chapter 24

986 80 0
                                    

😭SANADI NE😭

KHAIRAT UP

F.O.W

vote @wattpad khairi_muhd

juma'@t mubarak to u all 😊.

             24


"Direct gidan kakanin sa ya fara shiga ya sami hajja na gyaran goro zata ci. abbi a gefanta yana cin ayaba da alama hira suke dan kuwa suna ta murmusawa kasa2 a tsanake ya shiga da sallama a fatar bakin sa."

"wa'alaikum salam muhammadu sannu da zuwa ashe dama ran kan ga rai."

"ya ce kai hajja ke dadi na dake magana cikin dabaibayi nasan korafin ki ae ban zo ba ran juma'a ba sai yanzu to afuwan ina can ina fama da tension ne."

"ta murmusa hade da sa goran ta a baki ta na taunawa."

"burin ki,ki dinga tauna abun nan kaima abbie kana ganin ta."

"yo me a ciki kai fa fi'ili ne da kai wai ma ina zaka da wannan adon haka.?"

"um idan matambay"

"hajja ta ce ae tad'i za shi."

"ya mike ya na ajiye musu rafar kud'i a kan tebur a sha alawa."

"abbie ya masa dakuwa allawar uwa ka?"

"ya fita yana dariya."

"daga nan bangaren umma yaje a kan sallaya tana jan carbi. bata yanke ba, ya tsuguna a gun saida ta sallame ta juyo da fara'a a fuskar ta . ta ce makyn ne ? sannu da zuwa"

"youwa, mun same ku lafiya umma? ya gida."

"alhamdulilah ya hajiya aminan?"

"tana lafiya tana gaida ki."

"ina amsawa nan ta kawo masa ruwa da dambun nama a wani bowl me kyau."

"da kyar ya sha ruwan ya dan debi naman ya sa a bakin sa be wani jima ba ya mata sallama ita ma ya ajiye mata kudin ta shi masa albarka ta masa godiya."

"mummy na zaune a falo da alama tana jin dadin zaman nata a gun kan carpet kuma kayan marmari ne ajiye da dangin su meatpie da civita da cup tana kuma kallo a tv."

"salamu alaikum"
     "amin wa'alaikum salam"

"ah 'ah manyan baki, makyn kai ne maraba."

"tsugunawa yayi, ya gaida ta barka da dare mummy."

"barkan ka sannu zauna2 tashi daga kasan."

"zaunwa yayi a kan kujera, ya na kallan tv shi ma nan khusam ya shigo ya mika masa hannu suka gaisa ya na smiling kai ne tafe?"

"e ashe kana gidan?"

"wallahi na fita ma dazun nida ayshat mun je kasuwa , mun yo siyaya kasan next week za a kai kayan. kai fa ya gun naka?"

"makyn ya dan maze ya ce kai kam ka godewa Allah, ni fa ban ma da budurwar ina ga hada lefe kuma?"

"guy kana wasa wallahi."

"wasa ko?"

"e man ae kaman yadda naji ance tare za a hada mu ko kana da mat ko baka da ita so gwara ma ka nemo a dangi ku rufawa juna asiri in yaso later on se ka nemi wadda ka ke su ka hada su biyu"

"hararsa yayi ya mike ya bude fridge ya dauko hollandia me sanyi ya balle murfin ya fara sha. to ni yanzu ma fa gun nas nazo hajiya ta aiko ni."

"mummy se lokacin ta sa musu baki a hirar su ta ce ai aminan ta turo ka ashe to bara na kira ta."

"khusam ya kalle sa yace really?"

  SANADI NEWhere stories live. Discover now