1

6K 238 6
                                    

☄☄☄ *'YA'YAN ASALI* ☄☄☄
                    ☄☄☄☄☄
                           ☄☄☄
                                 ☄

          *ωяιттєи вY:*
     Aisha Muhammad
         *(Mzzdaddy)*
*Baiwa Writer's Asso*
                    &
         Shamsiyya Salis
*Eloquence Writers Asso*


Happy new year reader's.

              0⃣1⃣

*California, Arrow highway.*
      
        "Amatullah wake up, will u?", kara shiga cikin duvet dinta tayi ta lullube kanta kaman ba ita bace akace ta tashi ba. Madam Laura maid dinsu ta kara jan duvet din tana cewa " Wake up girl, or else u will b late for school", cikin muryan bacci tace "madam Laura just five minutes sleep won't do me any harm, so let me b plss", " no way I'm gonna let u sleep at this time of d day wen it's not weekend, u need to go to school and if u don't wake up dis minute I'm gonna call ur momma", mikewa tayi daga kwancen da take rai a bace tace "ok ok I'm up, no need to call my mom, I will just get ready and come down downstairs", " gud of u, make it snappy so u won't b late", ba tare da ta kulata ba ta mike ta shiga bathroom dan ta sakarwa kanta shower.


           Next room din Madam Laura ta kwankwasa daga ciki muryan namiji ne yace "arhhh, Madam Laura  I'm almost done, no need to knock again for d second time plss", murmushi tayi ta juya ta sauka kasa ba tare da tace komai ba, taje ta hada musu breakfast kan dinning tana jiran saukowansu.  Abdul Jalil ne ya fara saukowa yaro kyakyawa son kowa kin wanda ya rasa, shi ba fari ba kuma ko kadan ba dau layin bakake ba, sedai zamu iya cewa skin dinshi nude skin, kanshi ya tara gashi wanda yasha gyara ga pink lips dinshi wanda ya hadu da pointed nose dinshi ya kayata kyakyawan fuskanshi, dogone amma ba can ba, yanada six packs da builded body, sanye yake da kananan kaya blue shirt da black crazy jean sosai ya amsa sunanshi namiji ba muna maza ba, zama yayi kan dinning bayan ya gaishe da Madam Laura ta amsa sannan tayi serving dinshi.



         Amatullah seda ta kwashi more than 30mins sannan ta sauko a hankali take tafiya kaman bazata taka kasa ba, matsakaicin tsayine da ita, itama skin colour dinta irin na Abdul Jalil ne, tanada oval face wanda ke dauke da matsakaicin lips da pointed nose dinta, tunda daga goshin ta za'a gane cewar tana da gashi, kallo daya Abdul Jalil ya mata ya dauke kai yaci gaba da dannan wayanshi, "gud mrnn Madam Laura", " mrnn Amatullah", zama tayi akayi serving dinta fried potatoes da kwai se tea, tea din kawai tasha tace "bro I'm done", tashi yayi ya dauka jakan laptop dinshi da makullin mota suka fita ya jasu se tsokanan ta yakeyi a hanya tana biye mishi dan Abdul Jalil akwai barkwanci, Saratoga high school inda Amatullah ke karatu ya sauketa shikuma ya wuce Stanford University inda yake nashi karatun.





*Kano state, Tarauni*

        "Yaya naji wai indan su Amatullah sukayi holiday zasu dawo naija da zama", murmushi yayi ya dago daga danne danne wayan da yakeyi cikin kwalisa yace " Marwiyya kin kosa kiga saurayin ki Abdul Jalil ne ", murmushi tayi ta rufe fuskanta da tafin hannunta shima yayi murmushi yace " nima na kosa naga rigimamiyar budurwata Amatullah, karki damu nan da 3mnths zasu dawo", shiru kawai tana murmushi dan harga Allah tayi missing din saurayin ta rabin ranta.


    
        Tashi tayi daga kan dinning dinda suke zaune ta shiga dakinta danta shirya saboda kartayi lattin school, bata dade ba ta fito cikin uniform din school dinsu Havana college, Marwiyya kyakyawa ce sosai kuma fara, tsayinsu ze iya zuwa daya dana Amatullah dan watanni ne tsakaninsu, "yaya na gama", Zahradeen dago kanshi yayi ba tare da yace komai ba ya mike shima fari ne kaman Marwiyya suna kama sosai, yana ajiyeta school shima ya wuce Northwest inda yake karatunshi.




      Da daddare Marwiyya na kwance taji phone dinta na ringing, ginin me kira ne yasata murmushi ta dauka cikin sanyin murya tace " assalamu alaikum", be amsa sallaman ba se cewa yayi "hey babe, how far, how u doing?", ajiyar zuciya ta sauke itadai bata gane kan Abdul Jalil, "I'm doing gud and u", " if u ar gud den I'm gud", "ya mom da dad", " suna lfy", "babe I miss u alot, I can't wait to come to naija", murmushi tayi tace " time flies, yanzu zakaga 3mnth yayi kundawo", "sure hakane, so watsup, wats gud",..... haka suka ta hira sannan daga bisani suka kashe wayan cike da shaukin son junansu.



       Zahradeen ne ya dau waya yanason kiran Amatullah amma saboda beson haniya ya kasa kiranta dan yasan dole seta zuba mishi shirme gashi shikuma hayaniya ne bayaso, ganin indan baiji muryanta ba baze iya bacci ba yasashi daukan waya ringing biyu ta dauka tareda ihu " Yayaaaa!!!", cire wayan yayi daga kunne yana kallon sannan daga baya ya mayarda da wayan kunne yace "haka zamuyi auren kina min shirme, ba sallama se yaya", bata rai tayi tace " haba yayana, I missed u ne fa, but since u don't miss me I'm hanging up ", da sauri yace " wait, don't hang up, I'm just trying to correct u, next time don't shout Yaya and say salam before anything else", shagwabe fuska tayi kaman yana gabanta tace "naji", yayi murmushi yace " dats my girl, now watsup, how ar u?", "I'm fyn not until u change my mood by scolding me", ta fada tana pouting lips dinta kaman yana ganin ta a ranshi yace " Amatullah badai rigima ba", amma a fili cewa yayi "am just trying to correct u girlfriend", " whatever, how's my sis Marwiyya", whatever dinda tace sosai ya bata mishi rai amma se share saboda yasan dole tayi behave haka tunda daga environment dinda ta taso ne "she's fyn", yace da ita sukaci gaba da hira tareda exchanging I miss u d I miss u too.



         *California, Arrow highway*

       Dattijon ne wanda a kalla zeyi 50yrs zaune yana shan coffee matarshi na zaune kusa dashi kyakyawa da ita wacce dagani da ita su Abdul suke kama barinma Amatullah, kallon mijinta tayi tace "Daddyn Abdul baka ganin Amatullah tayi kankanta dayin aure, she's just 17 fa", wani kallo ya mata yace " a gabanki mukayi yarjejeniya da yayana akan zamu hada yaranmu aure da zarin matan sun gama secondary wanda yanzu Amatullah saura 3mnths ta gama, Abdul saura 1mnth yayi graduation, toh ya kikeso ki canza min magana yanzu", "a'a daddyn Abdul gani nayi ya kamata tayi further din education dinta saboda zamanin nan seda karatu", " zatayi further amma a gidan mijinta ba'a gidana ba, da can da akayi magana baki musa ba se yanzu a kurarren lokaci", shiru tayi dan tasan mijinta da kafiya, indan yayi magana baya canzawa balle kuma wannan da deal sukayi da wanshi dole ta hakura amma ita a ganinta ya kamata a bari yara matan ma suyi karatu tunda mazan sunyi amma tunda haka Allah ya tsara aje a haka.



*Kano state, Tarauni*

       Abinci sukeci a dinning su hudu cike da nishadi suna gamawa suka koma parlour Fatima ta kalli mijinta tace "Abban Deen bakaga alaman tinda Marwiyya tasamu labarin zuwan su Abdul takasa boye jin dadin ta ba, kalli fa fuskanta" ai da gudu Marwiyya ta bar parlourn ta shiga daki suka sa dariya banda Zahradeen dayayi murmushi kawai ya basar, Abbansu yace "ai shima deenin haka, bakiga fuskanshi ba", bata rai Zahradeen yayi dan damashi akwai miskilanci se mutum yayi lucky yake ganin hakoranshi banda Amatullah, dariya su Abba suka sa Ummi tace "mutum se miskilanci", be kulasu ba shima ya mike ya bar parlourn se sannan ta juyo wurin mjinta tace " dama so nake su bamu wuri", ya kalleta yace "da magana ne", kada kai tayi tace " a kan yaran nan ne, ni inaganin ko sun dawo kar ayi saurin aurar dasu, a bari su saba da juna sosai, duk da nasan sun saba amma kasan halin yaran nan da can ba daya ba, kar abu yazo ya zama musu matsala shiyasa nace gara a bari suyi adjust ma rayuwar nan koda na shekara ne kaga lokacin su Marwiyya sun kai 18", kada kai yayi cike da gamsuwa yace "gaskiya kin kawo shawara, bari zanyi magana da Umar naji, ni zan fita akwai kayan da za'a kawo yau bason a samu matsala akai", " toh Abban deen a dawo lfy", sannan ya tashi ya fita ita kuma ta koma ta zauna tana kallon TV.





_D journey just began._

Team Aishams🤝🏻

'YA'YAN ASALIWhere stories live. Discover now