33

1.1K 87 0
                                    

☄☄☄ *'YA'YAN ASALI* ☄☄☄
                    ☄☄☄☄☄
                           ☄☄☄
                                 ☄

          *ωяιттєи вY:*
     Aisha Muhammad
         *(Mzzdaddy)*

                    &
         Shamsiyya Salis


*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*


             3⃣3⃣

        Sanda Zahradeen ya koma ciki Amatullah ya gani zaune kan gado kanta lullube da mayafi se shesheka takeyi saboda kukan da tayi, murmushi yayi yaje ya zaune gabanta tareda jawota jikinshi ya rungumeta a tare suka sauke wani ajiyan zuciya.


     Seda yayi kusan 5mins sannan ya dago ta ya cire mayafin da tayi lullubi dashi yana kallon kyakyawar fuskanta, itakuwa a yau setaga kunyarshi ma takeji saboda haka taki yarda su hada ido.




      Dariya ma ta bashi amma ya gimtse yace "wifey yau kuma kunyata akeji", ta kara sunne kai kasa ya tashi yace " toh je kiyi alwallah kizo muyi sallah mu mika godiyarmu ga Allah da ya nuna mana wannan rana". A hankali ta tashi ta shiga bathroom shima ya fita zuwa nashi dakin.



       Seda ta kara wanka sannan tayi alwallah ta fito ta shafa turare a jiki sannan tasa nigthy dinta tasa hijab har kasa ta zauna tana jiranshi. Shima wankan yayi ya fito yasa jallabiya sannan ya dawo dakin yaga harta gama ya shinfida musu sallaya sukayi jam'i raka biyu, suna idarwa sukayi addu'oin su sannan ya rike mata kai ya mata addu'a tareda mata tambayoyi wanda ta bada amsa amma wasu da gyara kuma ya kudurta ma ranshi ze gyara mata sannu a hankali.




     Tashi yayi ya dauko kazan da ya siyo ko kafin ya dawo harta cire hijab din jikinta dan ya isheta gata dama ba ma'abociyar sa hijab bace. Kallonta ya tsaya yi rigan baccin dogone har kasa amma silk ne saboda haka duk yabi shape din jikinta ya kwanta ga gashinta nan data kama ta baya.




      Seda ya hadiye miyau sannan ya karaso ya zauna a kasa kan carpet yace "zoki zauna muci abinci", ba musu taje ta zauna sukaci duk da ba wani dayawa taci ba, shima ganin haka seya kwashe sauran ya fita dashi.




       Koda ya dawo brush sukayi ya cire jallabiyan shi ya rage dagashi sai singlet da boxer ya kwanta tareda jawo ta jikinshi, jikinta har ya fara rawa amma shi gogan bata wannan yake ba.   Hade bakinshi yayi da nata ya fara kissing dinta romantically tin bata responding har ta fara mayar mai itama wanda hakan ya bashi daman kara azama a abinda yakeyi.




       Hannu ya mika ya kashe bedside lamp wanda hakan yasa na fita tinda ya koreni.






        Bangaren Abdul koda ya shiga gida kuka yaga tanayi cike da damuwa ya zauna gefen ta ya mika hannu ze rikota ta janye, ganin haka yasashi cewa "swthrt dan Allah kiyi hakuri, wlh bansan abinda yasa na miki haka ba, nakasa resisting lips dinki ne shiyasa", ko kala batace mishi ba ya kuma cewa " yanzu bazaki hakura ba", murya a disashe tace "Yaya ka kyaleni kaina na ciwo", kallonta ya tsaya yi na dan lokaci sannan ya mike yace "shikenan tashi kiyi alwallah",sannan ya juya ya fita, saida taga fitanshi sannan ta mike ta shiga bathroom ta kulle da key tasa sabon kuka a ranta tace "wannan wani irin jaraba ne da bazeyi hakuri har a daura aure ba, kenan dana kai mishi abincin dakinshi kila da abinda yafi haka ma zaimin", kuka take sosai sannan daga baya ta tashi tayi wanka ta fito ta shirya cikin kayan bacci mara nauyi har kasa ta zauna jiranshi.




        Shigowa yayi sanye da kayan bacci riga da wando yace " taso muyi sallah", tashi tayi sukayi sallah ya rike kanta ya mata addu'a da tambayoyi duk ta tashi amsa yayi murmushi sannan mike ya fita ya dawo da kayan kaza, har ya dawo tana zaune inda ya barta yace "swthrt cire hijabin kisha iska".




         Ita kanta tanson cirewa amma tsoron Abdul takeyi dan ta riga ta gane natacce ne shi, seda yakara cewa " cire mana, yanzu fa ni mijinki ne", sannan ta cire ya bita da ido, dukda kayan bame kama jiki bane amma shi ya hango abinda ya hango.




         Kazan sukeci amma shi gabadaya hankalinshi na kan Marwiyya, dago kai tayi ta kalleshi taga yanda idonshi sukayi ja suka canza kala, tsoro ne ya kamata tasa hannu ta janyo hijab din ta zatasa da sauri ya rike hannun yace "karkisa ki zauna haka plss", yanda yayi maganan yasata ajiyewa sannan taci gaba dacin abincin ta daga baya ma cire hannunta tayi tace ta koshi dan kuwa Abdul ya tsare ta da ido.




        Tashi yayi ya fita da kayan ya dawo sukayi brush sannan suka kwanta, tanaji ya janyo ta jikinshi amma batace komai ba seda taga ya fara laluban lips din ta sannan ta tuno da abinda ya faru shekaran jiya tsakaninsu a mota da yanda lips dinta ya dinga mata zafi.




       Kafin ya samu ya kama lips dinta tasa mai kuka, cak ya tsaya da abinda yakeyi yana kallon ta, ganin take dainawa yasa yace " swthrt kukan me kikeyi haka", murya a disashe yayi maganan tayi shiru ba amsa.




        Tashi yayi ya zauna tareda rike kai yanajin kukanta har cikin zuciyarshi, da tasan yadda kukanta keda illa a kanshi da batayi ba.   Dago ta yayi ya kwantar jikinshi yashiga aikin lallashi har tayi shiru suka koma suka kwanta.




       Saida yaga tayi shiru tayi relax a jikinshi sannan yasake neman  lips dinta wannan karon bata ankara ba taji bakinshi cikin nata, hawaye kawai takeyi ganin yana neman zarcewa yasa tayi kokari ta cire bakinta tana maida numfashi sannan daga baya tace "Yaya kayi hakuri wlh banajin dadi,  kaina ciwo yakemin", shiru yayi yana kallonta tareda tunanin abubuwa kala kala sannan daga baya ya jawota jikinshi yace " yi bacci toh", yajin yanda tayi lamo  jikinshi tana sauke numfashi a hankali koda ya duba har tayi bacci sannan yayi mata peck a goshi ya gyara mata kwanciyarta sosai a jikinshi yanda zataji dadin bacci ya yaja mata bargo, a haka ya saura yana tunani har besan sanda bacci ya dauke shi ba.




TEAM AISHAMS🤝🏻

'YA'YAN ASALIWhere stories live. Discover now