BABI NA SHA HUDU

1.5K 263 11
                                    

Heart dinta har wani tsinkewa yake saboda tsabar razanar da tayi, if she's not mistaking; muryar Arhaan ta jiyo, da kuwa har yanzu jikinta tsami yakeyi, bai zama lallai ta manta wannan shagwababbar muryar ba, dukda he tried manning it up and making it husky.

Curtain din ya daga yana shigowa dakin, his signature smirk on his lips. Zama yayi kan kujerar dake dakin ya kure su da idanu. Ita Sakeena heart dinta was beating vigorously, while Aunty Halimawas bamboozled. Me Sakeena takeso tayi da ledar fitsari kuma?

"Maman Shaheed naji kuna magana, nayi tambaya kuma amman shiru," yadda yake maganar saika rantse da Allah ganin Sakeena a wajen bai bakanta ranshi ba, but he was trying so hard to act and sound normal as usual.

Dayake Aunty Halima macece wacce tasan darajar na kasa da ita, saurin yake hakora tayi tana kallonshi. "Arhaan din Mama akwai ka da jin zance wallahi, to tana tambayata ledar fitsarine zata saka su Kamal bacci, she thought ana using masu leda-batasan basa fitsarin kwance ba," cikin kwanciyar hankali take magana tana kallon Sakeena with affection, as if her mind wasn't in shambles.

Wani curious kallo ya wurga ma Sakeena, "Anya kuwa Aunty? Dan nifa Allah dazu da safe naji parlour dinki yana zarni zarni haka," da gangan yayi maganar, dan ya takulota ta mashi rashin kunya gaban Aunty Halima ko ya samu reason din da zaisa a koreta gidan kowa ya huta.

Duk halin da Sakeena take ciki, indai ta raina abu tofa ta rainashi har abada ne. Wata irin dariyace ta kubce mata, suna hada ido taga yadda yayi kicin kicin da nashi ta jara fashewa da wata dariyar-Aunty Halima kuwa dama kallonta kawai ta tsaya tanayi, ganin yanzu babu dadewa her eyes were pooled with tears.

"Auuuu wai kana nufin ko.....ooppss sorry fah," saurin rufe bakinta tayi ganin basu kadai bane a dakin, amma da yasha magana yau wurinta.

"Keh, me kike niyar cewa ne? Maman Shaheed, yarinyar nan bata da kunya fah, ya ina maki magana zata rika saka mani baki?" Rising voice dinshi kadan yayi, though he wasn't used to being angry infront of his family-amma rayuwarshi Sakeena kadai ke triggering anger dinshi to the highest level!

Yadda taji yayi maganar yasa Aunty Halima sanin lallai ranshi ya baci, gashi dama an mashi rasuwa-kuma shalelen kanin nata bawai ya saba da damuwa bane. "Sakeena, kinga na manta na fada maki matsayin kowa a cikin gidan nan. Kinga Arhaan ko? Shi kadai ne kanina a fadin rayuwata-wanda muke uwa daya. Sannan kuma bayasan hayaniya da takura, dan ko magana bata fiye damunshi ba-ko ni nan lallaba shi nake saboda dan gatan Mama ne, daya fada mata abu ko ban so ba dole nayi shi. Dan haka bazan laminci ki raina shi ba ko ta wace irin siga bace kinji?" Dukda a hankali take maganar, amma Sakeena ta hango tsantsar sincerity in her words. Dukar da kanta tayi kasa tana nodding a hankali-amma a ranta ayyanawa take indai har ya shiga gonarta itama dole ta shiga tashi.

Wani triumphant smile ne ya kufce ma Arhaan, he thought he has winned the game-not knowing it just began.

"Sannan kuma biggest problem dinma duk ba Arhaan bane-zan fada maki gaskia-Baban Shaheed tun farko baiso na dauko yar aiki ba, amma saboda hidima taman yawa yasa naita rokonshi kafin ya yarda. Dan Allah idan yana gida ki rika shiga daki inba ni na kiraki ba, kosu Kamal bayasan kuna mingling dasu kinji?" Ita kanta Aunty Halima maganar nauyin fada take mata.

Caraf, Arhaan ya cafke magana yadda kasan dashi akayi. "To dama Maman Shaheed su yan aiki ai bai kamata ana ganinsu ko ina a cikin gida ba, balle har yaran mutum-dan irin wadannan abun tsoro ne."

Dago fuska Sakeena tayi kafin ta galla mashi wata hararar da har ya ji mata tsoron kar idanun su zazzago. "Haba Arhaan din Mama, ai kuwa ban sanka da wulakanci ba wlh. Babu dadi fah, itama mutum ce tana da iyaye, duk wanda kaga ya tura diyarshi aikatau to wallahi bashi da yarda zaiyi ne, banji dadi ba wallahi," Aunty Halima ce ke magana with disappointment laced on her voice, she doesn't have the idea how Arhaan turned into the talking type, dan da da ne saidai suyi maganar su su gama amma bai taba ce masu kala.

Idanun Sakeena masu zubda hawaye ne ta dago tana kallonshi dasu kafin ta mayar dasu kan fuskar Aunty Halima. "Koda ka ganni nan bawai a san raina bane, kuma ko a hakan ma dan na manta wayata gida da wallahi tuni yayana yazo ya tafi dani, nima inada gata bawai haka nan nake ba," kallonshi take ido cikin ido tana zayyano bayanai, but he can see the smirk through her eyes, dan shi kanshi yanada tabbacin wannan kukan da tayi dole sai ta fanshe hawayenta.

Kallonta ta maida kan Aunty Halima data saki baki tana kallonta, yarinya sai kace ba ita bace ta gama fada mata matsayin Arhaan ba yanzu? "Auntynmu, Allah kija mashi kunne, nima kar ya kara shiga harkarta, yabar ganin an shagwaba shi da yawa."

Dukansu galala suka saki baki suna kallonta. Arhaan runtse idanunshi yayi gudun aikata abun kunya gaban Aunty Halima. "Ke, nine shagwababben?" Ya tambaya, his voice a bit louder.

Wata hararar ta kara sakar mashi, duk juyin da kwayar idanunta zatayi sai hawaye sun gangaro saman cheeks dinta. "Eh kai din, ko yau ka fara jin ance maka shagwababbe ne? Dan tsabar kicifi ka wani tsare gida irin sabon al-amari ne."

"Yau na bani ni Halima, Sakeena dama baki da kunya? To gaskia bazamu shirya dake indai haka kike ba. Tashi ki tafi daki, zanzo mu karasa maganar," duk yanda Aunty Halima taso muryarta tadan nuna fushi amma ina, ita ba irin matan nan bace, her benevolence has reached to an extent level. Mutunci da kunya har sun mata yawa, sai yawa neighbours dinsu ke mata taken 'Mutum ce harda rabin mutum.'

Saidai ta bata hakuri kafin ta fita daga dakin, shi kuma Arhaan his intense gaze was unshaken on Aunty Halima's bewildered face. He could see the surprise on her face, yasan she wasn't expecting Sakeena to be like this, amma shi yasan Sakeena can be more than this ma.

"Dama fada maki zanyi gobe zanje Abuja naga Mama; two weeks kenan ban ganta ba," yayi magana, dismissing Sakeena's topic, dan yasan shi wannan game din da Sakeena yanzu suka farata, so no need to worry about something like that.

"Zaka bamu kewa kenan, to ka dauki leave ko? Kaida ko sati kayi sai kaje Abuja, ai anyi sa'a ma wannan karan kayi sati biyu." Daga haka suka gama magana kafin ya wuce zuwa dakinshi, amma a ranshi yana ayyana irin bakar azabar da zai gana ma Sakeena idan ya dawo.

Yana fito saida Aunty Halima ta zauna ta gama tunane tunanenta, she thinks it's hardly su zauna da yarinyar nan, dukda kuwa tun farkon ganinta jininsu ya hadu, amma tana gudun kar Arhaan ya fadawa Mama-tasan shikenan magana ta kare.

Tashi tayi ta tafi dakin Sakeena dan jin dalilinta na neman ledar fitsari, tana shiga ta hango Sakeena dungule ta hade kai da guiwa sai dizgar kuka take. Karasawa tayi tana dan bubbuga bayanta hade da bata hakuri.

"Yanzu zuwa nayi inji meyasa kike bukatar ledar fitsari? Is there something I need to know?" Aunty Halima ta tambaya, ganin Sakeena was only whimpering silently now-after so much placations.

Jin tambayar saida yasa wasu hawayen zubo mata "Auntynmu, ni nakeso, inayi ne." Dakyar kalmomin suka fito bakinta, saidai kuma wani bangare na zuciyarta cike yake da farin ciki-dan tasan da wuya Aunty Halima bata maidata gida ba.

Aunty Halima ta dade tana tunani kafin ta dago da sympathetic smile on her lips. "Allah sarki, Allah ya baki lafiya; Sakinah. Bari yanzu akwai buhun sugar daya kare sai in dauko maki ledar ciki, kafin nayi aike kasuwa a siyo maki. Allah ya baki lafiya kinji." Tana fadin haka tafita taje store ta ciro ledar, kafin tama Sakinah sallama ta batta zauna looking at her in awe; with her mouth agape.

Da tunanin karamci da sanin darajar dan adam irin na Aunty Halima Sakinah tayi bacci, dan bata taba kawowa ranta akwai mata irinsu ba a duniya.

Koda ta tashi da safe zanin kawai ta wanke ta shanya ta saka wani-dan kuwa dama Aunty Halima saida ta karo mata guda biyu. Fita tayi domin fara aikace aikace kafin Aunty Halimar ta tashi. Tazo shiga kitchen kenan sukayi karo da mutum, kafarshi kawai ta kalla, ganin yatsunshi da kuma wandan jikinshi ya tabbatar mata da cewar namiji ne.

A duk iyakar tunaninta dan shagwaba ne, wanda dama she was waiting for the time to retaliate for what he did to her yesterday. Kanta daya bugu ta fara liliyawa-dan his chest was so hard and strong. "Kai Malam dama baka gani ne ko kuma wani sabon rashin mutuncin ne?" She bellowed fiercely, a yayin da idanuwanta suka sauka a fuskar none other than the king of the house; Kabir Hamza  aka Baban Ahmad.









Nidai I've done my job, yours remaining yanzu, ko kuma aradu na tahi writers block😂😂😂

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now