chapter 7

1.1K 121 0
                                    

~😭SANADI NE😭~

~KHAIRAT UP~

~F.O.W~

~vote@wattpad khairh_muhd~

             ~07~

"kwana biyu tsakani rabi ta samu sako a wattsapp dinta."
   "hey sunana nasreen kanwar aunty ayshat da muke zaune a london ina san mu zama frnds kamar yadda kike da khadijat. na ganki kin burge ni shi yasa na amsa num ki a gun khadyjat.😄"

"rabi tayi jim ta kalli khadijat din ta ce dujah wai kin san wata nasreen? kuma kin bata num na?"

"oh sorry mantawa nayi ban fada miki ba nan ta gaya mata komai."

"shi kennan zan na kula ta saboda ke da kuma yadda ta nuna kulawarta a gare ni!"

"mungode."

"cikin kwanaki kalilan rabi da nasreen suka jone kamar sun dade da sanin juna tun da ma can."

❣❣❣❣❣❣

"Shekarar su umma hauwa daya da rabi a gidan alhaji ahmad da hajiya amina cikin kulawa nagari me kyau da zaman amana."

"a wannan lokacin ne makyn ya samu gurbin karatu a sudan inda ze yi master's a can."

"a sannan ne suma su rabi suka yi shirin zuwa garin su dan ganin yan'uwa ko hankalin su ya kwanta."

"a iya wannan zaman abubuwa da dama sun faru kamar rabi da khusam inda suka kulla wata zazzafar kauna a tsakanin su a boye duk da bata san cewa shine khusam din aunty ayshat ba.yayin da makyn ke ta dakon wani abu a ransa."

"rabi irin matan ne masu shiga rai da kwarjini, gata da tsafta,ado,da diri me daukar hankalin me kallanta, tana da shape din nan da ake kira cocacola shape.ga ta fara, ga gashi,da hanci dan siriri wanda yay nasarar yi ma fuskarta kyau, tana san yin jan lale tun suna kauye wani lokacin bata sam fita ma saboda maza sun dinga tsaida ta kennan da ja mata magana tsoran mazan birni take sai ta koma saka gunguma2n hijab har kasa da niqab. muryar ta sanyi da dadin sauraro da jan hankalin me sauraron ta koda kuwa mace ce gata da ilimi da saurin daukar abu."

"saura kwana hudu suje katsina tana kwance a kan kujera hajiya na gefan ta yayin da faisal da khadijat suke zaune a kasa suna solver wani maths da yake faisal maths yake a buk. ita kuma khadijat tana karantar mass_comm, ita kuma tana b ed english duk buk suke kuma first year!"

"duk tana jin su tana dariya ta ce mutum be iya abu ba ya ce seya yi ay da na hana ka kin yarda kayi ko?"

"ke ay in ana kula ki hura wuta ne da ke

"khadijat ta ce dama ita ta sauko ta nuna maka dan ta iya maths sossai"

"ehe mutum ya lallaba mu ya shafi tabaraki"

"harar wasa ya mata dan dai yah makyn be nan ne da gun sa zanje ya nuna mun ya kuma koya mun na iya"

"au haba"

"shafa kij"

"tasan ta harxuka shi hakan yasa ta na dariya ta sauko kasa ta ce na gani dan'uwa na ae bama er haka nida kai"

"au daga baya kennan"

"to uwar gulma"

"hajiya tasa dariya dama ki cigaba da shiga tsakanin faisal da hajjo (haka take kiranta sbd sunan mahaifiyar ta gare su."

"hajiya nima fa dani za a je kt din nan"

"to gidan ku barni da wa?"

"abba mana"

"ta masa dakuwa aka dinga dariya da raha."

"ranan juma;a da safe umma na ayki a store zata dauko garin semo zata musu tuwan semo miyar kubewa danya., washe gari zasu tafi kt, nan mani album ya fado kasa ji kake tim da mamaki ta dauka ta ce me kuma wannan?"

"budawar da zata yi taga hotan family ne a farko na biyu kuma ta ga wanda ya razana ta ya daga mata hankali ta kasa tabuka komai illah hannun ta da yake mata kakkarwa dan fargaba da tashin hankali a guje ta fice daga dakin ta yi falo har tana tuntube."

"hajiya ta mike a matukar tsorata ta ce ha umman yara meya faru? lafiya? wa ya biyo ki?"

"haj...,hajiya...wannan wane ne a gun ki?"

"hajiya ta kalli album ta ce um wannan kani na ne *UMAR*

"shidewa umma tayi ta fadi ragwaf"

"inallillahi hajiya ta dinga fada cikin gagawa ta soma tara en gidan tana neman ceto ran umma!"

" *are u enjoying the story?* "

" *more comment more page*"

*remember vote,comment&share!*

       alqalamin khairat up

  SANADI NEWhere stories live. Discover now