PAGE 31

242 19 0
                                    

Guguwar Zamani 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

BOOK TWO (2)

Written by Zaynab Yusuf ✍🏼

Exquisite writer's forum.

                       PAGE:31

    Our lives couldn't be better,domin babu komai cikin ta sai tsantsar Soyayyah da kulawa masu narka zuciyah da sanya ruhi abinda bai yi niyya ba,ni na zubar da karatu shi kuma ya watsar da aiki sai yawon honeymoon mukeyi,yanzu haka muna Saudi Arabia,ina zaune a agefen gado shikuma yana tsaye suna gaisawa da daddy,yanayin fuskar shi ne ya bayyana min fad'a daddyn keyi,sai na tallafe fuskata Ina jin babu dadi acikin raina,nifa yanzu ko k'uda ban san ya tab'a mijina kamar yadda shima haka,tsantsar kulawar dakuma soyayyar daya ke nuna min ce tasanya nima nakejin hakan,domin love,care and respect should be reciprocated.

Da cute pink lips dinshi yace"ayi hakuri daddy,Insha ALLAH gobe zamu dawo".sai naga ya saukar da wayar daga kunnenshi immediately yana kallona,nima kallonshi nakeyi Ina jiran ya fada min Meya faru,sai da ya zauna ya matse ni gam ajikin shi sannan yace"baby we're leaving tomorrow ".na gyada mishi kai sama shi kuma ya chigaba da cewa"daddy ne ke fada,yace kun fara lectures tun last week ga kuma aikina,Yakamata su zama second priority din mu after our family ".
Murya can kasa nace"he's absolutely right,anjima zamu kira shi mu bashi hakuri ko?".da dan mamaki ya kalle ni yace"no need ".
Nace"a'a Yakamata fa,saboda gaskiya mun tafka shirme".
"Inde kasancewar mu tare kika dauka shirme to ni awurina ba shirme bane,awurina it's the best thing that could ever happen to me".yafada yana saka kwayar idanunshi cikin nawa,saida na sauke ajiyar zuciyah mai nauyi sannan nace"ba haka nake nufi ba,nufina da mun koma gida acan ma zamuyi honeymoon din ay,mu biyu ne kawai agidan".

Baice komai ba,hasalima miqewa yayi ya jawo boxes dinmu yafara shirya kaya,da kallon mamaki na bishi,ni yanzu miye laifina daya dauki fushi?bai taba min haka ba shiyasa nake ganin abun banbarakwai kuma shiyasa lamarin ke damun zuciyah ta,Ina cikin wannan tunanin naga ya canza kaya zuwa wasu black and white English wears wanda suka zauna ajikinshi,wani irin masifaffen kyau yayi,baice min komai ba yafita daga hotel din lamarin daya miqar dani tsaye kenan babu shiri,wayata dake gefe na dauka zanyi dialling numbar shi,sai zuciya ta ta dakatar dani,take ce min'shi dazai fita shiya kamata ya fada miki inda zaije'.Sai na ajiye wayar zuciyah ta na luguden daka,Na miqe tsaye na fara safa da marwa,kamar yadda nakasa zaune nakasa tsaye,haka shima tunda yafita he's restless gabadaya hankalin shi da tunanin shi na kaina,yaya zanji sanda ya fita bai ce min komai ba?yaya zanji sanda na tambayeshi bai bani amsa ba?yaya zanji sanda ya shirya yafita?yasan inada kishi mai tsanani shiyasa hankalinshi ya kasa kwanciya,bako ina yaje ba sai wani mall damuka taba zuwa naga abaya Ina so a lokacin sai kudin hannunshi basu kai ba,yace zamu dawo mu saya,yayi tunanin time bazai isa mu fita a goben daza mu koma ba,shiyasa kawai yafita domin siya min,abaya guda biyar ya qaro min masu shegen kyau da tsadar gaske,bayan wanda muka siya masu yawa mukayi cargo,nida Ammi ya siya ma gold set mai kyan gaske,necklace,earrings,bangles dakuma zobe,da hanzari yake siyayyar har yagama ya hau cab din da zata dawo dashi hotel,lokacin na cika nayi fammmm kamar zan fashe.Ina cikin duvet abun duniya duk ya isheni ya shigo,sai na kawar da fuskata gefe,kallo daya ya min ya tabbatar bana cikin nustuwa ta,sai ya ajiye paper bags din agefe ya hawo gadon tareda rungume ni,nayi saurin matsar da jikina idanu na na kankancewa,da dan mamaki yake kallo na kafin yace"Baby I'm sorry".

Kamar yadda ya min dazu,nima ban ce komai ba,hasalima kwanciya nayi tareda juya mishi baya,ya tsaya yana kallona na wani lokaci,wato duk soyayyar dake tsakanin ma'aurata dole a riqa samun misunderstanding time to time,afterall aure ba dan jin dadi kawai akayi shi ba,ibada ce mai wahalar gaske,amma mai sauqi ga ma'auratan dasuka fahimce ta,sai ya rungume ni ahakan yana dora bakin shi asaman kunne na,yace"baby I'm really sorry,bazan qara ba Insha ALLAH ".Ahankali na juyo Ina fuskantar shi,domin yaya Hakeem acikin maza billion dakyar a samu irin shi,wanda yake apologising wholeheartedly cikeda kauna dakuma respect din da dukkanin mata sukayi deserving,sai nayi cupping face dinshi nace"you're the best,I'll continue to cherish the day you became mine,I love you so much baby".nafada ina had'e lips dinmu awuri daya,wanda hakan yasa muka dauki tsahon lokaci muna kissing juna kamar our lives depend on it,daga nan muka bud'e shafin soyayya na rayuwa mai dadi.

SULTANA...Where stories live. Discover now