8

1.3K 110 1
                                    

☄☄☄ *'YA'YAN ASALI* ☄☄☄
                    ☄☄☄☄☄
                           ☄☄☄
                                 ☄

          *ωяιттєи вY:*
     Aisha Muhammad
         *(Mzzdaddy)*

                    &
         Shamsiyya Salis

*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*


               0⃣8⃣

_Back to story line_

        Marwiyya dakinta ta shige tana hawaye ta kullo kofa tareda jingana jikin kofan tana sauke ajiyar zuciya, a zuciyar ta tace "yanzu haka yaya ya koma, koda ace anmana baiko tun muna yara ai beci aci yayi kissing din haka ba, wannan wani irin rashin tarbiyane", a fili tace " kaii bazai yiwu ba, bazan iya ba", kuka ne yaci karfin ta dan harga tasan tanason Abdul, da sonshi aka reneta, tun tana y'ar jaririya aka koya mata sonshi amma a halin yanzu bata ganin zata iya auren mutumin da ya nuna mata yunwanshi tun a waje, gaskiya bazata iya ba. Kuka ne yaci karfin taje kan gado ta kwanta tareda rungume pillow tana kuka.

      

         Zahradeen kuwa Amatullah na fita ya zauna kan gado haushi da takaici duk sun taru sun mai yawa, sosai yayi nadamar marin da ya mata amma kuma she deserves it, dole ta shiga hankalinta one way or the other, "yanzu haka ta shigo min daki ba sallama, da ban daura towel bafa?, da yanzu ta ganni kenan?, wannan wani irin tarbiyya ne?,yanzu Allah kadai yasan adadin mazan ta rungume a rayuwar ta", haka yaita tinani kala kala daga karshe yaja dogon tsaki ya tafi ya janyo jallabiya yasa ya tada sallah.



       Abdul Jalil mutanen turai banda kallo harshen shi yana " ouch" a mirror ba abinda yakeyi dan sosai yaji zafin cizon, idonshi har wani ja yayi, a fili yace "local girl kawai, can't I just kiss her, after all she's my fiancée", tsaki yaja na takaicin yadda Marwiyya ta cije shi dan kawai yayi kissing dinta saikace bashi din ze aureta ba. Abincin da ta kawo ya kalla yayi ball dashi tsabar haushi tray din yayi gefe sannan ya koma kan gado ya kwanta ya ciro wayanshi yana kiran Marwiyya amma taki dauka wanda yasa hankalinshi ya tashi dan tunda suke bata taba reject din call dinshi ba amma yau se gashi bataso tamai magana saboda yayi kissing dinta, tashi yayi ya fito da niyyar zuwa dakin ta ya duba ta sannan ya bata hakuri saboda a zauna lfy dan bayason bacin ranta.


       Su gimbiya Amatullah kuwa dakinta ta shiga tana jerowa Zahradeen "Allah ya isa, mugu kawai, me kama da kama da samudawa", duk ita kadai, hannunta ta kai inda ta mareta se kuma ta sake sa kuka dan ita bataga abin duka ba dan kawai ta rungumeshi toh me aciki, yanzu wata rana ta bashi peck kashe ta kenan zeyi, jin ana knocking ne yasa tayi shiru ta share hawayenta ta bude kofan, Abdul ta gani tsaye tace " Yaya I want to be alone", be kula ta ba ya shiga dakin yace "nazo wucewa naji kukanki lfy", wani sabon kukan tasa data tuna marin da tasha sannan ta korowa Abdul abinda ya faru, take a nan ranshi ya baci yana gani akan wani dalili za'a mari kanwarshi, fuska a hade ido yayi ja ya fito daga dakin, itakuma Amatullah ganin yanayin shi yasa tabi bayanshi.(I can sense war🤔).



       Zahradeen ya idar da sallah ya fito shan ruwa yaji sheshekar kukan Marwiyya, yana jin kukan ta yasan ba lfy ba, saboda haka yashiga knocking kofanta seda ta gyara fuskan ta sannan ta bude mishi kofa tana ganin shine ta sunkuyar da kai kasa, hannu yasa ta dago fuskanta yace "lfy kike kuka", shiru ba amsa " dake nake magana", wani sabon kukan ne yazo mata dan tasan Zahradeen baze bar dakin ba se yaji dalilin kukan ta gashi ita kuma bata iya karya ba, seda yayi da gaske sannan ta fada mishi abinda ya faru, ranshi in yayi dubu ya baci, banda huci ba abinda yakeyi, bece mata komai ba ya juya yayi hanyar kasa tabi bayanshi tana kiranshi amma ko sauraron ta beyi ba, iyayen su dake parlour ganin alaman ba lfy yasa suma suka tashi sukabi bayansu.



       A compound ya hadu da Abdul da Amatullah suma zasuzo wurinsu, beyi wata wata yaje ya cukumo wuyan rigan Abdul ya hadashi da bango shima Abdul rike mishi wuyan jallabiyanshi yayi dukkansu se huci sukeyi iyayensu kuwa se salati sukeyi suna tambayan lfy, daga dawowansu ko awa 6 basuyi ba sun fara samun matsala, Marwiyya zuwa tayi tana kokarin jan Zahradeen amma ko gezau itama Amatullah tayi wurin Abdul wanda ya mata wani kallo ta koma baya Zahradeen yace "who gave u d right to sexaully harass my sister?", shima Abdul yace " who d hell gave u d right to lay ur f*cking fingers on my sister?".


       Iyayensu sunajin haka suka saki salati Abba yace "dan ubanku ku saki junanku", amma basu kulashi ba yace " ba daku nake ba", sake juna sukayi kowa na gyara kwallar riganshi Daddy yace "Ku wuce muje gabadayanku", haka sukabi bayan iyayensu zuwa parlour suka zazzauna ayi sulhu.



_wlh da nagi, bari na barwa er uwata Shamsiyya ta zama judge dan sannan sulhu yafi karfina. Kwamacalan ya kara kwacamewa, se Allah wannan hadi._



TEAM AISHAMS🤝🏻

'YA'YAN ASALIWhere stories live. Discover now