chapter 29

985 71 0
                                    

😭SANADI NE😭

KHAIRAT UP

F.O.W

         Vote@wattpadkhairi_muhd

              29

"Be yarda abokanan sa sun shiga ba saboda be san da wane fuska zata amshe shi ba , hakan yasa ya tafi shi kadai ba tare da abokansa ko guda daya ba. da sallama ya shiga falon tana ko nade a kan kujera ko lulubin babu a tattare da ita. kusa da kujerar da take ya samu ya zauna yana jiyo wani irin fitinanan kamshin turare a jikinta na tashi tamkar kada ya daina ji ko yaji shi a cikin kogin turaren nata. ajiyar zuciya ya sauke hade da cewa nagode rabi'a nagode da amsa tayin soyayya ta da kika yi , nagode da amincewa da kika yi zaki rayuwa dani,na miki alkawarin kasancewa dake har karshen rayuwa ta , na miki alkawarin zama miji adali me kaunar ki da zuciya daya, ina son ki, ina kishin ki, ina san naga fara'ar ki da murmushin ki da kyawawan idanun ki masu mantar dani a inda nake.Hakika dana yi nesa dake da na shiga taskum da kin zabi rabuwa dani da na hallaka, ban san irin son da nake miki ba dan Allah ki samu guri a cikin ranki ki bani matsuguni ko yaya ne MATA TA."

"tun da ya soma magana take jin sa kuma take yakune fuska a ranta ta ce ba zama nazo ba gwara ma ka daina gode mun dam kam bana yayin ka a rayuwata gaba daya."

"kin yi shiru? ko kina kunya ta ne?"

"kai kawai ta girgiza masa."

"ya murmusa hade da mikewa tsaye ya nufi kitchen ya zubo kajin nan ya taho da cups ya ajiye a kasan carpet duk tana kallan sa dariya ma yake bata."

"sauko gimbiya ta nasan kina jin yunwa. taso tayi masa gardama se kuma Allah ya bashi ikon riga ta magana kar ki musa mun yaja hannun ta a hankali ya zaunar da ita youwa bismillah ko na ba ki a baki ne?"

"zan iya ma da kaina ta fada tare suka ci naman da madarar hade da ruwa me sanyi. daga bisani suka gabato alwala suka yi sallah raka'a biyu kaman yadda annabi ya umarta.ya mata tambayoyi ta amsa masa ya umarce ta da ta sauya kayan jikin ta zuwa sleeping dress da kyar ta canja kayan ta rasa me sa yake mata kwarjini bata iya masa musu ga shi ya karya mata zuciya da nasihohi da fadar annabin rahama gaba daya ya karya makamanta da sanyayyar muryar sa me dadin amo da sanyi hade da kashe jikin me sauraro hakika bazata ce ga aibun sa ba yana da cika ido, cikar zati ga haiba ga magana cikin nutsuwa kalaman sa dad'ad'a ga kwarjini uwa uba ga tarairaya. tana tsaka da sa rigar ne taji mutum a bayan ta ta tsure tayi tsilli2 da idanuwan ta tana jiyo saukar numfashin sa a gadon bayan ta yana fita a hankali2 sunan Allah kawai take kira a ranta sumba ya sakar mata a wuya hade da rungume ta gaba daya ta baya a lokaci guda ya sauke ajiyar zuciya me karfi hannayen sa sun gaza zama a guri daya ko ina murza su yake yana mata wata iriyar zazzafar kauna daukar ta yayi cancak ya ajiye ta kan gado hade da kashe fitilun dakin da dim light din duk da idanuwan ta a kulle suke ita kam kunya take ji ma kissing dinta yake yana murza kan nipple din ta , gaba daya ya rude yaji laushi jikin ta so soft tamkar auduga haka ya dinga bin ta da wasa har seda yay nisa yana kokarin ... yaji hawayen ta ya dakata hade da cewa da kyar cikin kasallaliyar murya ba kya so? idan kinga da takura ni zan hakura ta ki magana sai ruwan hawaye kawai sai ya mike da kyar bata san lokacin da ta jawo shi ba ya dawo jikinta (saboda ta tuna da fadar manzan Allah s.a.w inda yake cewa babu kyau miji yaje gun matar sa ta hana shi kanta matukar ba jini take ba) hakan ne yasa ta dawo dashi dadi yaji ya kama sa haka ya dinga sarrafa ta har seda ya cimma burin sa na jiyo er karar amarya daga nan nayo waje."

"haka ma sauran amare aka sha gumurzo dan angwayen da gaske suke tamkar hadin baki ba daga kafa kowa burin sa yaji shi a duniyar majidadi. kuma alhamdulilahi ko wacce ta kai budurcin ta da mutuncin ta gidan mijinta."

❣❣❣❣❣❣

"washe gari na leka gidan makyn inda na hango sa a jikin kofar bandaki yana jiran hajja karama.taji jiki ta shiga ruwan zafi kusan sau uku tana yi tana kuka lalle first night akwai wuya ashe dama ya makyn be da tausayi oh to ina ga an tabo nas ya kennan balle sarkin raki deejat? tsoran sa ma take ji gaban ta kamar a zuba ma tarrugu haka take ji ita kam. tana fitowa yayi maza ya riko hannun ta yaji tana shaking kamar mazari yasan dama za a rina ya taimaka mata ta sauya kaya ta kwanta ya hado mata tea me kauri da wani cup cake da aka sa mata a frgdge din ta ya dinga bata a baki tana sha har ta koshi ya balla mata paracitamol ta sha da pain killar ta kwanta daga nan ta bingile da baccin da bata samu ba jiya. seda ya kare mata kallo tukun yana tuna daren jiya murmusawa kawai yake yana godewa Allah ,in ya tuna yarintar ta dariya yake ji yana damunsa jiya ba wanda be sha kira ba shi kan sa ya sha yakushi da cizo.yana wanka ne ma yaji wajan wuyan sa zafi ashe yakushi ta masa a gun ya shafa gun yana smiling."

"cufta ya saka ya nufi kasa inda yaji ana buga masa kofa nan ya leqa ta wani rami a kofan yaga faisal ya bude masa."

"ya shigo da flask din abinci ya kuma tsuguna ya gaida wan nasa hade da bashi sakon hajiya wato abinci"

"en biyu kennan ya kwanan kadaici?"

"uhm kai yaya dan ALLAH baka ga kukan da na sha ba jiya da kyar nayi bacci fa an raba ni da usaina ta tare muke komai fa "

"eyya hassan din deejat to ku muje a baka daki a gidan nata?"

"haha kai yaya daki kuma ae se girmana ya zube nifa wan ta ne."

"kai da minti biyu ne f"

"ae na dai girme tan ashe bara naje na kai musu suma sai anjima a gaida amarya se mun zo cin jagwalgwalo "

"ya harare sa ya fita yana dariya shi kuma."
"haka ma da yaje gidan ayshat daga kofa ma ya tsaya ya musu sallama dan ba wani shiri suke da ayshat ba. daga nan gidan nas yaje ya har ciki ya shiga yana mata dariya se da ya tsokaneta tsaf sannan ya kyale ta ."

"ay yana zuwa gidan khadyjat ya bushe mata dariya ganin tana kan kujera idanun nan sun kumbura duk tayi luhu2 ta rame rana daya ana ta lallaba ta ta sha tea taki tana ganin faisal ta saki wani kukan hade da cewa ka tafi dani dan Allah i miss u. "

"an gaya miki ni babban kwabo ne? sannu da fama kinga yadda kika koma kuwa? Allah sarki aure yakin mata 😂."

"haka ya tsokane ta tsaf sannan ya kyale ta."

  SANADI NEWhere stories live. Discover now