chapter 1

4.5K 223 4
                                    

😭 SANADI NE 😭

_BY KHAIRAT UP_

~BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM~


~F.O.W~

~vote@wattpad khairi_muhd~

0⃣1⃣

"hehe Allah wadai naka ya lalalace yo har mu za a ma iya shege? mu za a wa iskanci ? to ki sani mu ne nan muka yanke wa iskanci..."

"a koda yaushe ina nusar dake halin rayuwa..."

"dakata malam dakata , kar ku maida ni er iska tun da nake fada muku cewa macuci ne mutumin ae kin yarda kuka yi ko? to gashi yanzu wa gari ya waya? ya mata ciki ta haihu ya gudu ya barta."

"wace take zaune kan tabarma ta na kuka rike da jaririya a hannun ta wadda bata wuce en awanni da zuwa dunia ba. ta share hawayen ta tace yaya kuyi hakuri nasan cewa mijina ba guduwa yayi ba , wani abun ne ya same shi.kuma ze dawo ina ji a jikina."

"ayiriri nanaye sokuwa dosoruwa kije ki ta kare shi ae dama hausawa na cewa duk wanda ya dau namiji uba to zai mutu maraya . namiji ? namiji? to ki sani kina tare da *TAKAICIN DA NAMIJI!*"

"Wani kukan ta kuma fashewa dashi ta rungume diyarta "

"wan nata ya sharce hawaye ya ce tashi HAUWA'U tashi jeki ciki,ki gyara yarinyar nan ga sanyi tashi komai yay zafi ae maganin sa Allah ko wanne bawa da tasa kaddarar da tasa jarabawar ki ta addu;a Allah ya dawo da UMARU lafiya tashi bara nje na samo miki dan nama!."

"tsaki matar wan tayi yaya MAIRO! ayi dai mu gani dama ita rayuwa ae haka take."

"kai ya gyada ya ce mairo! mairo! kiji tsoron Allah. duniya ce tafi baguruwa jima."

"Allah ka zama gata na ka kare mu nida diya ta Allah ka rufa mana asiri ka bayyana mun mijina ka kare shi a duk inda yake ta kalli jaririyar ta tace kece komai nawa."

*RANAR SUNA*

"duk da ba wanda aka gayyata se da aka taru a gidan mal.mamman , dan suna wanda mairo tana sane ta tara mutane dan a musgunawa hauwa'u"

"aka fara maganganu, oh yanzu hauwa'u haka zaku zauna ba labarin mijin naki? "

"nima dai lantana haka na gani wannan yer haka zata tashi bata san uban ta ba."

"kai umaru macucuni dama mutanen burni ae mahinta ne mugwaye ne."

"ae bata ga komai ba sun ga dan gayu me kudi suka manne masa aka yi auran ae gashi ya gudu ya bar ya da tabo."

"hmm ae ke dai ki bari lokacin ina san magana amma nay shiru kar ace nace amma dai na tsorata."

"ae mutum mugun icce!"

"uffan dai bata ce ba sai hawaye da take zubda wa na tausayin kanta da ta yarta."

  SANADI NEWhere stories live. Discover now