chapter 22

968 65 0
                                    

😭SANADI NE😭

KHAIRAT UP

F.O.W

vote@wattpad khairi_muhd

  

            21

"hajia gani!"

"youwa hajja ta,zauna nan magana nake san muyi nida ke."

"to hajiya ina ji"

"dama a kan wanda na ganku tare ne me ne ne a tsakanin ku?"

"ta sunkuy da kanta tana jin kunya ta kasa magana ma."

"uhm hajja kar ki ji kunya ta ko ki fada mun."

"saurayi na ne , ya muhd da nake fada muku"

"ok to ina so ki turo mun shi gobe zamu yi magana kina dai san sa ko?"

"eh ta fada kanta a kasa."

"to masha Allah kije Allah miki albarka"

"amin."

"da gudu ta fada dakin su wayar ta, ta dauko da sauri ta soma kiran muhd be dauka ba harta tsinke kasancewar haka yake mata baya dauka."

"call din sa ne ya shigo mata ta dauka da fara'a kwance a kan fuskarta tamkar yana kallan ta."

"some1 is missing me na ?"

"uhm yeah ya kaje gida?"

"lol daga fitowa ta? da saura na ae ina hanya."

"opps ta fada tana gatsa harshenta. kaga wata magana ce me muhimmanci naga bazan iya hakura ba sai na fada maka."

"ok lemme park"

"to

"youwa ina jin ki"

"dama em ...dama hajiya ce ta ce kazo gobe zata yi magana da ka"

"oh! wow ! ko na juyo?"

"aah gandoki ae gobe tace ka zama ready kawai"

"ready na me fa?"

"ready na amsa query"

"😳 query na me?"

"am query na sace zuciya ta mana"

"wallahi kin ban tsoro , ae nima mum na nan tana tara ki"

"why?"

"saboda kin hana ni sakat kin dauke mun ❤ dina"

"dariya suka yi tare"

"kaga kaje gida ka huta later zamu yi waya ok?"

"yeah ltr"

"nan suka ajiye wayar cike da kewar juna."

❣❣❣❣❣❣

*WASHE GARI!*

*4:30pm*

"cikin kaftan ya shirya ya gama shirin sa ya dau wata mota fara sol da ita me kyau be sa hula ba amma hakan ma kara masa kyau yayi. gashin kan sa ya kwanta luf2 baki sid'ik da shi. yana shirin shiga motar ne yaji horn din mota me gadi ya bude gate motar ta shigo."

"da azama na cikin motar ya parker ya sauko da sauri ya karasa gun MAKYN
yana murmushi suka tafa tare da juna"

"miskilin ina zaka?"

"uhm wata er unguwa zani but yanzu zan dawo "

"ko dai tad'i zaka ka ke boye mun?"

"kai ka taba ganin ina tad'i?"

"to wa ya san lokacin da zaka yi."

"look cut it aykn abba zani "

"ah to a dawo lafiya bara na karasa daga ciki gimbiya ta na jira na"

"to se anjima"

"rabi da ta fito ta jima a tsaye tana kallan su ta ji wani faduwar gaba na shigar ta musamman ma yanzu da suka hada idanu da makyn yana kokarin shiga mota. ta rasa me sa bata jure hada idanu da maky,in ta gansa ko taji sunan sa se taji faduwar gaba, gashi ita da makyn din gaisuwa ce kawai take hada su ita ma ba kullum ba dan shi ba a fiya ganin sa ba so baza ta ce ga hallayan sa ba, ko ya mata mugunta ne take tsoron sa ba, aa kawai tana ganin kwarjini ne irin na gwarzan maza zarata jarumai. tana jin wani irin abu game dashi koda kuwa sunan sa taji wanda bata ji a kan yah muhd..."

"firgita ta farka daga mafarkin da take sanadiyar tafa hannaye da karfi da yah muhd ya mata"

"ta saki wani murmushi wanda iyakar sa labban ta welcome."

"hmm ina hankalin ki yake nayi kusan 3 min a gaban ki."

"am sorry ban san ka karaso ba ganin irin kyan da ka mun na kasa dauke idanuna ne daga gare ka."

"not bad ae kin fini yin kyau dubi fa anya gimbiya ta kina kallan mudubi kuwa?"

"ta kulle fuska ta ce kai yah muhd"

"dariya yayi kawai"

"sanye take cikin atampa me green din ganye da ratsin fari da baki a jiki, sai mayafin da ta yafa green da flat dim takami green, agogon hannun ta ruwan zuma hade da dankunne fashion dinkin skirt din 8picies aka mata rigar kuma papelon simple me curv hand tana zuba kamshin turare na humra da perfume. powder ta shafa er matsakaiciya da jambaki pink a bakin ta. sossai tay masa kyau wanda seda ya furta mata yaji dadi."

"a falon farko ta samu hajiya ta sanar mata da zuwan yah muhd ta bada umarni da a masa iso."

"wani farin yard ne a jikin sa dinkin ya karbe sa dogon hannu aka masa, ga kuma bakin links a jiki."

"tsugunawa yayi a kasa yana kwasar gaisuwa."

"hajiya ta amsa da fara'a."

"ta sa aka jera masa kayan sanyi da snacks."

"ta umarci rabi da ta basu guri."

"gaba daya rabi a tsure take akan maganan da hajiya keyi da yah muhd ta kasa sukuni so take kawai ta ji me suke cewa tana dakin su khadyjat se dariya take mata ke ko exams ba kya irin wannan rudewar yau me ya faru?"

"ke ba gwara exams ba zanyi karatu kuma nasan me zan rubuta . wannan fa ban san me ake fada ba, kila ko yah muhd be ma hajiya ba ke tambayoyi ne kala2 a raina."

"haha to seki jira result din."

"ae dole"

"kusan minti 30 yah muhd na magana da hajiya."

"kiran wayar ta yay"

"a waje  ta same sa"

"lafiya ko?"

"all well man hajiya nada kirki amana ta bani ta kuma shi mun albarka"

"ajiyar zuciya ta sauke alhamdulilah"

muje zuwa!

  SANADI NEWhere stories live. Discover now