chapter 19

997 65 0
                                    

😭SANADI NE😭

KHAIRAT UP

F.O.W

   Vote @wattpadkhairi_muhd

               19

"A ina kuka hadu da shi?"

"uhm ban taba ganin sa ba nima ta fada da sad face"

"as in?"

"uhm kin gane ne? muna communicating dashi ta waya ne ...ta fada mata komi."

"oh yana boye kan sa kennan?"

"uhm not really ya ce in ya dawo ze zo mu ga juna."

"ohk ke ya kwanta miki a rai?"

"am...em..."

"what?"

"ya kwanta mun mana"

"alhamdulilah, Allah ya tabbatar da abunda yafi alheri"

"ameen ,but kar ki fadawa  khadyjat zan fada mata da kaina ok?"

"ok done"

"hah ta sauke ajiyar zuciya tana 😊 "

       ❣❣❣❣❣

"kullum sai rabi da muhammad sun yi text da chart har suka saba da juna suka shaku duk da yaki kiran ta taji muryan sa but ta yarda da shi ko hotan sa bata da haka shima be ce ta turo masa ba hakan ya kara masa girma a idan ta. duk abunda suke yi basa boyewa juna hakan ya kara musu understanding a tsakanin su da abota me karfi."

"yau ta kama laraba za a fara even's din bikin su amina wanda ya kama saura kwana daya muhammad ya dawo garin 9ja hakan ya faranta ran rabi sossai ta sha kunshi ja da baki sai ya kuma haska farar fatar rabi tayi kyau sossai. tayi kitso wanda in ka gani zaka rantse ta kara da attachment ne ko da brazil amma a zahiri gashin kanta ne kananan kitso aka mata."

"ta dauki hotan kunshin ta tura masa ta ce dashi _kai ne ka fara gani yayi kyau ko?_"

_wow! gaskiya kin ma kunshin kyau sossai_

_tana dariya ta tura masa ni na ma wa kunshin kyau ma ko kuma kunshin ya mun kyau?_

_ae gimbiyata a jikin ki kyan yake ae ke ce kika haska kunshin yay kyau if nt a zana kunshin a takarda man a gani_

_haha baka da dama wallahi amma duk da haka nagode!_

_nima haka ki kula mun da kan ki banda rawa, banda kula samari dan Allah._

_to naji amma in fa kidan ya jani? wani ya kula ni kuma fa?_

_am kiyi kadan in wani ya kula ki kuma ki fada masa ke matar aure ce fakat ko ki sa niqab._

_hm! sai anjima kawai_

_au haka ma zaki ce?_

_to ya zan ce?_

_shi kennan bye ayi taro lafiya_

_amin amma kar kayi fushi kaji?_

_😊 am already smiling kin gan!_

_😄 tnx sai later_

_ohk_

"haka ta mike suka je gun makeup dan lokaci ya kusa."

_Fadar irin kyan da en matan suka yi ma bata lokaci ne a daidai kofar shiga gun taron ne khadyjat ta amsa wata waya ta koma gefe. saida ta gama ta koma gun en uwan ta hade da kiran rabi ta ce ta tsaya ta mata hoto su kuma yi selfie."

"anyi sister's day lafiya taro ya tashi alhamdulilah sai kuma gobe ranar kamu."

"rabi da muhammad basu kuma waya ba saboda  wayan sa a kashe ita kuma hidima ta mata yawa so ta ma manta da yi masa text."

"bare ma da tailor be mata dinkin ta ba duk hankalinta ya tashi ta na gaban musa tailor tana masa mita yana bata hakuri da tabbacin an kusan gamawa kar ta damu. kamar ta shake sa haka take ji."

"wajan karfe biyar da rabi aka gama dinkin nata na atampar ankon bridemaids din skirt da riga a gurguje ta koma gida tay wanka ta dau kayanta a jaka ta dau napep ta je gun make up din inda ta hadu dasu deejat , nas,maryam,da zaheeda wanda saura ita za a mawa."

"an musu make up dinsu wajan karfe bakwai suka dau hanya dan amaren ma sun yi gaba suna san su hade ne a gun."

"gudu me tukin yake yi wanda yana jin wakar turanci me sanyi tana tashi."

"sun isa meena event center a daidai lokacin da aka bukaci kawayen amarya su je su shigo da amarya. da sauri suka firfita daga cikin motar suka nufi gun da amaren suke a tsaye."

"jingina kansa yayi da kujera ya kwanta ya lumshe idanun sa yana jin kasala na damun sa . be samu nutsuwa ba saida ya yi kusan minti ashirin a gurin."

"zuro kafufuwan sa yay wanda suke dauke da takalmi baki me kyau yana sheki,ya fito inda na hango wani dark space a idanun sa wanda yayi nasarar dacewa da fuskar sa, kyam ya mike ya kulle moto din sa yana duba agogon sa ya sauke ajiyar zuciya ya dau hanyar shiga gun hall din."

"yana shiga ya soma dube2n wani abun daga karshe ya hango ya karasa ta bayanta ya mata kyakyawan ruguma ta baya ko kunyan mutanen gun beji ba."

"duk da duk wanda ya gansu yaga soyaya a tsakanin su mara algus"

*"MAKYN"*  ta fada hade da sakin lallausan murmushi tana shafa..."

   muje zuwa

  SANADI NEHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin