chapter 21

956 64 0
                                    

😭SANADI NE😭

KHAIRAT UP

F.O.W

  Vote@wattpad khairi_muhd

            21

" cikin kankanin lokaci magana ta bazu a dangi.yawancin en matan familyn abbie da na alhaji ahmad suka dinga kokarin cusa kan su a kan makyn sedai makyn irin mutanen nan nan wayanda basa san shishigin ya mace da mara aji kuma."

"mummy da taji wannan batu ba karamin dadi taji ba kawai ta gama tsara abunda zata yi ."

"yau ta kasance alhamis garin yana cike da zafi ga rana da ake yi banda kasala ba abunda mutane suka sa a gaba."

"kan balcony na hango makyn cikin t_shirt fara da jeans yana rike da lemu me sanyi a hannun sa idanun sa tsaf a kan rabi da muhmd da ke tadi kan fararen kujeru da tebur a tsakiya da lemu da snack's a kai suna ta hirar su suna cike da annashuwa wani tukuki yaji yana masa zarya a zuciyar sa."

"suna nan a zaune mota ta shigo gidan nasu. "

"mummy ce da nas suka fito tare tana sanye da wando da riga da boyfriend jacket, ta nada mayafi a kanta kafarta flat din takalmi ne ta na rike da wayar ta a hannu tana murmushi ta je gun er'uwar ta . ta baya ta rungume ta tana dariya. rabi ta ce uhm au dama ku ne cika ni naje na gaida mummy ku gaisa da ya muhd kafin nan. ai da gudu ko baki fada ba ta zauna ta ce angon mu ya maida mata martani."

"har kasa ta tsuguna ta gaida mummy"

"a wulakance ta amsa mata tayi ciki abun ta."

"komawa tayi ta ce oya tym up me guri ya zo..."

"ta cafke me tabarma se ya nad'e."

"😊 wasa ma nake miki jawo wata kujerar ki zauna."

"ina sis?"

"tana gidan aunty fauza (er kanin mahaifin su ce )

"ok wato baki bita ba saboda ya muhd ko? to zata rama ae."

"ae tay mana uzuri sis din tamu."

"nan suka dinga hira mutumin na sama yana kallan su idan ya ce ga halin da yake ciki a lokacin yayi karya."

"a ciki kuwa tarba me kyau hajiya amina ta mata aka jera mata ababen ci da sha a gaban ta seda suka gaisa ne mummy ta yi gyaran murya ta fara magana."

 
  
   _dama amina da wata magana nazo me muhimmanci yau ,magana ta kara dankon zumuncin mu da kuma hadin kan yaran mu kuma ina fatan insha Allahu zan samu goyon baya daga gare ki ba dan nasan ke me kaunar zumunci ce da kuma me yin zumunci._

_haka ne ai kowa na duniya matukar yana kaunar Allah da manzan sa to ya riki zumunci kuma muna kwatanta yin sa sedai ina sauraron qudurin ki._

_dama a kan yaran mu ne nake su me ze sa a had'a su a aure dan kara girman zumuncin mu!_

_wannan magana ce me dadi kuma me kyau kin yi kyan kai se dai su wa ki ke magana a kai?'_

_wani murmushin ta kuma saki, ta ce uhm dama da makyn ne da nasreen nake ganin dacewar a hada su._

_hajiya amina ta dan yi jim kadan ta sauke ajiyar zuciya daga bisani ta ce ay ai na dauka ma rabi zaki ce..._

_rabi kuma? ga nasreen er'uwar sa? kuma ae naga kamar ta sama wa kanta miji ko?._

_hmm! ae da nasreen da rabi duk daya ne tunda duk jinin umar ke yawo a jikin su,kuma nidai a iya sani na hajja karama bata da wani miji sedai ni din ma ban isa na zartar da hukunci ba sai na fada wa alhaji kum nayi magana da makyn din ko ya yarda ko yana da wadda yake so ko kar a shiga hakkin sa._

_amma amina kin ban mamaki har d'a ya isa ya juya ki ae duk umarnin da ki ka bashi dole ya bi kuma alhajin ma nasan cewa dole ze ji maganar ki._

_hm! zamu yi waya dake anjima kin ji dan se alhajin ma ya dawo tukuna abunda ya fada da makyn din kuma ita ce magana tunda makyn ne ze zauna da matar bamu ba._

_haka ne ni zan koma._

_aa da wuri haka?_

_eh_

_to muje na raka ki_

_tare suka fita da ita suna magana kasa kasa_

_nas ta kwalawa kira_

_au tare ma kuke da ita?_

_eh muna zuwa ta mannewa hajjar taku_

_da sauri ta musu sallama ta je gun hajiya amina ta gaida ta_

_da na roka?_

_wallahi muna hira ne dasu yaya_

_ayya_

_nan suka yi sallama suka tafi._

_ya muhd muje ga hajiya ku gaisa ko? ke ni wallahi kunyar ta nake ji sossai_

_hajiyar ta yafito rabi da hannu ta mike da azama ta je inda take._

_hajjata ki sallami ba'kon ki ina san zamu yi magana dake me muhimmanci._

_to hajiya bara na masa magana.._

_tam._

_haka ta koma tana dariya ta ce masa yah muhd u are called._

_ya waro mata idanuwan sa waje da gaske?_

_see you , wasa nake maka hajiya ce ta ke san sani aiki ka gane ae?_

_ya mike yana smiling ay aykn hajiya shi ne gaba se mun yi waya gimbiya ta._

_ok bye bye_

_k bye_


muje zuwa!

  SANADI NEWhere stories live. Discover now