57

1.1K 81 0
                                    

☄☄☄ *'YA'YAN ASALI* ☄☄☄
                    ☄☄☄☄☄
                           ☄☄☄
                                 ☄

          *ωяιттєи вY:*
     Aisha Muhammad
         *(Mzzdaddy)*

                    &
         Shamsiyya Salis


*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*

  

                5⃣7⃣

        Suna zuwa asibiti aka gwada ta inda gwajin farko ya nuna musu cewar tana dauke da cikin wata biyu, murna a wurinsu ba'a magana, a nan Abdul yayi sujjada ya godewa Allah akan baiwar da ya mishi ita kuwa Marwiyya banda hawayen murna ba abinda takeyi.



   

      Godiya sukawa likitan suka dau hanyar gida, a hanya se kallonta yakeyi yana murmushi ko ba komai Marwiyya ta samu abinda takeso se addu'an Allah ya sauke lfy.




       Suna zuwa gida ta kwanta saboda alluran da aka mata harda na bacci a ciki, Abdul kuwa daukan waya yayi  ya dinga kiran gida yana fadamusu Marwiyya nada ciki, rana a wurin Marwiyya Ama ta wuni se murna takeyi har Deen ya dawo suka tafi gida Marwiyya bata tashi ba.





       Seda akayi magrib sannan ta tashi jikinta duk yayi tsami ta duba taga Abdul bayanan tasan yaje masallaci saboda haka ta shiga bathroom tayi wanka tayi alwallah tazo ta biya bashin sallolinta sannan tayi magrib, ta dade tana addu'an Allah ya sauke su lfy, seda tayi isha sannan ta shiga dan yunwa takeji.





       Bata kai ga kunna gas ba Abdul ya shigo da cooler da hannu ya ajiye kan dinning, motsin shi yasata fitowa da sauri ya karasa wurinta tareda rungumeta yace "baby har kin tashi", " na tashi ban ganka ba, ina ka samo cooler", janta yayi zuwa dinning yace "Mommy ce tace in kawo miki", plate ya dauko ya zuba mata paten doya da yaji manja da kayan kamshi, tana gani yawun ta ya tsinke ta dau spoon amma kafin ta kai baki zuciyarta ya fara tashi, haka ta turo abincin a baki wanda ko hadiyawa batayi ba ta mike da gudu se toilet, a takaice dai ranan ruwan tea ne ya zama abincinta dan kome ta kai baki dawowa yakeyi, tea ne kadai ke zama.





       Da dare su Deen suka dawo sosai taji kunya dan Deen yasan tanada cike, yanzu ba shakka yasan Abdul yana mata abinda yama Ama ta samu ciki, "ewww" tace a zuciyarta tana kallon Ama tana kallon Deen, Deen yace "tunanin me kikeyi", " bakomai" tayi saurin fada tana kauda kanta gefe, se karfe goma sannan su Deen suka koma gida.









          Washegari Mommy da Ummi sukazo duba Marwiyya, Abdul na gida beje office ba, yana zaune duk wani abinda takeso shi ke mata.





    Ummi ce ta kalleshi tace "ya bakaje aiki ba", sunkuyar da kai yayi yace " Ummi ba wanda ze kula da ita ne shiyasa", kada mishi kai tayi kawai Mommy tace "kaji dashi".



 

     Basu wani dade ba suka musu sallama suka wuce Abdul yace " je ki shirya kizo muje", "ina zamu?", ta tambaya a kasalance, " rakiya zakimun", ya fada ya kallon yanayinta kafin ya kara da cewa "ko bazaki iya zuwa ba, naga kaman bakya jin dadi", girgiza mishi kai tayi ta mike tace "ina zuwa bari na shirya", daki ta shiga tasa jallabiya baki da veil dinshi ta dauko takalmi ta fito, shima ya canza kaya ya kamo ta har zuwa mota, hira sukatayi a mota har taga sunzo office dinsu tace " me zamuyi a office ", juyowa yayi ya kalleta yace " sorry baby, akwai papers dinda akeso nayi signing ne, banaso na barki ke kadai a gida dan hankali na baze kwanta ba, shiyasa na taho dake", murmushi tayi ta bude kofan tana fitowa tace "har naji dadi, ko ba komai zan dan warware".




       Kamo hannunta yayi suka shiga cike kowa kallo ya dawo kan Marwiyya ana ga matarshi nan, Ita kuwa se murmushi take musu tana daga musu hannu suma suna daga mata, daya daga cikin ma'aikatan tace " she's beautiful shiyasa baya ko kallonmu", dayar kuma tace "and completely different from him, dan shi ko gaisuwan mu baya amsawa amma ita harda daga mana hannu".




      Suna shiga office yace " ki daina sake musu fuska karki jawo min raini", murmushi kawai ta mishi tana karewa office dinshi kallo yaja mata kujera ta zauna ya dau landline dinshi yayi kira ba dadewa segashi mutane biyu sun shigo, daya da kayan chef dayan kuma secretary dinshi ce, bayan sun gaishe su mekayan chef din ya ajiyewa Marwiyya cup wanda tea ne aciki da bakin Lipton, godiya tamai Abdul ya aika mata da harara tayi murmushi mutumin ya fita sannan secretary din tace "sir dama akwai meeting dinda zaku shiga nan da 10min, zakaje ko kuma ince kana absent", shiru yayi yana tunani Marwiyya tace " zeje", kada kai matar tayi sannan ta ajiye mai papers dinda zeyi singing, seda ya duba sannan yasa hannu ya mike mata ta fita ya juyo wurin Marwiyya yaga har ta shanye tea din yace "a karo?", ta girgiza kai " ya asheni", kallonta yakeyi cike da so tayi murmushi tace "ka rage kallona", ajiyar zuciya ya sauke yace " zoki zauna nan", ya fada yana nuna cinyarshi, ba musu ba zagaya ta zauna ya daura hannushi kan waist dinta yace "wayace kice mata zan shiga meeting?, da yanzu mun koma gida, gashi banason barinki kedai", murmushi tayi tace " ba komai zan jiraka har ka shiga ka fito", ya daga gira daya sama yace "in muka kwashe 3hours fa?", "ko 24hours zaku kwashe I will wait for for you".







         Lips dinta yake kallo, Marwiyya ta karance shi amma saboda ta mishi tsayi dan a cinyarshi take zaune yasata sunkuyo wa ta daura lips dinta kan nashi shikuma ya kama ya fara kissing dinta", sun dade a haka daga sama Deen ya turo ya kofa yana fadin "shegen ai nazata bazaka zo.....", makalewa maganin tayi ganinshi da Marwiyya, da sauri Marwiyya ta janye tana kokarin mikewa shikuwa ya riketa gam duk kunya ta isheta, gani take inama kasa ze tsage ta shiga, " sorry ai bansan kai da madam bane", Deen ya fada yana dariya ciki ciki tareda juyawa ze fita Abdul yace "ina kuma zaka bayan ka batamun precious moment dina", Deen bece komai ba ya karasa fita Marwiyya murya a shagwabe tace " kagani koh, yanzu da wani idon zan kalli yaya", kallonta yakeyi kafin yace "kinyi wani abu da ba daidai bane?", ya tambaya yana neman karin bayani, " bakaga yazo ya kamamu ba",murmushi Abdul yayi yace "u ar nt serious baby, naga abinda shima yakeyi da Ama kenan all the time, kodan mu bamu taba kamasu ba", zatayi magana sukaji knock ta nemi ta tashi daga cinyarshi amma ya rike ta, " come in ", yace secretary dinshi ta shigo ta sanar mai lokaci yayi, se kallon Marwiyya takeyi wacce kanta ke kasa.






     Seda yayi pecking dinta sannan ta fita zuwa meeting din a can suka hadu da Deen, shi da ba abinda yayi shine kejin kunyar Abdul, shi Abdul da aka kama ko ajikinshi, koda ya dawo tayi bacci koma beson tashinta saboda haka yaje masallaci yayi sallah sukayi dan hira dasu Deen sannan ya koma office ya sameta tana sallah, tana idarwa yace " muje koh", ta mike ya riko hannunta suka fita.






*BAYAN WATA BIYU*





TEAM AISHAMS🤝🏻

'YA'YAN ASALIWhere stories live. Discover now