36

1.2K 79 0
                                    

☄☄☄ *'YA'YAN ASALI* ☄☄☄
                    ☄☄☄☄☄
                           ☄☄☄
                                 ☄

          *ωяιттєи вY:*
     Aisha Muhammad
         *(Mzzdaddy)*

                    &
         Shamsiyya Salis


*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*

           3⃣6⃣

       Bayan an idar da sallah suka tsaya suna gagaisawa da mutanen unguwa, sannan suka masu fatan alkairi a cikin auren su

        Bakin gate din gidan Abdul suka tsaya Zahradin yace "bro ya angwanci hpe an bi mun kanwa a hankali dan yadda kanka ke rawar nan nasan ba karamin wuya ta sha ba"

          Dariyar yake yayi wadda hausawa suka ce ta fi kuka ciwo, Abdul yace "Hmmmm bro bazaka gane ba nifa fishi take dani ban samu fuska ba sai dazu da safe ta hakura da kyar mukan daran yau shine na angwancin mu"

          Cikin dariyar mugunta Zahradin yace "Allah sarki kace mun ruga ku girma" dariya Abdul yayi yace "mutumin ban labari mana" dariya rainin hankali yayi yace "in lokacin sani yayi ka sani nikan kaga tafiyata na bar baby Ita kadai a gida"

           Har sunyi sallama zasu shiga gida suka hango motar gidan su, hakan ya tabbatar masu da baki ne yan ganin gidan amarya, tsaki Abdul yayi yace "yanzu za a hana mutane sakewa da iyalan su"

        Dariya Zahradin yayi iye masu iyali" kafin yay magana matan baffan nin su da yan uwan su su kusa shida suka zo,

        Cikin sakin fuska suka gaisa sannan suka shiga ciki, uku gidan Abdul, uku gidan Zahradin, Abdul kowa ya shige dakinsa

       Takaici ne ya lulube Abdul ganin har an fara kiran sallar mangariba basu tafi ba, alwala ya dauro yayi ma bakin sallama ya fice saboda Zahradin yace zasu je *Ado bayero mall* su siyo masu ice cream

           Sai da su Zahradin sukayi sallar isha'i sannan suka wuce dan siyo ice cream din lokacin bakin sun,

         Basu wani jima a shan ba suka dawo, sallama sukayiwa juna suka shiga cikin gda

        Zaune ya tadda ta cikin wasu matsatsun kaya kana na riga da wando, kanta babu dankwali, tana kwance bisa kujera, sanda yay sallama ya shigo ta mike ta rungumo shi shima din rungumeta yayi ya jata ya zauna bisa kujera Ita kuma ya dorata a cinyarsa, baby na ga ice cream din" ya fada yana mika mata

          Cikin farin ciki ta karba tace "Thank yuh my d" kansa ya daura kafadar ta "ba godia tsakanin mu" murmushi tayi ta bude robar ice cream din ta fara sha, shi kuma ya mike ya shige dakin sa dan yayi wanka

         Karfe takwas da rabi Abdul ya shigo, fridge ya bude ya saka ice-cream din ya hau sama ganin bata kasa, a hankali ya tura kofar nutsuwar sa ya rasa lokacin da ya hangota cikin wata doguwar riga red ta lafe a jikin ta, duk ta nuna halittar jikin ta

          A hankali yake tafiya kamar Wanda kawai ya fashe wa a jikin sa ya matsa inda take rungumata yayi Wanda hakan yay matukar razana Marwiyya dan kwata kwata bata ji shigowar sa ba

            "Baby na nine na baki tsoro koh? Am sorry" ya fada yana shafa jikinta, turo karamin bakinta tayi "haba yaya ya zaka shigo babu sallama baka san yanayin da zaka same ni......... Maganar ta ce ta makale lokacin da taji hannun  Abdul akan breast dinta duka biyun

          " Nayi sallama baby kuma ko wane irin yanayi na sameki ai matata ce ke ba haram bane" ya karasa maganar yana matsa breast dinta Wanda yasata sakin yar karamar kara

         "Sorry baby bari na cire miki brsia din nan dan ta hanani tabo abubuwana sosai" zaro idanu tayi cikin mamakin Kalaman Abdul, bata isa tunanin ba taga yana kokarin daga mata riga cikin karfin hali ta ture shi tayi hanyar fita dariya yayi yace "kije fridge akwai ice cream ki dauka ni kuma zan Shiga wanka" toh kawai tace mashi ta fice, shima fitar yayi ya nufi dakin sa yayi wanka

        Bayan ya fito daga wanka ya sanya jalabiyya a falo ya taddata tana kallo ga kuma robar ice cream gabanta Wanda ga dukkan alamu bude shi kenan, kusa da Ita ya zauna Wanda har suna iya jiyo numfashin junan su,

       Matsawa tayi ya kara matsota ganin taje karshe ta hakura, robar ice cream din ya sa masu a tsakiya yana sha yana bata har suka shanye roba daya




TEAM AISHAMS🤝

'YA'YAN ASALIWhere stories live. Discover now