39

1.1K 74 0
                                    

☄☄☄ *'YA'YAN ASALI* ☄☄☄
                    ☄☄☄☄☄
                           ☄☄☄
                                 ☄

          *ωяιттєи вY:*
     Aisha Muhammad
         *(Mzzdaddy)*

                    &
         Shamsiyya Salis


*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*



               3⃣9⃣


        Zahradeen da Amatullah ne zaune a parlour suna kallo sunacin popcorn tace "My D kaface zakamin makeup yau", kallonta yayi yayi murmushi yace " au baki manta ba", danshi kam ya manta, turo baki tayi tace "ya za'ayi in manta,nidai muje kamin", mikewa yayi ta dauke ta in a bridal style se dariya takeyi.



      Daki suka shiga ya zaunar da ita gaban dressing mirror tareda dauko kayan makeup din duk ya ajiye kusa da dashi ya fara daga hannun riga, Ama banda dariya ba abinda takeyi dan bata yarda ya iya makeup ba.



       " Dariya me kikeyi?", ya tambaya yana gyara eye pencil, "ba komai", ta fada tana gimtse dariyar ta. Be kuma cewa komai ba ya fara mata makeup din, shi kanshi murmushi yakeyi yana makeup din.




         Abdul da Marwiyya ne kwance a daki tanaso tayi baccin da batasamu yin shi ba amma Abdul ya hanata baccin se wasa yake mata ita kuma bataso " Yaya dan Allah ka daina ka bari in rama baccin da banyi ba", pecking dinta yayi a goshi yace "zakiyi bacci, amma ba yanzu ba", " dan Allah in banyi yanzu ba yaushe zanyi?", murmushi yayi yace "se sanda kika canza min suna", shiru tayi na en mintuna sannan tace " wani irin suna kakeso na kiraka dashi", yayi murmushi yace "duk wanda zuciyarki yace ki kirani dashi", shiru tayi alaman tunani sannan daga baya tace " zan kiraka da Mine", cike da jin dadi yace "nice", tace " do u like it", ya kalleta yace "like is an understatement, I love it", tayi murmushi tace " da kyau, ina fatan yanzu za'a bari nayi bacci", yace "sure, sure matso kusa dani ki kwanta", matsawa tayi jikinshi suka kwanta yana shafa gashin kanta har bacci ya dauke ta.




        Zahradeen dai an gama makeup an daura mata dankwali sannan yace " kalli kanki a mirror", kallonta tayi and for sometimes she was speechless, sai daga baya tace "My D kai kayi wannan", " kina kwankwanto ne?", ta tambaya yana daga mata gira tace "wow amma yayi kyau sosai, I love it", dariya yayi ya bude mata hannu ta karasa da saurinta ta rungumeshi tace " I love u my D", yace "I love u more", tareda kara kankameta a jikinshi.



       " My D", ta kirashi "uhm", tace " plss ka fada min a ina ka koya wannan duka", zaunar da ita yayi bakin gado yace "akwai wani program da nake yawan kallo, su suke koyarwa, anan na koya", ta kada kai tace " gaskiya My D u are a fast learner, ni bazan iya koyan wannan a TV program ba", yayi murmushi yace "in kika sa kanki zaki iya", ta kada kai tace " My D dan Allah bari naje na nunawa sister makeup dina kaji, uhm uhm", yanda tayi maganan ba karamin burgeshi tayi ba.




      Kwanciya yayi ya janyo ta jikinshi yana shafa bayanta yace "saboda ni kadai na miki wannan kwaliyan, saboda haka ni kadai zan gani" shagwabe fuska tayi tace "haba mana My D", ganin rigima takeson sa mishi yasa ya hade bakinshi da nata harse daya tabbata ya shanye janbakin da yasa mata sannan ya kyaleta.





       Da sauri ta mike ta nufi mirror tana kallon bakinta, kukan shagwaba tasa bubbuga kafa a kasa a zuciyarshi tace " Baby dina da rigima take", mikewa yayi yazo ya rungumeta ta baya yana kallonta ta cikin mirror, dariya ta bashi ganin ba hawaye ko daya a fuskarta amma ta dage wai kuka takeyi.


Zaunar da ita yayi ta dauka wiper ya goge makeup din gabadaya yace "yanzu shikenan, tunda ba makeup ba maganan zuwa wurin Marwiyya", ita dai shiru tayi, dan iya kuluwa ta kulu saboda ko photo bata dauka ba ya goge mata make-up.


      Barinshi tayi a wurin ta tashi ta shiga bathroom ta wanke fuskanta tayi alwallah jin ana kiran azahar, fitowa tayi ta ganshi tsaye amma ko kallonshi batayi ba ta dauka sallaya ta shimfida. Murmushi yayi ganin rigima takeji saboda haka ya shiga yayi alwallah ya fito ya fice zuwa masallaci.



      A masallaci bega Abdul ba, koda aka idar da sallah da murmushi ya fito a zuciyarshi " su Abdul ana angwanci, masallacin ma an yayeshi", gida ya koma dan yaje ya lallashe abar kaunarshi.



     Su Abdul basu suka tashi ba sai gab asr, sosai baccin da sukayi ya basu mamaki. Wanka suka shiga sannan sukayi alwallah ko kafin su idar da sallahn azahar an kira la'asar saboda haka sukayi gabadaya sannan suka fito dan nemawa kansu abinda zasuci.



        Flour ta kwaba ta musu danwake kuma Abdul yaci sosai, bayan  sun gama ne yaji wayanshi na ringing, dubawa yayi yaga Zahradeen ne ya dauka yace "maza ya akayi", Deen yace " kaikuma an sallameka daga masallaci ne, ka wani tare gindin mace tin safe ko lekowa waje", Abdul ya kyalkyale da dariya yace "kai mutumina dan Allah ka barni in huta", " shikenan toh nayi shiru tinda haka kace, yanzu Adnan ya kirani wai gobe zasuzo saboda haka ka shirya", Abdul ya bata rai yace "su wa yace musu ana zuwa gidan amarya a satin bakinsu", Deen yasa dariya yace " wlh Abdul bakada dama, kaga sai anjima yau Ama rigima takeji dashi, tin dazu nake faman lallashi", Abdul yayi dariya yace "Allah ya baka sa'a", da haka suka ajiye wayan ya juyo ya kalli Marwiyya dake kwance kan kafadarshi duk tana jin abinda suke cewa yace " baby kinji wai zamuyi baki gobe", ta dago tace "naji, Allah ya kawo lfy", yace " Ameen".






TEAM AISHAMS🤝🏻

'YA'YAN ASALIWhere stories live. Discover now