen Fatima ta amsa daidai lokacin da wasu sojoji suka hauro sama wajan da Jiddah ta tsaya,tana waigawa kuwa suka hada ido dashi su biyar ne sojojin kuma kowannensu sanye yake da navy blue uniform dark dinnan wanda yai matukar yimasu kyau, Yana tsakiyansu, suna tafiya kaman suna parade, Kallo daya Hafiz yai mata ya dauke kanshi, take yace da colleagues dinshi su bashi 2mins
Ya bude wani karamin memo kaman diary ya ciro pen aciki sannan yayi rubutu ya cire wajan ya nannade sannan ya mikawa Jiddah batareda ya kalleta ba.
har yabar wajan baiko sake kallon inda suke ba Jiddah ta dade tana mamakin paper din daya bata, Fatima tace Jiddah bude muga abinda ya rubuta please.
"Jiddah ta girgiza kai sannan tace noooo Fatima rabu dashi bazamu bude ba, ya raina mana wayo ne ma zai wani rubuta Mana abu a paper instead of ya fada mana da baki, taja dogon tsaki hade da sanya paper din a aljihun labcoat dinta...suka koma lab, ranar dai da wuri suka tashi kuma ta koma gida da wuri hakan yasa taji tana son yin wanki don ta jima batayi wanki ba sai dai tasanya a washing machine, Jiddah ta kwaso hijabs dinta tana cewa ku kadai zan wanke kusan guda goma colours masu kyau cen ta hango labcoat dinta, tace Ya ilahi! wai dama ban bada labcoat dina a laundry ba(dayake akwai laundry
a NAFHospital to kullin takan bada a wanke ai mata ironing shine yau ta manta.)ta dauko Labcoat din ta kaiwaje, ta samu waje ta zauna ta fara yin wankin.....dayake farare ta fara wankewa tana zuwa kan labcoat har ta tsoma ta a ruwa sai taji abu na kara a pocket din, tana dubawa kuwa sai ta tuna da paper da Hafiz ya bata ne dazu, sai ta aje gefe tai saurin karasa wankin sannan tadau paper ta koma dakinta sai data zauna a wani fancy chair da yake jikin window gefen bed dinta, tayi taking deep breath sannan ta bude bed side dake gefenta wani box karami mai kyau is like tana aje important abubuwa ne ta kulle ta mayar sannan ta jingina da kujera ahaka bacci mai dadi ya dauke ta.
Nayi nan🏃🏽‍♀️.

********************
angry😣not❌, patient yes✔️ and wait for the next chapter 😁Kun dauka zan fada maku abinda ke cikin paper dinkohh......karku damu right time na zuwa. don't forget to press the tiny star please do share and also make a comment

Ma'assalam👏

RAYUWAR JIDDAH ✔Where stories live. Discover now