page 9

345 25 2
                                    

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association

*____________________________________*
MAKAUNIYA CE

Na
Jiddah S Mapi

Page 8 

"Shikenan babu matsala zanyi yanda kace. Godiya Bilal yayiwa Daddy daganan Daddy yafita yabar mishi ďakin cikin Farin ciki, kwanciya Bilal yayi yana tunani wannan wani irin jagwalgwalon rayuwane?  Lumshe idanunshi yayi me ďauke da Zara Zaran eyelashes dafe kirjinshi yayi sabida wani irin zafin dayake mishi".

Minal yau ta tashi da ciwon ciki me tsanani dama kowani wata haka yake mata dazaran lokacin period nata yazo, kwance take akan katifarta tana murd'e murd'e fuskanta duk yajike da zufa ita kad'ai tasan me takeji idan period nata yazo, tana cikin wannan halin Umma tayi sallama, meya sameki Minal? Umma ci...ci....takasa karasa maganar tsabar azaba ganin yanda take rike cikine yasa Umma tagane me yake daminta, hannunta Umma tarike suka fito cikin gida, zaunar Da ita tayi akan kujera tace zauna anan nahad'a miki ruwan zafi kiyi wanka kozakiji sauki, dakyar ta amsa da to, bayan Umma tagama had'a ruwan tazo tarike hanun Minal ta kaita band'aki cike da tausayi, yawwa Minal tawa yi wankarki ko, har Umma ta juya zata fita taji Minal tace "Umma kitaimaka kimin wankar idanuna basa gani kuma kinsan ina period bansan yanda zan gyara jikina ba, nasan awannan lokacin ke kad'aice zaki iya kula dani yanda yakamata, jin haka yasa Umma taji wasu hawaye masu d'umi suna sauka a idanunta, juyawa tayi takoma cikin toilet d'in tareda rungume Minal suna kuka, ahankali tafarayi mata wankar harta gama ta kintsa mata jikinta suka fito, magani Umma tabata bata dad'eba bacci yad'auketa,
Wasu hawaye Umma ta goge cikin sanyin jiki tafice a d'akin".

" Latif ne zaune a  office nashi shida wani manager d'inshi suna tattaunawa akan wasu kwangila dazasu d'auka, tura kofan office d'in akayi batare da excuse ba! police? Cewar latif yes police what happened, are you scared? Cewar wani police yana zazzare idanu,
Meyafaru zaku shigomin office ko excuse babu?
Idan mukaje station zakaji meyafaru amma yanzu ba abunda zance maka sai you are under Arrested!!!
Menayi daza'a kamani? Arasa inda za'a kamani sai a office nawa ai mutane zasuyi zaton sata nayi koba hakaba manager?
No..no..no Mr Latif basai katambayi manager naka ba abunda kayi ai gara Wanda yayi sata, Enough!! Kada ka kara dangantani da b'arawo intact ba inda zanje, baka isaba Mr Latif hasalima bazaka ja da hukuma ba komai taurin kanka,
Haka aka kama Latif mutane sai binsu da kallo suke".

Bilal kanshi yakulle kuma yaji labarin an kama Latif amma babu yanda zaiyi, haka yahakura kullum yana kan bincike amma har yanzu be gano komaiba,
Zaune yake a garden yauma kamar kullum sanye yake dawani Kaya me launin ja da fari bakin glass yasawa fuskarshi Wanda ake kirada half face sandarshi yad'aura akan cinyarshi yana d'an wasa dashi, abun duniya yataru yamishi yawa, yana cikin tunani yaji an rike mishi fuska da Alama hannun mace he kuma yasan baze wuce Afrah bace, cikin wani Bakin ciki dabai tab'aji ba yace Afrah banason rainin wayo ki kiyayeni niba sa'anki bane, shake murya tayi ita adole ta iya yanga tace "yayana ya akayi kasan nice kodai kafara sona ne?" Ranshi ne yayi mugun b'aci, afusace yace ba dole naganeki ba kullum turare d'aya kike anfami da ita tin yana kamshi harya fara wari,
Aduniya babu abinda Afrah ta tsana sama da ace mata tana wari wannan Kalmar tana matukar b'ata mata rai, itama Afusace tace "ai garani ansan turarene kuma Ina ganin komai kai kumafa? Makaho Wanda ze kare a makanta....karki sake kib'ata min rai Afrah idan raina ya b'aci kinsan banida kyau...sai me? Idan rannaka yab'aci adane nake tsoron b'acin ranka amma yanzu uban kuturuma yayi kad'an, ni kike zagi Afrah? Kai kuturu ne? Ai uban kuturu nace ba uban makaho ba.

Okay tinda ke mayya Ce ai makaho sai makauniya Dan haka yau zancewa Daddy yanema min mata makauniya daidai ni kafin wani jumma'a zan nuna miki halin makafai.
Idan kafasa ba'a yanka ragon sunanka ba Bilal.
Kayi Aure gobe zan San kacika Bilal Umar Me Gold, Alokacin zansan ba'ayi asarar haihuwarka ba, Bilal Idan bakayi Aure gobe ba babu zuciya a kirjinka, matsowa tayi dab da kunnenshi tace Bilal gobene zaka zab'i sunan dazan kiraka dashi d'an Halak ko d'an Haram Am waiting for your decision".

✔ote & comment

Jiddah S Mapi✍🏻

MAKAUNIYA CE Where stories live. Discover now