BABI NA DAYA

8.2K 539 19
                                    

Shashekar kukansu ne kadai ke tashi cikin dakin, inda babu wanda ya nuna alamun ya damu da abunda sukeyi. Mahaifiyarsu ce ta dago da kanta tana masu kallon baku da hankali.

"Yanzu ku Sakeena da Habiba menene abun kuka nan ciki? ni banga aibun abunda aka fada maku ba da har zaku fara kuka akanshi, yara lalaci ya maku yawa," yadda take maganar kadai ya saka su Sakeena da Habiba ƙara fashewa da wani kukan takaicin.

Sakeena ce tayi ƙarfin halin ɗagowa tana ma iyayenta kallon mamaki. "Yanzu Inna fisabilillahi kuna tunanin wannan shine mafita ga abunda ke damunku? wace irin rayuwa kuke tunanin zamuyi? bakwa tunanin wannan yakan iya jefamu akan hanyar halaka?" Tambaya hawaye wasu nabim wasu.

Inna haɓarta ta rike cike da mamaki, dama tasan halin Sakeena amma bata taba tunanin zatayi masu gardama ba, dan ita gani take ai duk cigabansu ne ko? "Ke yanxu Sakeena mu zaki kalli ki fada mana cewar bamasan ku faɗawa halaka? Toh ta yaya zaku lalace inba dama can kunso ku lalace ɗinba?" Inna ta tambaya cikeda masifa, har cikin ranta ji take kamar ta mauje Sakeena.

Habiba ce wannan karon ta dago da kanta, hawayenda suka bata mata fuskane take kokarin gogewa amma inaa! Babu yadda za'ayi bakin cikin da takeji a zuciyarta ya bari hawayen subar zubowa. "Yanzu Inna da Baba ku a ganinku wannan ce mafita? Ba Allah ne ya baku mu ba? Allah daya baku mu shine zai baku abunda zakuyi mana, bawai wannan abun ba," tasan iyayenta sai sunyi mamakin sudden outburst dinta. For she has always being the serene type, amma yanzu abunnan yayi besetting dinta to the core, bata taba tunanin iyayenta zasuyi masu haka ba.

For the first time, Baba ya kallesu cikeda masifa da kuma kulawa. Dama shi the idea wasn't his at first, matarshi ce ta cusa mashi abun, and kuma yaga it would be helpful. "Habiba da Sakeena, yanzu dan munce kuje kuyi aikatau dan ku samo kudin da zakuyi kayan dakinku shine wani abu? Menene a ciki? Kuna gani dai a gaban idanku sai mu kwana bamuci abinci ba cikin gidannan, hakuri zakuyi ku rufa ma kanku asiri," Yadda yake maganar kadai saida ya kara kona masu rai, musanman ma Sakeena, wadda dama itace mai bakin. Wato har mahaifinsu had already gave up kenan? Wai Allahn daya basu su baisan dasu bane? Me zaisa su jefa rayuwarsu cikin halaka? Sunsha jin yan matan da daga aikatau za'a lalata masu rayuwa, and the parents would neglect them, then dole su koma zaman kansu in various parts of the country.

Inna ma wannan karan kwantar da muryarta tayi, dan ta lura tabbas ta cigaba da masu masifa to ba lallai bane su yarda ba, kuma ita she has seen something of a great help from it. Menene a ciki in sunje sunwa matar aure aiki ta biyasu kudi? Ba taimakon kansu bane idan sunyi kayan dakin sundan rufa ma kansu asiri daga jin kunyar dangin miji ba? Lallai yaro yaro ne.

"Menene a ciki wai dan zakuyi aikatau? Um? Ai ba auren mukace kuyi ba, kawai dan munce zakuyi aikatau ku tara kudi, idan aurenku ya taso ku yiwa kanku kayan kitchen, kai inhar na dakin ma suka kama sai kuyi. Ku yanzu hakan ba cigabanku bane?" Ta tambaya tana kuresu da idanu. She has seen nothing wrong in this, it's nothing apart from shara, wanke wanke, girki da abunda ba'a rasa ba, she wondered why they're acting stubborn, as if tace suje karuwanci.

Sai yanzu tausayin kanta yayi dawning on her, ita yanzu yadda suke karshen garinnan, tasan ai dole dai ace can gidan matar zasu rika kwana, would she accept her? Would her husband be a problem? If she has children, won't they mock on her? Wannan tunanin ne yasa wani shafin kukan barke ma Sakeena; wanda hakan ya janyo iyayenta da yar'uwarta sakin baki suna kallonta, dan kuwa she was crying profusely, with all her might.

"To ni yanzu Inna matsalata fah? Baki ganin za'ayi mani wulakanci, kila ma ko na samu aikin koroni zasuyi," she whimpered between sobs. Har ga Allah wannan matsalar tata shine last abun da takeso wani yasani apart from her family, she's really dreaning for how they would accept her.

Inna ce tayi yar shewa, ganin kamar ta yarda din, dan dama indai abu ne, to Sakeena na yarda Habiba has no say. "To ke wannan ai ba matsala bane ko? Iyaka kafin ku tafi sai a fada mata cewar ga matsalarki, ke inta kama har kasuwar bacci zanje in samo maki ledar katifa sabuwa ki tafi da ita. Amma kema ya kamata ki daure kina kamewa, haba sakarcin yayi yawa, gandareriyar budurwa dake," idan da sabo, to Sakeena was used to all these talks from her mother. Ita dai ta haifeta, she knew all her problems, but she wondered why she couldn't understand that it isn't her fault? She has no power in controlling it ne.

Ganin tayi shiru kawai tana hawaye, hakan yasa zuciyar Habiba karyewa da tausayin yar'uwarta, dan kjwa definitely she'll have this insecurities. "Muje, Saky," ta fada a hankali, offering her hand in an attempt to help lift her up. Sakeena sombrely entwined their hands, and together; they walked out of their father's room.

"Waih Allah, yadda kasan in shakesu," Inna ta fada, practically panning herself with her hands, as she a huge rock was lifted off her body.

"Amma Abida inaji a jikinatunda yarannan suka ki tun farko, idan muka tilasta su wani abun na iya faruwa wallahi," Malam ya fada a hankali, dan tabbas, an unfathomable feeling had been gnawing at him, he has this neuroses about aikatau dinann, but what would he do? Abida can even strangle him to death. Masifarta tayi yawa!

"Kai ni Malam babu wani abu wallahi, saura kuma kaje ka fada a gabansu, su samu bakin yin magana goben, wallahi dukanku zan hada inma rashin mutunci," kuma hakkun bil ma'alum take magana. He knew her so well to know that she wasn't joking or something, har cikin ranta idan yayi maganar sukaji sukayi___to he'll pay for it.

Malam kishingidawa yayi kan kokarkar katifarsu, saidai ya gyara kwanciyarshi sosai kafin ya kulle idanuwanshi "To nidai bacci nikeji, bazan iya da masifarki ba. Allah ya tashemu lafiya," yana fadin haka, he ignored all her naggings akan yace mata masifaffiya, a haka bacci ya kwasheshi.

***

A dakin yan matan kuwa, wanda cike yake da tarkacen kaya iri iri, kwanuka ne, datti, there's no sort of dirt and likely diseasable thing that wasn't in the room. On their moven rubber mat, a soft bedsheet was spread neatly on the mat, kamar sauran karantar ba cikin dakin take ba.

Sakeeni ce take kuka profusely, clutching onto her sister more. "Wallahi Biba bansan ya zanyi ba, kinsan dai ko a cikin gidannan yanda nakeshan gori da wulakanci, balle ace wai naje gidan mutane, that wouldn't be nice you know," it was as if data kara predicting abunda zai faru da ita sai ta fashe da wani kukan.

Dakyar Habiba ta samu tayi calming dinta down, kafin ta fara mata magana in a soothing manner. "Saky, kinsan komai muqaddari ne daga Allah ko? I have this feeling too, that wannan abun won't end well, amma ya zamuyi? It isn't against the teaching of Islam, balle muce zamu saba ma umurninsu. Kuma I think it would be of a better help, kinga zamu siya kayan daki da kudinmu, bawai irin jan katankon nan da zaa kawai kaita jin kunyar angon ma ya ganshi ba," batasan sanda dariya ta subuce mata ba at hee last words. Sakeena couldn't help but let the chuckle out. But registering the words in to hee head, sai taga they were meaningful, everything happens for a reason. She hope their would bring out something fruitful.

"Kinsan ni duk wannan baya damuna, ga matsala ta nan kawai wallahi, Allah dai ya bani lafiya," a tare suka karbe da Ameen.

Fita waje sukayi, jin anata hayani, sannin halin yan gidansu; kasantuwar gudan hayane babba, bawai hakurikowa ya cika ba, musanman ma Inna, she can fight for africa. Unfortunately, suns fita suka iske Inna ce tsaye baking kofar dakin dake kusa dasu tanata zazzaga mata masifa, wani abun bata ma san tanayi ba.

Fita Sakeena tayi, dama itace mai bakin bada hakurin, hannunta ta kamk da niyyar janyeta wajen, "Inna dan Allah kiyi hakuri, kina jin fa makwabta suna jinku. Maman Iliya kiyi hakuri dan Allah," with that, Sakeena added full force and dragged her to their, dan shi yafi kusa.

Inna na shiga dakin ta barke da wata masifar, one good thing about her; tsabta. "Me zan gani haka? Magwadadar yin wanke wanke ya koma koka wajen yin wanke? Tambayarku nake?" She roared, as they began fiddling with their fingers___nervously.

Ganin basuda niyyar magana,dama tasan bawai yi mata zasuyi ba. "To ku tashi yanzu ku tattara dakinnan tsab, gobe da safe ku tashi kuyi wanke wanken da wanking kayanku," tana fadin haka ta juya tabar dakin. Har su fara tausayin Baba, dan kuwa duk baccin dayake sai ta tasheki ta bashi labari, tanayi tana masifa.

"That was close," Sakeena muttered under her breathe.


Da fatan littafinnan zai samu karbuwa wajenku?

Nagode.

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now