chapter 9

1.1K 85 0
                                    

~😭SANADI NE😭~

~KHAIRAT UP~

~F.O.W~

~vote@wattpad khairi_muhd~

    ~this page is dedicated to feedho 😄~

           ~09~

" _da garin allah ya waye familyn ahmad sukuku suka yi breakfast._ "

" _da kyar umma ya yarda ta yi break tasha magani. bata fito ba daga dakin sai da hajiya ta ayko khadijat ta kira ta sannan ta je fita daga dakin._"

" _hajiya barka da safiya!_"

" _Barkan mu, da safiya,da fatan mum tashi lafiya? ya jikin naki kuma? da fatan babu abunda yake damun ki?_"

" _alhamdulilah!, naji sauki sai dai hajiya ina da tambaya a gare ki yadda nima nasan kina da tambaya a gare ni?_"

" _nasan tambayar ki kuma nima ina da tarin tambayoyi, akai sai dai ina me neman alfarma da ki bani hour daya sai muyi magana a tsanake!_"

" _shi kennan hajiya mu jima lafiya_"

" _amin!_

     *BAYAN AWA DAYA*

" _DR.ALIYU ya sauka a garin nigeria, a aminu kano airport.yayin da drivern gidan alhaji ahmad yazo ya dauke shi tare da nasreen._"

" _nasreen ta biyo shi ne saboda tana san ta ga en'uwan ta musamman ma ta ga rabi._"

" _wai nasreen wannan farin cikin fa?_"

         " _daddy na kasa boye murna ta ce saboda zan ga en'uwa na kuma da gurlfrnd din bro kuhsam rabi'at."_

" _ho wa ce wai wannan yarinyar? da kuka damu da ita haka naga alama khusam ya gama lallacewa a kanta._"

" _Allah daddy tana da kyau da kirki sossai bata da fada da neman magana._"

" _ohk!sai munje zan ganta nima naga daughter_in_law dita_"

" _dariya tayi tana turawa rabi text cewa ta na nigeria kuma yanzu haka ta kusan zuwa gidan aunty amina_"

" _rabi na shan ruwa a bakin fridge taji text tana dubawa ta saki wani murmushin jindadi ta ce wow sis_in_law a gari am so happy nan ta fara tunanin me zata dafa a dan kankanin lokaci kafin su karaso._"

" _khadiat ce ta dafa ta er'uwa murnar me ki ke yi?_"

        " _ke dai bari nasreen ce wai tana hanya sun kusa zuwa nan gidan ma_ "

    " _haba 🙄?_"
" _kinga text din ma_"
   " _bata rufe baki ba taji horn.a tare suka kalli juna ita da khady suka kwalla karar murna harda tsalle suka yi waje a 360_"
    
      " _oh my God sis nas i can't belive this dan Allah ke ce?_"

" _nima haka am so happy to see u guys nan suka rungume juna su ukun suna ciki da murna!_"

" _daddyn ya fito daga mota da coat a hannun sa daya hannun kuma ya waya da alama da matar sa yake waya dan yana fada mata sun sauka lafiya._"

" _gaba daya ciki suka dugunzuma sun cika ma jama'ar gidan kunne da ihu._"

    " _ya salam! wai meya same ku ne haka?_"

      _hajiya en londan ne suka karaso fa_

_ay kuce sun karaso kennan_

_eh_

" _nasreen ta rungume hajiya hade da jujuya ta tana nuna tsantsar farin cikin ta da kaunar ta a gare su._"

        _madala da nas karasa ni_
_dariya ta saki_
_daidai lokacin daddy ya shigo yana murmushi da jindadin ganin yar tasa wadda ya jima be gani ba shekaru da dama._

   _hakan take a gun hajiya amina murnar ganin kanin ta take kawai duk da tana kule da shi masu iya magana na cewa jini jini ne kuma naka se naka!_

_lale marhabun da zuwan en turai._

_hayaniyar data yi yawa ne yasa umma fitowa falon ga mamakin ta fuskar da bazata ta taba mantawa ba a rayuwar ta ita ta gani wanda ko da bacci take sai ta gane kamshin sa da fuskar sa da muryar sa ta kasa gasgata kanta a kan cewa yau UMARU take gani gata ga shi cikin koshin lafiya da hutu da kwanciyar hankali a tattare da shi._

_shi kan shi be taba tunanin sake tozali da fuskar HAUWA'U ba._

_wasu hawaye masu dumi suka zubo mata a kuncin ta bakin ta yana rawa ta ce dama kana da rai? dama lafiyar ka kalau ka tozarta mu? ka wulakanta mu? muka zama ababen tozarci a duniya? dama kana cikin gata da kwancinyar hankali shi yasa ka wofantar damu da kyautar da Allah ya baka? UMARU dama da gaske kai mugu ne? ma cuci ne? 😭._

_kowa ya bi umma da kallo musaman mutum biyu da rabi da umar cike da mamaki yake kallan ta ita kuma da tuhuma shin me ke faruwa?_

*kallo ya koma sama*

    _waw na gaji naso jiyo muku ya za'a yi amma na kasa.mu hadu a page na gaba insha allah._

  SANADI NEWhere stories live. Discover now