35

1.1K 74 0
                                    

☄☄☄ *'YA'YAN ASALI* ☄☄☄
                    ☄☄☄☄☄
                           ☄☄☄
                                 ☄

          *ωяιттєи вY:*
     Aisha Muhammad
         *(Mzzdaddy)*

                    &
         Shamsiyya Salis


*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*




               3⃣5⃣


        Tasowa yayi ya zauna kusa da ita yace "swthrt", tace " uhmm", yaci gaba da cewa "swthrt nasan na miki laifi amma dan Allah ki yafemin, kiyi hakuri", shiru tayi sannan daga baya ta dago suka hada ido, sosai ya bata tausayi amma kuma inta tina da abinda ya mata setaji ranta ya baci.



       Mayar da idonta tayi kan abincin ta dan batasan me zata ce ba, riko hannunta yayi ya juyo da ita sosai suna fuskantar juna yace " swthrt look at me", kaman bazata dago ba sekuma ta dago ta kalleshi, idonshi har fara ciccikowa da hawaye, muryanshi na rawa yace "indan har kikaci gaba da fushi dani bansan inda zansa kaina ba, ki duba girman Allah kiyi hakuri, ki manta da komai", shiru tayi yace " idan bakice kin yafemin ba zansa miki kuka", sosai ya bata dariya amma dataga da gaske yake sai ta hadiye dariyarta ta kalleshi tace "Yaya na yafe maka amma plss ka dinga sanin limits dinka saboda nan gaba", murmushi yayi ya rungumeta yace " wani limits kuma bayan kin riga kin zama tawa", itama murmushi tayi tayi hugging dinshi back, seda sukayi kusan 5mins sannan suka pull out hug din ya kalleta yace "kinyi kyau", tareda kaimata peck a goshi tace " ai kama kayi kyau", da haka suka karasa breakfast dinsu suna wasa da dariya har suka gama.




       Amatullah ce kwance jikin Deen a parlour suna hira tace "Yaya", yayi banza da ita, ta kuma cewa " Yaya", ya kalleta yace "kika sake cemin Yaya bazan kulaki ba", murmushi tayi tace " toh My D", yayi murmushi yace "wats d meaning of D", tace "it means darling", kallonta yayi tareda rike kumatunta yana girgiza ta yace " u ar so cutee", tareda kaimata peck a baki, tace "sunan ya maka", yace " 100%".




      Tayi murmushi tace "My D muje musha ice cream", yace " kin taba ganin inda amarya ta fita", tace "sai a fara a kaina", yace " a'a ban yarda ba, in ice cream zaki sha ki bari da daddare zan siyo miki", ta turo baki tace "nidai nidai......", bata karasa abinda takeso tace ba taji bakinshi cikin nata wanda hakan yasa tayi shiru tareda zagaye hannayen ta a wuyanshi tana wasa da suman kanshi.



       Seda sukayi kusan 10mins sannan sukayi pull out suna mayarda numfashi ya kalleta yace " ki bari da daddare zan siyo miki kinji", kada mishi kai kawai tayi dan ya riga ya gama birkita mata lissafi.




      Sallan la'asar ya fita yi dayake akwai masallaci a jikin gidan yaga Abdul shima ya fito, murmushin shi ne fada yace "kaga ango sai wani kyalli kakeyi, me sirrin?", shi dai Abdul kallonshi kawai yayi yace " ai kai za'a cewa kana kyalli, ka wani washe hakora ka kasa rufe bakin", Zahradeen ya tabe baki yace "kai naga naka baki a rufe yake ai", liman sukaji yana gyara murya ta speaker duk suka shiga masallacin dan sauke farilla.





*kuyi hakuri ni kaina nasan typing din yayi kadan, ba nan nayi niyyar tsayawa ba amma wlh bacci nakeji, ina typing ma ina gyangyadi, bason na fara rubuta muku shirme ne yasa na tsaya anan din.*




TEAM AISHAMS🤝🏻

'YA'YAN ASALIWhere stories live. Discover now