chapter 6

1.3K 110 0
                                    

~😭SANADI NE😭~

~F.O.W~

~KHAIRAT UP~

  ~vote @wattpadkhairi_muhd~

https://m.facebook.com/Fasaha-Online-Writtes-554316851699911/


             ~06~

"sabuwar waya me kyau ta zaba ya biya suka biya ta shopping complex yayo siyayya. harda waya er karama daidai ya siya"

"yaya waka siya wa waya?"

"RABIA'ATU na siya wa ma?"

"ta tabe baki ta ce a ranta lallai kam."

"me ne ne ki ke cewa?"

"uhm'uhm ba komai!"

"haka suka koma gida."

"da daddare duk suna falo a zazzaune ya makyn ze fita ya kira rabi."

"tashi tay ta je inda yake ta tsuguna yallabai gani"

"makyn mutum ne me san girma da ladabi se yaji dadi da sanyi a ransa amma ya sha mur a fili ya mika mata ledar ungo."

"amsa tayi ta ce wa zan kaiwa?"

"naki ne ae"

"to nagode allah ya kara girma da daukaka allah ya rufa asiri..."

"easy nagode nima jeki "

"harta mike ya ce hey"

"dawowa tayi ta tsuguna a kasa"

"ki kula banda kula samari da tara kawaye ko wayar dare ki fuskanci karatun ki kawai."

"to na gode zan kiyaye insha allah."

"ciki ta koma tana murna ta tsuguna kusa da hajiya ta mika mata ta gani"

"ah mama na na waye me a ciki?"

"waya ce tawa ce yallabai ne ya bani ita."

"ah masha allah madallah angode se a kiyaye ko?"

"tam insha allah."

"umma ma tay godiya hade da ja ma rabi kunne a kan kar ta shagala."

"khadijat ce ta nuna mata yadda zata yi amfani da wayar da akwai sim a ciki sim din mtn akwai wattsaap da facebook da instagram a ciki nan khady ta koya mata ta nununa mata yadda ake amfani dasu."

"ayshat kam kullum aykn ta waya da khusam lokacin sa kawai take da a gabanta hatta labarin rabi seda ta basa."

"ayshat ki turo mun pic din rabi na gani dai dan naga ta dame ki kuma kin damu da ita"

"ya khusam ae yarinyan ce villger ce fa banda ma pic din ta "

"to na baki assignment ki nemo mun hoton ta gobe ki mun sending."

"ta dan yamutsa fuska tace to buh mesa ka ke neman hoton ta."

"saboda ina san na santa "

"but why?"

"saboda kin damu da ita"

"uhm tam zan samo ma"

||    ||      ||      ||


"khadijat zo "

"gani aunty "

"em kina da hotan rabi?"

"eh akwah meya faru?"

"harara ta sauke mata kina tambaya ta ne?"

"ah a am sorry"

"u better be"

"ki tura mun ta watsapp  yanzu "

"to"

"tana tsaye ta tura mata hotan "

"tana budewa shidewa ne kawai bata yi ba dan kyan da rabi tayi a hotan cikin atampa riga da zani , bta daura dankwalli ba, ta sha kwalliya ga kitsan kalba a kan ta . ita fa dama kyan rabi ne yasa bata san ganin ta ko kadan a gidan yanzu haka zata turawa mutumin ta hotan rabi 🙄 kaman hadin baki messg din khusam ya shigo a lokacin."

"dear am waiting "

"hararar wayar tayi ta ce masa why are u eager?"

"ah kar ki mun fassara na fasa later"

"am gashi zan tura maka dama ina tsokanan ka ne kar kayi mun fushi."

"murmusawa yayi ya ce mata to ae ba haushi naji bah"

"tura masa tayi hotan"

"tabarkallah masha allah ayshat the gurl is beautiful"

"ohk beautyn ta ma ka ke mun admairing ko?"

"no fact din nake fada miki tana da kyau wallahi."

"tsaki tayi ta tura masa 😡 bye"

"ta fita onlyn ta yarda wayar kan gado tana dana sani da jin haushin rabi again"

"ayshat rigima ya fada ya kura ma pic din rabi ido."

"nasreen da ke gefan sa ta fizge wayar ta ce yah khusam wace wannan me kama da larabawa ga gashin ta tamkar na wa? tama fini gashi da kyau"

"oh nas da kin dauka ke kadai ce me kyau?"

"ta zumburi baki ta ce kai yah "

"to sunan ta rabi kuma me aikin gidan aunty amina ce"

"what me aiki? a nigeria me wannan kyan no yah wannan deserves more"

"dariya yayi ya ce ayshat ce ta mun sending tana adawa da yarinyar ne"

"hah! adawa kuma koda yake zata yi yarinyar abar a kishe ta ne buh ina santa wallahi yah a sama mun num ta."

"en a gun wa?"

"aunty ayshat man"

"u must be kidding"

"no am serious"

"ki tambayi khadijat kawai"

"ohk zan tambaye ta"

"haka suka gama magana"

       "khadijat na dakin ta tana assignmen din maths na yau taji waya"

"NASREEN!" ta gani a screen din ta"

"hello nas"

"hi khadijat ya akai kin yi new kawa ba labari?"

"wa kennan?"

"rabi man"

"ah ina kika santa ke"

"naga pic dinta she is vry cute ki hada mu mana "

"as in?"

"ki gane mana muyi kawance da ita wallahi ta mun ne"

"to wai ke a ina ma kika ga pic din ta 🤔?kina london muna nigeria harta zama celebrity haka?"

"yeah aunty ayshat ce ta ma yah sending na gani"

"oh no wonder buh a nawa zan hada ku ?"

"au haka zamu yi nida ke?"

"ohk blackmailar zan tura miki anjima yanzu ina assignment."

"ohk dnt frgt"

"alright!"

"to wai mesa aunty ta ma yah sending pic din rabi?"

"no answer only aunty zata iya amsawa buh baza ma ta fara asking dinta bah ko kusa."

    *"more comments more long page, yawan shafi depends on ur comment's. 😄😄😄 shower me with ur comment's and i'll shower u more pages."*

  SANADI NEWhere stories live. Discover now