RAMADAN

884 34 2
                                    

ina me ma kowa da kowa fatan ramadan.

allah ya sa mu fara lafiya mu gama lafiya ameen.

zan dakata da typing se after sallah insha allah.

don mu samu kusanci da ubangijin mu.

mu yawaita yin ibada.

mu yawaita karanta alqurani me girma.

mu kasance cikin salatin annabi s.a.w ameen.

na barku lafiya.

  SANADI NEWhere stories live. Discover now