PAGE 30

235 20 0
                                    

Guguwar Zamani 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

BOOK TWO (2)

Written by Zaynab Yusuf ✍🏼

Exquisite writer's forum.

  
                      PAGE:30

        Kwanan mu goma a London muka fara shirin tafiya Dubai,yaya Hakeem ne ya shirya mana kayan mu lokacin Ina baccin gajiyar daya tara min,yana cikin aikin ne kiran Ammi ya shigo wayarshi,sai ya saka wayar a speaker ya gaisheta cikeda matukar girmamawa dakuma farin cikin jin voice dinta,tace"Ina 'yata?Fatan komai lafiya?".
Sai ya kalle ni tareda sakin karamin murmushi yana tuna darun damu ka gama kafin baccin ya daukeni,yace"lafiyarta kalau,bacci takeyi".da dan mamaki Ammi tace"sau uku muna magana dakai,kullum idan na tambayi sultana sai kace min tana bacci,sai daga baya nake ganin kiran ta".

Sai ya kalli agogo yaga 1 pm ta kusa,shima ya lura da yawan baccin nata amma bai kawo komai cikin ranshi ba,yace"as far as I know lafiyarta kalau,kuma she seems healthy".
Ammi tace"dama bance bata da lafiya ba mai mata,I was thinking of something else".dariya yayi batareda yace komai ba,Ammi tace"lallai Hakeem ka ci dubu ".
Yace"dana yi me?dariya fa kawai nayi".
Tace"kaniyarka kayi,Idan ta tashi ka fada mata nace ta kira ni".
Yace"Ammi dan ALLAH karki kashe wayar kinji?".

Tace"meyasa bazan kashe ba?me zaka fada min?".
Yace"dan ALLAH muyi fira".
Cikeda mamaki take sauraron Hakeem din kafin daga bisani tace "dama ku biyu naso fada ma wa".Cikeda zaquwa yace"Meya faru?".

Ta kalli daddy dake gefe yana kunshe dariya tace"ansa date din bikin Aliyu da Farhan ".tafada tana wurga ma daddy pillow,Hakeem yace"MASHA ALLAH, ALLAH Ya tabbatar da alheri,kamar Farhan din daga maternal side din su ko?".
Tace"ehh,sai anjima ".Yace"Ammi why are you in a haste to end the call?Hakeem din ki ne fa".batareda tace komai ba ta katse wayar tana qara cilla wa daddy pillow,ya cafke yana Cigaba da mata dariya son ran shi kafin daga bisani ya rungume ta tsam ajikinshi.

Yana gama had'a kayan ya hauro gadon ya kwanta,ya jawo ni na kwanta ajikin shi Sosai,lips dinshi ya dora kan nawa yafara kissing passionately,acikin bacci naji hakan,and it feels good,sai de hakan ne yasa nayi motsi tareda yin juyi,dole ya saki lips din nawa yana kallona,ahankali na bud'e idanu na wanda suka min nauyi,na sauke su akan fuskar yaya Hakeem wanda yake sakar min murmushi,sai na miqe zaune Ina shafa gashi na wanda yake abarbaje ko ribbon babu,na wurga mishi kallon tuhuma,sai yayi saurin dauko ribbon din ya tsaya abayana yana tattare gashin,yayi min parking pony tail,sai alokacin yace"baby Ammi na nemanki,tace wai kullum takira Kina bacci".

Murmushi nayi nace"Bari na kirata,amma first of all I'm hungry ".Yace"baby muna gama cin abinci fa kika yi bacci".nace"shine kuma bazan qara neman wani ba?".
"Afuwan"yace tareda miqewa yayi warming abincin,sai na sauko daga kan gadon Ina kallon jikina a mirror,half vest ce sai 3 quarter white colour ajikina ,wayata dake kan side drawer na dauko,nayi dialling numbar Ammi tareda komawa kan gadon na zauna,bayan mun gaisa ne tace"dazu nakira akace min Kina bacci,haka jiya da shekaranjiya,sultana akwai abinda ke damun ki ne ?kina experiencing new changes a jikin ki?".

Na daga kai alamar tunani sannan tace "ehh amma ba masu yawa ba,Ina yawan bacci,sai cin abinci na da ya qaru".Cikeda farin ciki hawaye suka zubo ma Ammi, ALLAH mai girma da iko kenan,yau Hakeem dinta ne ya zama magidanci,wanda nan da 'yan watanni zai haihu,atake quruciyar shi ta dawo mata,tabbas tana ganin saurin faruwar wasu al'amuran.

Ni ce na katse mata tunani ta hanyar fadin"ya mutan gidan su gwaggo marmari daga nesa".Tace"tana nan kalau,an sa date din bikin Aliyu,yanzu gabadaya kan mu ya dau charge,nan da 2 months za'ayi Insha ALLAH ".
Nace" ALLAH ya kaimu lokacin ya tabbatar da alheri "adai dai lokacin yaya Hakeem ya shigo,yace"baby ga abincin"na runtse idanu na cikeda kunyah domin tabbas Ammi taji,kafin nayi magana yace"baby ko na baki da kai na ne?"ay ban san lokacin dana kashe kiran ba Ina wurga mishi harara,sai ya tallafe fuskar shi yayi kalar tausayi yace"ohh ni Bawan ALLAH na baby".he knows this words are my absolute weak point,sai na ware hannu na shikuma ya matso mukayi hugging juna tightly,yana bani abincin yake murmuring sweet endearment da suka sani zubar da hawaye,Hakeem na min so mai tsanani wanda bazan iya fasalta shi ba.

SULTANA...Where stories live. Discover now