ON DA WAY

941 61 0
                                    

SANADI NE

KHAIRAT UP

Vote@wattpad khairi_muhd

                46

abinci yayi odering aka kawo masa ya biya chips ne da strawaberry juice me sanyi nan ya zauna ya gama ci ya dauko wayar sa.

yana sanye da boxer's da singlet ya kuna data din sa nan messages suka dinga shigo masa ta wattsapp be duba ba amma yakan duba mail din sa koda akwai sa'ko me muhimmanci nan ya ci karo dana hajiar su.

   *_DEAR makyn kana ina? nasan cewa mun maka laifi mun yanke ma hukunci ba tare da mun ji daga bakin ka ba. amma ka sani mu iyayen ka ne kuma muna kaunar ka muna kewar ka mun neme ka mun rasa . mun san gaskiyan lamari yanzu kuma ba wanda ze raba ka da matar ka , tayi kuskure kuma tana dana sani ba laifin ta bane sata aka yi ita ma neman ka take tana cike da nadama tana tsumayen ganin ka.nasan kome zan fada maka baza ka yarda ba se abu daya. ka yafe mana ka dawo muna missing din ka hajiar ka ta damu ta damu matuka ta ganka taji muryan ka , ta ga idanunun ka masu dauke da kunya taga walwalar ka ko itama tayi a ko yaushe se hawaye na sun zuba dan kawai suna san ganin ka makyn ka daure ka mun reply koda bazaka kira ni ba ka mun reply dan na san cewa lafiyan ka kalau kuma kana tare da mu , ka dawo gida we need u ur unborn baby need's u also , yes nasan zaka yi mamakin jin nace ur baby, eh makyn ka kusan zama daddy kai ma 😊, rabi'a na dauke da cikin ka wata hudu he/she also need u ko ba dan mu ba come back for ur baby and forget the past rabi is waiting for you. tana na saboda damuwa da rashin ka kullum tana kuka bata da lafia kuma doc ya ce tana bukatan hutu ta daina stressing kan ta amma ta kasa hah in nace zan ma bayanin halin da muke cike na rashin ka a kusa damu to zan karar da ranar ne dukka. remember hajiar ka na san ka kuma tana kaunar ka i love u my son pls come back! reply dear bye._*

yana zuwa daidai nan ya gama jikewa da hawaye da gumi ya maimaita sa'kon ya kai sau hudu musamman wajan gud news din wai ya kusan zama abba shi ma wai rabi'a tana dauke da cikin sa kuma tana san sa alhamdulilah ya fad'a a fili hade da cewa miracle nan fa ya shiga had'a kaya ko off beje yayi reporting ba ya dai rubuta note ya bawa peon yay sumbit wa ogan su.

❣❣❣❣❣❣

Tana ganin sa ta mike duk ta daburburce jikin ta na rawa da kyar ta dan je kusa dashi ta ce am daddyn yara dama...

um ki mun shiru a da ina kyale ki ne saboda darajar ya'yan da muke dasu tare ni da ke, ina dauke kaina a kan dukanin abubuwan da kike mun ban taba tanka miki ba u were safe all these days saboda yaran namu saidai kin kai ni makura yau dan kina kokarin gwara kawunan su , kina san shiga tsakanin su, kina san raba zumuncin su da ni kike tabawa shi yasa ban dau mataki ba a kan ki amma yanzu yara na kika ta'ba dole na hukunta ki tilas ne.

jikin ta na rawa ta tsuguna tana hade hannuwan ta gu daya alamun neman yafiya ta ce daddy me ka ke kokarin aikatawa? in har abunda nake tunani ne kar kayi dan Allah kayi hakuri ka mun rai wallahi ina san ka ina san ya'ya na ina san zama daku na maka alkawarin canjawa ka bani wata damar dan na sauya hallaye na zuwa irin wanda kake so , zan zauna da kowa da zuciya daya, en'uwan ka zan maida su nawa, zan daina had'a evil plans a kan hauwa'u da erta rabi in kana so ma zanje na bata hakuri nasan ban kyauta ba nayi kuskure wallahi ina san ku kada ka ce zaka rabu dani zan canja hallaye na. ta karasa maganan tana kuka 😭.

bazan miki karya ba na cewa zan iya karasa rayuwa ta dake ba saboda kin nunan kan ki hausawa na cewa ruwan da ya dake ka ... bazan canja ra'ayi na ba ya miko mata takarda mikakiya taki amsa akan cinyarta ya ajiye mata

bazan duba ba daddy naki na duba

damuwan ki 🤷🏻‍♂ ya ce da ita ya na daga hannayen sa hade da make kafada nidai na sake ki saki daya yana gama fadan haka ya juya ya fita daga falan

yana jiyo ta tana kurma ihun kuka wallahi ni ban saku ba , ni ina nan zama daram ina nan ban saku ba ban yarda da sakin ba tamkar mahaukaciya haka ta koma.

(to mummy taki ta kare.).

❣❣❣❣❣❣

Allah kasa makyn yaga sa'kona,ya karanta kuma ze neme ni.

tsabar zumudi ma filin jirgi yaje ya yi booking flight na tahowa kano.

ita kuma tana duba kaya ta hango wannan envelope din da yah makyn ya ba ta wattanin baya da suka wuce wanda ta dauka saki ne.

jujuya ta kawai ta dinga yi a hannun ta daga bisani ta bude ta...

*#teamsanadine*

  SANADI NEWhere stories live. Discover now