REAVELED!

855 62 0
                                    

SANADI NE

KHAIRAT UP

    Vote@wattpad khairi_muhd.

        42

Mummy ta dauko wannan hanyan ne saboda ta san cewa duk duniya babu wanda rabi take so kaman umman ta saboda haka ta bullar mata ta wannan hanyan.

     kwanan ta hudu a gidan hajja ta na bata kulawa sossai da sossai.

ranan da nas ta dawo tare da mijin ta muhd ta dawo dubiya wanda rabi da kyar ta iya fitowa suka gaisa da muhd dan kunyan su ma take ji idan ta tuna abubuwan da ta aykata hatta text da ta dinga tura masa a kan ya saurare ta ya dau wayan ta , ta kaso auran ta saboda shi dan haka ya saki nas shima kanta a kasa ta dinga zubda hawayen nadama da dana sani ina ma zan iya fadawa wani damuwa ta ko naji dadi a raina.

_yah makyn where are you? i need u , i want to apologies to u_

   sisi dan Allah ki daina kukan nan kin ji ki daina sa wa kan ki tension ko dan abunda yake jikin ki ae cuta ba mutuwa bane ba.komai ze daidaita kin ji.

ta saki kukan ta gaba daya ta rungume er'uwar tata ta ya ya zan iya daina kukan abunda na aikata na sani idan kika san abinda nayi kema zaki nesanta kan ki dani kin kyamace ni amma Allah ne shaida ta sharrin shedan ne da kuma bin mazuga dora ni a kai a kan hanyar before i know it i was late.

   sisi nasan u are wise baza ki aikata abunda ba daidai bane.

hmm nas kennan !

nan ta shashantar da zancen suka sauya wata hirar. sum jima suna magana har muhd ya fita ya basu guri. samun er'uwar ta a kusa da ita se ya sa taji dadi da sanyi a ranta har bata da wani damuwa a tattare da ita.

    da daddare banda tunanin yadda zata fita daga kangin mummy take yi har wajan karfe goma sha daya na dare.

daga bisani ta nema wa kanta masalaha ta yi na'am kuma da shawarar da ta yi.

❣❣❣❣❣❣

       _AFTER 1 WEEK!_
    _(BAYAN SATI DAYA)_

     Sanye take cikin shadda pink kala riga da zani ta dan daura dankwalin ta fuskar nan fayau da ita.

tana zuba kamshin turare, ta na kan gado a zaune jigum zuciyar ta ba dadi kuma bata da wani tunani sena makyn da inda zata same sa ta nemi yafiyar sa ta fada masa tana san sa tana dauke da cikin sa kuma 😭 kullum tunanin ta kennan wanda in ta tuna seta zubda hawayen ta dan bakin ciki da kuma jin haushin kanta.

   tana nan a zaune hajia amina  ta shigo dakin tana dauke da fara'a a kan fuskar ta da wani dan basket a hannun ta dauke da cular's din abinci.

tana kokarin tashi ne ta riga ta da cewa no yi zaman ki kin ji.

kanta a kasa ta gaida hajiyar dan mugun kunyan hajiar take tun abunda ya faru.

ya jiki2?

alhamdulilah hajia ya gida?

alhamdulilahi ba dai wata matsala ko?

eh babu ta fada tana sunkuy da kai tamkar munafuka (😂).

ok masha Allah amma ga kayan ciki nay miki farfesun su kin ji ki sha soup din ga kuma fried spagetti da sause.

to hajia Allah kara budi da nisan kwana.

ameen2 hajja ta.

har ta mike zata tafi ta ce mata um dama hajia ina san magana da ke ne.

ok me ya faru?

hawaye suka kawo mata ta dan muskuta ta riko hannun hajiar tana zubda hawaye ta ce da ita hajia dan Allah ina me neman afuwar ku keda abba ku yafe mun na kasance wawuya sakarya na cuci kaina kuma nataykata abunda ban taba aykatawa ba a rayuwa wato *KARYA*, na muku karya a karo na farko a rayuwa ta amma wallahi sharrin shedan ne kuma ba da niya ba ne nayi zuga ce da kuma yarinta 😭.

kinga stop crying fada mun menene damuwar ki? kuma karyar me kika mana?

hajia um ... hajia yah makyn be sake ni ba, be dake ni ba, hasalima karya na muku dan na rabu dashi ya sake ni na auri wanda nake so ta karashe maganan tana me barkewa da kuka ta kuma rike hand din hajiyar wadda jikinta ya mutu murus bata da wata laka tana cike da shakku a kan maganan rabi'a.

hajia dan Allah ki yafe man ki roka mun yafiya gun yah makyn wallahi sharrin zuciya ne da bin zuga.

    ajiyar zuciya hajiyar ta saki ta dafa kafadar rabi murya a sanyaye tace why ? why hajja me ya sa kika aikata haka? ina wayon ki da hankalin ki? ina kyawawan halayan ki da na san ki dasu wace riba kika ci wajan shiga tsakanin iyaye da dansu bamu san inda yake ba bamu san halin da yake ciki ba mun yarda dake kin ci amanar yardar mu. me sa hajja why? what make u think that zaki iya auran muhd ko kin manta cewa muhd mijin kanwar ki ne uban ku daya? kin manta cewa muhd baya san ki? nasreen yake so kin manta? me yasa kika yi haka what have u gain?.

ta kuma fashewa da kuka ta yi kasa ta rungumi kafafun hajia ta hada kanta da kafar na roke Allah hajia kiji magana ta kada ki fushi dani wallahi bazan iya jurewa ba .

hajia mummyn nasreen ce ta saka ni ita ta mun huduba da kuma planning din yadda zan yi ba yin kaina bane.

ta juyo da sauri ta ce da ita mummy kuma?

eh mummy ranan nan tazo gidana daga ta same ni ta kitsa mun maganganu ni kuma na yarda saboda a lokacin ina cike da takaicin abunda ya makyn da ya muhd suka mun sai na yarda idanuna sun rufe na manta kuma na kasa gasgata cewa ya muhd ya zama haramun a guna saboda kanwata yake aure.

me ta ce miki?

cewa tayi in sa yah makyn ya sake ni zata sa yah muhd ya saki nas saboda tafi san nas da yah makyn. to da ya makyn din yaki saki na sai ta ce da ji ma kaina ciwo na rubuta ma kaina sakin karya in yaso daga baya se ya sake ni.

innallilahi wa inna illahir raju'un ta dinga fada ta dafa kanta rabi me yasa u shld ve consult me.

  SANADI NEWhere stories live. Discover now