FINAL

1.5K 87 2
                                    

Mummy ranan bacci dae se barawo tana ta bakin cikin rasa daula irin ta alh.oumar da ta yi tasha kuka tun hajjiyarta na rarrashin ta har ta koma fada daga karshe dai kyale ta tayi.

  Agurguje!

Cikin shekara daya komai ya sauya a family zamsn lafiya da kwanciyar hankali ya wanzu a familyn abbie da hajja.

Rabi'a ta haifo santaleliyar budurwa namra (hauwa) , ta koma makaranta ga soyayyar da mijin ta ke nuna mata non stop ko a gaban waye baya shayin nuna mats kauna.

Hakan ya faranta ran iyayen su sossi ganin gaba daya yaran su suna zaune lafiya lou da junan su suna a gidajen auren su lfy babu wata damuwa.

A kwana a tashi a cikin shekarar ta dubu biyu da sha takwas ne abbi ya rasu familyn nan sun kadu sun shiga rudu sedai ys za ayi ai ita duniya ba mattabata bace ba kowa yana hanyn zuwa inda yaje , hajja tayi matukar tawakakli da yarda da kaddarar ta na rashin mijin ta dan ita ma tasan zata je inds yaje dama ba mutuwar akewa kuka ba sabo shi ake yiwa musamman ma ita da abbie auran yarinta shekara da shekaru.

   Abbu na! abbu na!

Uhm namra ta what?

Abbu ya faruk ne

Meya miki?

Wai baze je dani garden ba

Sabida me?

Wai na fiya surutu

Dariya ma ta bashi be bata amsa ba ta kums wullo masa wata tambayar abbu na wai da gaske na fiya magana?

Dan kar ya baro rigima dan yasan hali yanzun ta tara masa mutune, aa ae my namra sile t gurl ce ba kya wani magana rabu dashi muje ni zsn raka ki garden amma mezaki a can?

Ta kyalkyale da dariya nima bsb sani ba kawai naga duk suna cewa suna garden be zan bisa.
Hannun sa yasa a kan goshinsa ina ummin ki?

Ta make kafadarta alamar ita ma bats sani ba

Ok muje

Suna tafe tans ta mass surutu shi ya ma rasa a ina yarinyar ta gado magana dan shi kam be fiya magana ba haka ma ummin ta to ina ta samu wata zuciyar ta bashi amsa (nasrren)

Ys gyada kan sa yeah ita ce.

Yanzu yaran su duk sunyi wayo suna da shekara biyar biyar while namra tana shekara hudu da rabi se wayon tsiys da iyayi.

Garden din suka nufa inda suka tarar da ahalin su dukka a kan carpert katuwa da suka shimfida ga curlers na abinci ds lemuka da ruwa ,ga cakes da su donought a cikin trey an ajijiye tamkar ana wani liyafa.

Yayin da ya hango aysha da khusam ga umar a kan cinyar khusam yana kora masa jswabi

Murmusaw yayi ganin ko wanne couples suna zaune hatta iyayen su se yau ma ya tuna cewa ashe yau fa suke yin taron su na family din su.

Kusa da hajja ya karasa ya zsuna yana tsokanan ta hajjar mu hajjar mu.

Bata fiya gane su ba yanzu sosssai saboda tsufan da ya dada kamata.

Ta ce kayyum ne?

Ya bushe da dariya gaskiya ina san wnnan yanayin naki na mantuwa to mijinki ne dai wannan nataccan wanda ya nace miki, makyn ne to saurayi me jini a jiqa.

      Dukan bayan sa tayi tana dariya jai'iri aini bana yi da kai saboda baka kawo mun goro

Ah gaskiya nayi laifi tuba nake zan siyo miiki anjima kinga kishiyar ki can tana hararo mu bara naje naji tata korafin ita kuma.

Sanye take cikin doguwar riga na less purple ta nad'a mayafi a saman kan ta wanda yake a tsefe ta sha lip goose a lips din ta, ta sha powder dan daidai colour din ta.

  Da fara'a ta karasa kusa dasu ta ajiye plate din tuwon dake hannun ta wanda na hajja ne,

Tsohuwa ga tuwon naki dan naga alama shi kadai yake wucewa ta makwallatan ki.

Nan suka dinga hira a tsakanin su an kuna low music dake tashi ga yara suna tsallellen su a tsakar wajan suna raha.

Dadi ya cika iyayen su makyn dake kallon yayan yayansu wato jikokin su suna jindadi.

Washe gari dama kowa ze koma bakin aikin sa saboda haka daddare matsn suke ta hira a dakin kasa suna shewa da ihu alamun hiran nasu na dadi kuma hirar dai bata wuce ta mazajen su ba da yadda zasu kula da su da kuma mallake su.

Hajia amina ta fito tana cewa wai ku baku san dare ba?

Haba kun dame mu da shewa to kowacce ta wuce ta kwanta a barwa gobe kuma

Sum sum suka bar dakin ko wacce ta koma turakar mijinta.

Rungumeta makyn yayi yace an ga dama an taho?

Uhm wlh hira muke tayi.

Ko?

Ta kama kunnen ta alamun ayi hakuri come here ya fada yana jawota jikin sa ina san ki rabi'atu ina san ki haduwar mu dake sanadi ne, sanadin kuwa sanadin soyayya ne! Ina godewa ALLAH da ya bani ke a rayuwata ni da namra.

Nima ina godewa ALLAH  da ya bani kai a matsayim mijina i love you my lyf to the extent.

Sumbatar ta ya soma yi

Daga sama suka ji ance musu ni ina nawa kiss din.

Juyawa suka yi tare cike da mamaki da kuma tsoro ganin namra ce suka koma jawota suka mata ta gefen kumatu ta ko wangale musu bakinta...........

Karshe

Kuskuren da yake ciki Allah ya yafe ina fata na ja hankulan ku.

Ngd da kaunar ku gareni.

  SANADI NEWhere stories live. Discover now