chapter 16

1K 81 0
                                    

😭SANADI NE😭

KHAIRAT UP

F.O.W

_impacting valuable knowladge and entertainment is what we concern._

vote @wattpad khairi_muhd

             16

"a ranar aka maida auran umar da kulu."

"cike da murna su abbie suka tafi da amarya garin kano."

"badan yana santa ya yarda ya maida auran su ba aa sai dan kar ya dada bata ran mahaifan sa, kuma dan hallacin da ta masa na kula masa da er sa sai kuma dan ya daukaka darajar sa a gun er tasa RABI."
    (kunji fa masu kartu me ya kamata a kira wannan mutumin.)

*KANO*

"Gidan hajjah suka wuce taji dadin ganin kulu kuma ta mata nasiha ta bata hakuri a kan abunda umar ya mata."

"hajja ba komai komai ya wuce a guna Allah ya yafe mana gaba dayan mu."

"suka amsa da amin."

"kai kuma umar ina san ka rike amana, kar na kuma ji kar na kuma gani idan ka cuci yarinyar nan Allah baze barka ba. ka sani sau daya ake yafe laifin mara rike amana, mara adalci ba sau biyu ba.so ka kula."

"hajja insha Allahu zan kula."

" _wallahi baze yuwu ba hajja ban yarda ba ni za a ci wa amana ? a raina man hankali? a ce war omar na da 'ya a wani gari kawai dai an dora masa ne, to ina me sanar muku da kuyi gagagawar daina danganta sa da su kowa yasan ni kadai ce matar sa ehe kuma yaran sa uku ne duniya bata san da wasu iyalan da ake fada yana dasu ba sai mu._"

"gaba daya ido aka bita da shi har ta kai aya tana huci da huhura hanci."

"hajja ta ce to sannu wadda ta haifa mun dan kinji ko? to kina ji na? auran umar da hauwa an ma maida shi saboda haka ki san inda dare ya miki."

"hajja harda ke za a hada baki a mun kishiya wa ya sani ma ko ita er kaga masa a kai bata shi bace."

"umma ta runtse idanun ta jin ana san sheganta mata diya."

"hajja ta daka mata tsawa karya kike duk cikin yaran ki babu me kama da umar tamkar rabi saboda haka ki iya bakin ki."

"haushi ya turnuke ta, ta ce wai a kan bare za a mun haka?"

"eh ! an miki kuma hauwa ba bare bace matar dana ce kuma dangin su ba masu bin boka bare malam! basu gada raba uwa da d'a ba ko uba da d'a ko kuma en'uwa ba."

"kuka ya kwace wa mummyn tasan magana hajja ta gasa mata kuma harbin ya shiga dai dai inda ta saita dan ta kuntata mata ba kadan ba."

"ba komai ae hajja amma ku sani wallahi sai na yi SANADIN farin cikin duk wanda ze shiga tsakani na da mijina ."

"nas ta ce haba mum wane irin furuci ne wannan? mum ban san ki da fushi ba, nasan ki da kirki and over all aunty hauwa aka cuta da rabi ..."

"shut up mara kishin uwar ta stupid"

"mum why? saboda na fada miki gaskiya? saboda na fadi what is right?"

"gaskiya? hehe idai kishiya gaskiya ne to keep it a gun ki ke kadai and gaskiyan ya zama karya daga yau. and wait kin tabbata ma ba a yi brainwashing din ki ba? cox kina mun abu tamkar am not your mother?"

"ke mahaifiya ta ce shi yasa na ke san nusar da ke hanya me kyau idan zan tuna aure sunnar manzan Allah ne (s.a.w) kuma Allah ne ya umarta da kana iya auran mata hudu matukar zaka yi adalci a tsakanin su, if u can't ne sai ka yi daya then mesa zaki opposing fadar Allah."

"nasreen kar ki kokarin zama uwa ta kina ji na ko? ni ce uwar ki ni ce a saman ki nasan duniya kafin ke and idan ba kya san raina ya 'baci dake to ki mun shiru kamun na sa'ba miki."

"bata kuma magana ba."

"umar ya ce mata go home zan zo na same ki yanzu."

"umar baza ni ba sai ka saki matar nan yanzu kaji ni ko?"

"khusam ya dafa ta mum let's go"

"khusam cika ni yau ko niko matar nan a gidan nan yau."

"umar baka ji na ne ka sake ta na ce ta fada da karfi cikin karaji da nuna cewa yes ta isa."

"mamaki ya kama kowa a falon rabi ta gyada kan ta ta ce lallai yau zanga ikon Allah! zan nuna mata other side dina a kan umma ta."

"umar wai tunanin me ka ke yi a kan sakin wannan kazamar, kucakar er kauyen?"

"dakata haka ya isa dan mun yi miki shiru ba yana nufin bamu da baki bane kin yi crossing limit dinki da kika zagar mun umma ta, mu ma bamu damu da mijin naki ba dan mum yi shekaru bama tare dashi idan kina hargagin ki to ku yi a tsakanin ku kada ki kuma sa mun umma ta a ciki idan bata da ilimi irin naki ae ba laifin ta ba ne haka Allah ya so, idan ita er kauye ce ke er birni haka Allah ya tsara mata, idan kuma auran miji daya shima haka Allah ya so, saboda haka kada ki kuma zagar mun uwa dan kuna da bambancin hali,da kuma tarbiya....."

"rabi abunda na koya miki kenan? nagode."
"umma ki hakuri bazan iya ji ana zagin ki ba."

   "bata hakuri dan ita ma mahaifiyar ki ce tamkar ni."

"a hankali ta ce kiyi hakuri."

"mummy ta ce ba komai ae kin nuna mun taki salon tarbiyar ta raina manyan ki shashasha."

"rabi ta daga manyan idanunta a kan mummy wanda suka zama kalar ja dan bacin rai."

_pls ku mun afuwa bana jin dadi ne kwana 2 shi yasa baku ji ni ba nasan page din yay kadan buh manage am sick nayi kokarin muku ne saboda masu nema. tnx_

  SANADI NEWhere stories live. Discover now