TURMOIL!

811 58 1
                                    

SANADI NE

KHAIRAT UP

F.O.W

vote@wattpad khairi_muhd

            41

kwanan rabi uku a asibiti sannan aka basu sallama, hajja ce ta ce su kaita gidan ta dan fada take ta yi a kan me makyn be zo ba kuma ta lura ko waya be bugo ba ita da kanta ta kira sa bata shiga. duk yadda hajia amina taso ta boye damuwarta kasawa tayi.

     a falon hajja suka zauna yayin da umma ke kallan diyarta tana mata kallan tuhuma dan ta san halin er ta musamman in tana da damuwa to ta dinga ambaliyar hawaye kenan.

ta kasa yarda cewa makyn yayi tafiya dan da ze kira.

_a daki khadyjat da nas suka sa er'uwar su a tsakiya khadyjat ta ce rabi me ya ke damun ki? , me kika gani? really rabi ni zaki boyewa damuwar ki? ae ni nasan wace ke fa nasan tabbas akwai damuwa . banda wata damuwa ke kike ganin haka . ok , haka kika ce? to ae bara kiji nasan karya kike yi kina da damuwa kuma sena bi didigi, ve been calling my bro for the past 3mnths amma ba a samu kuma ba wanda yasan yana ina i knw faisal karya yake yi akwai abunda kuke boye mana amma ku sani ita karya fure take ba ya'ya ta fita daga dakin._

_ita kuma ta fashe da kuka, ta hade kai da gwiwa tana kuka nas ta dafa ta sis ki daina kuka kina stressing kan ki kin ji? komai yayi zafi maganin sa Allah am nt forcing u ki fada mun abunda yake damun ki amma nasan sis dita bazata taba zama wrong ba baza ta taba yin abunda be kamata ba kawai kiyi cooling minda dinki kuma ki dinga tunawa no matter what the situation is ina tare dake bazan bar ki a cikin damuwa ba ta mike ta na ce take some rest saboda bbyna kada ya zama week 😊_

_hawaye ne suka kuma sulalo mata a fuska me cike da tarin dana sani tana  tunanin how bad she is da ta so ta shiga rayuwan er'uwar ta data yarda da ita kaman me da ta ke lallashing ta da take ganin ita me gaskiya ce , gaskiya bata musu adalci ba i knw evryone has expectations on me they think that am pious and  a good person basu san i ve a bad heart ba 😭😭 ya Allah ka yafe mun yah makyn ka dawo ina ka shiga wallahi ina san kasancewa da kai ina bukatar ka a kusa dani i am sorry! pls come back for me and our baby. sharin zuciya ne da kuma rashin wayo na manta cewa mummy makiyar mu ce nida umma ta na manta cewa kishiyar uwa is always a step mother baza ta taba zama uwa ba she ruined me kaman yadda ta kudurta na kasance sakarya._

_bandaki ta shiga ta wanke fuskarta tana fitowa ta ga mummy a kan gadon ta tana jiran fitowan ta. haka ta saki jiki ta karasa kusa da ita ta ce da ita yanzu kuma me zaki raba ni da? ba ki gaji ba da tarwatsa mun rayuwa da kika yi ba , me yayi saura yanzu?. murmusawa mummy tayi ta ce lallai kam kin rika amma ba komai though u are late ba komai ba ne ki zauna zan miki magana ta turje ta fizge hannun ta, ta kuma jan hannun nata ta ce sit, nazo miki da wata offer ne ko ince shawara wadda zata amfane mu ni da ke abubuwan da suke fasuwa ki barsu su cigaba a haka dnt try to change anything ko kice zaki tona mana asiri ta daga idanun ta ta  kalle ta eh mana asirin mu dan ni da ke ne equal patner's  and idan na fada ruwa kema se na ja ki kin fada . ae idan kika ga fada ba mutuwa nayi sena fadawa kowa abunda kika sa na aikata , dariya mummy ta saki ta ce oh my God rabi kin dauka ke din innocent ce? no u are not ta mike hade da dafa kafadar ta, rabi kina da shaidar cewa ni na saki yin abunda ki ka yi?  no baki da shaidar hakan, so kada ma ki fara idan ke doluwa ce ni da hankali na. i know how to save myself. mummy 😭 haka kike da two face? me ribar ki na bata mun rayuwa? haha rabi kenan har se kin tambaya? to zan fada miki na tsane ku da ke da mahaifiyar ku na tsani ganin cigaban ku na tsani each and everything naku i just hate u two , idan kika yi kokarin fadawa kowa abunda muka yi wallahi se na koma kan umman ki sena hada mata mugun 'kullin da bazata taba fita daga ciki ba kuma kin san zan iya i can do it. ban taba tunanin cewa ke din maciji ce... kofar aka bude wanda yasa su maida hankalin su kan kofar a kidime.umma ce itama bin su tayi da kallo mummy ta dafa rabi ta ce na barki tunda ga umman ki tazo Allah kara sauki se anjima oh kuma kiyi tunanin maganan dana fada miki 😊.  umman ta karasa kusa da rabi tana mata kallan tuhuma.ita kuma ta maze ta share fuskanta ta rungume umman ta kamar zata koma ciki dunia ba a da wanda take so kamar umman ta ita tasan mummy muguwa ce za ta iya yin komi dan ta kare kanta kuma ta cuci umman ta. ita kam tasan cewa ba komai bane SANADI illah taurin kanta shi ne SANADIN afkawa a cikin wannan halin._
_rabi'atu me yake damunki wai?_

_umma ba komai kawai ina jin ciwo ne_

_oo kada ki mun karya me kuke keda mummyn ki?_

_tazo duba ni ne kawai bayan haka babu komi._

_to allah kara sauki se ki kwanta ki huta kiji dadi a jikin ki anjima kya jiki da kwarin gwiwa ni na tafi se anjima._

_umma ki zauna mana_

_aa ina ake haka? ae kema kinsan ban zama badan ma naga duk suna waje ba ma ae da bazan zo ba_

_kai umma_

_ta mike ta fita ta barta a gun, banda kuka babu abunda take na danasanin abunda ta aikata_

    manage ❣

  SANADI NEWhere stories live. Discover now