BABI NA ARBA'IN DA UKU

1.6K 249 65
                                    

Ganin ya kusa daukar five minutes zaune yana kallon hawa da saukar chest dinta yasashi hade wani irin yawu kafin ya kauda idanunshi gefe. Shi har ga Allah he doesn't have the idea of what he would do. Yanzu duk cire mata din zaiyi ko menene? Shawara ya fara, dan haka ya wuce wardrobe din tata, yana budewa yaga kayanta komai tsab yake kamar irin yan gayun nan, kamar yadda ta fada white nightgown din ya hango, cotton ce me laushi hannunta kuma iya guiwar hannu, tana da tsayi dan ta wuce guiwa da kadan, babu wani kwalliya a jikinta illa kamar yadda ake aikin maza haka akayi mata da wani white lace shima baida tsayi.

Saida ya kare ma nightgown din kallo kafin ya karasa bakin gadon, yanayin dayaga Sakinah ciki ya tabbatar mashi lallai baccin ya dade da daukar ruhinta, irin baccin nan ne wanda mutum yakeyi bayan gajiya, baccin ciwo. Shawara ya yanke akan ya fara zare mata skirt din nata, cikin rigar sai ya cire nata bra din yadda ba sai ya ma kanshi mugun gani ba, dan a hakan ma kadai Allah ke rike dashi a yanayin nan.

Yasan dai definitely mata na saka underwear na skirt ai, bai kawo komai ba ya zare mata skirt din amma to his dismay yau Sakinah babu wannan under skirt din, hips and her curves were staring seductively at him, ji yayi kamar ya dora hannu saman kai ya fashe da wani irin kuka. "For the sake of Mama." Abunda ya furta ma kanshi kenan kafin ya runtse ido ya ida sauke skirt din kasa gaba daya, shi bai taba kawo ma ranshi yarinyar nan can be full like this ba, kallon yar ficila yake mata.

Cike da hanzari ya karasa inda kanta yake domin saka mata rigar, amma koda ya dago da ita saitin chest dinta yafi komai tsone mashi ido. Sai yanzu ya lura yayi rashin hankali, meyasa bai rufeta da ko dan zani bane kafin ya cire nata kayan? Bata da maraba da tsirara shi a yadda yake ganinta yanzu. Wani irin gumi ne yake keto masa, shi bai taba tsintar kanshi a wannan yanayin ba.

"For the sake of Mama." Ya kara furtawa to motivate himself and help keep him stronger, kuma to tell himself bawai dan Sakinah tana wani abu bane a wajenshi, he's doing it for the sake of Mama. Cike da hanzari ya ida dagota ya zura mata rigar, saida ya tabbatar ya rufe duk inda yake tada mashi hankali kafin yayi tsaye ya rasa t inda zai fara unhooking bra din Sakinah, dan ya san dole a samu matsala, shi gashi bai ma san ta inda zai fara ba. Yasan for sure to baya ne, amma hannun da komai...wayyo Allah!

Ganin sai bata ma kanshi time yake kuma a banza bazai iya barinta ta kwana a hakan ba tunda dai ga abunda doctor yace, siririn tsaki yayi, dan zuwa yanzu color din eyes dinshi ta fara chanza kala, wani irin weakness ne ke seeping deep into the core of his soul, baiki ace yaje ya samu wuri ya kwanta ba yanzu haka.

Dan dago da ita yayi ya tallabe ta da jikinshi, hannunshi yasa ta baya har cikin gadon bayanta, a hankali yakeyi dan shi kanshi nema yake hankalinshi ya gushe mashi, cikin sa'a ya isa wajen hook din, kamar ana kokowa haka ya fara dakayar ya samu yayi unhooking successfully, a haka ya zare straps din cikin dabara ya zagayo hannuwanshi ta gaba to take it off her ko ya samu ya natsu shima.

Ashe he didn't know that's the biggest mistake he would ever make, yana janyo bra din komai na jikin Sakinah ya biyo hannayenshi, he can feel their softness, woolly as though he held the hands of a new born child, a hankali yaji notin kanshi sun fara kwancewa, ita kuma Sakinah irin relief dinnan dake biyowa baya idan ka cire bra musamman matsatsa haka taji ai kuwa nan take jikinta ya saki dan har kusan rinjayar Arhaan tayi. Wani irin numfashi ya saki kafin a hankali ya janyo bra din yayo kasa da ita dan ya fito da rigar, ashe he isn't lucky enough, a nan ma saida ya kara ma kanshi mugun touch.

Ko tsayawa gyara mata kwanciya baiyi ba yayi wurgi da bra din saman gado ya fita dakin, direct dakinshi ya shiga ya wuce toilet ya sakarwa kanshi shower, ya dade a tsaye har saida yaji hankalinshi ya fara dawowa jikinshi, amma he could still feel Sakinah's soft and flawless skin in his hands.

Yana fitowa wankan kayan bacci kawai yasa ya kwanta, gaba daya kwakwalwarshi bata assimilating komai, sai can ya kusa minti 30 ya tuna da bai kira Mama ya mata saida safe ba. Jiki a sabule ya kirata, cikin gaggawa ya nemi suyi sallama amma Mama sai ta fara tambayarshi lafiya kuwa taji muryarshi haka? Kukan daya nemi ya fashe mata dashi yasa tace mashi saida safe ta kashe wayar. A takaice dai Arhaan kwana yayi yana juyi, kuma he can feel Sakinah's skin all over his body, wanda hakan yafi bashi haushi. Har Sakinah ta isa ta rikita mashi lissafi har haka? A hakan ma wai she's asleep, what if idanunta biyu?

Sanyin safiya shi ya tada Sakinah, dan yau ko asubar bata samu damar yi ba. Cikin gaggawa ta wuce toilet tayi alwalla, saida ta fara sallah hankalinta ya fara dawowa, jiki a sabule kamar kwai ya fashe mata a haka ta gama sallar, kayanta dake tsakiyar dakin ta fara kallo kafin kuma ta kalli rigar da ta tabbata ba ita ta sakawa kanta ita ba, babu bra jikinta! Abunda ya razanar da ita kenan, batasan lokacin data mike zumbur ba, ganin bra dinta kasan dakin tare da skirt dinta yasa kawai ta fashe da kuka.

Amma ita bataji alamar anyi wani abu da ita ba, cikin kuka ta fara tariyo abunda ya faru daren jiya, ta tuno Beeba ta tada ta akan ta cire kaya wanda saidai Beebar ta cire nata rigar ita kuma ta roketa akan ta cire nata sauran kayan ta saka mata wannan gown din. Ashe ba Beeba bace Arhaan ne?! "Na shiga ukku!" Ta furta a rude ta fara dudduba jikinta, shikenan ta jama kanta, amma ko alama bai mata wani abun ba, because she can feel herself intact, ko bacci mutuwa take inda ya mata wani babban abu She's sure da taji.

Jiki a sabule haka ta shiga toilet tayi wanka, dakinta ta fara gyarawa kafin ta fito falon, kayan abincin jiya tagani a dining table, hakan ya kara tabbatar mata da gaskiar tunaninta. To in badda rashin hankalinta ta ina zata fara ganin Habibah wacce ko gidan aikin nata basu sani ba? Babu karfin jiki ta fara aiki a lokaci guda kuma ta dora girkin safe. Tunowa da bata ida kallon series dinta ba na jiya yasa ta kunna tv, ko hakan kadai ya debe mata kewa ya fidda mata tunani kan nan dake damunta. Shikenan Arhaan ya gama ganeta.

Saida ta kammala aikinta tsab ta kammala girkinta ta jera warmers din akan dining table kafin ta dawo falon ta cigaba da kallonta, dukda rabin hankalinta yana kan Arhaan, yaushe zai shigo? Ita da wane ido zata fara kallonshi?

Tana cikin kallon taji sautin bude kofa, kafin ta maida idanunta wajen har ya karasa gaban tv ya kasheta gaba daya. Bata nemi ba'asin hakan ba, face dukawa da tayi har kasa ta gaida shi "Ina kwana?" Muryarta har wani kyarma take, tama ki yarda su hada ido da shi.

Siririn tsaki Arhaan yaja, dan shi sai yanzu ma yakejin bai yarda da ita ba, duk wannan shaggun indian series da take kallo ne. "Daga yau ban yarda ki kara kunna ko da socket ba balle har wata tv, gida nawa ne, sai abunda nace ayi zaayi. Kinaji na?" Kallon banzar da yake binta dashi yasa ta kara yin kasa da kanta.

"Eh naji." Tana fadin haka ta mike dan kar yaga hawayenta ta nufi dining table din bata ko jira abunda zai fada mata ba. Serving dinshi tayi tun kafin ya iso wajen kafin itama ta debi nata ta koma tsakiyar falon inda bazai hangota ba saboda kujerun da suka kareta. Koda ta fara cin abincin kawai sai ta ajiye ta fara kuka, kukan tausayin rayuwarta take, ji take kowa ma ya tsaneta, har ita kanta ta tsani kanta.

Saida Arhaan yagama breakfast dinshi kafin ya tako zaije gidan Mama, tunda yanzu zaman banza yakeyi baida aiki sai Mama. Ko kadan Sakinah bata yarda yaji sautin kukanta ko shasheka ba, dan bata san wani zagin ya biyo baya. Yazo zai wuce part dinshi bata lura ba ashe shi ya ganta, kuma tabbas ya lura tana kuka. Wani tsaki yaja, dan ya hanata kallo shine zata tasashi gaba da kukan munafunci? Har ya wuce kuma sai ya tuno Mama da irin magiyar da takeyi mashi akan Sakinar. "For the sake of Mama." Ya furta kafin ya karasa wajen Sakinah.

Har ya durkusa kusa da ita batasan yazo ba, kukanta take har cikin ranta, irin kukan nan mai shiga da kuma taba zuciyar mai sauraro. Cikin sanyin murya da tausayin da bai tabajin zaiji shi akan Sakinah ba yayi magana, "Dan na hanaki kallo shine kike kuka, Sakinah?"

Batasan ya gama ba, balle tasan har yazo cikin falon har takai ga ya durkusa kusa da ita yana kallonta eye to eye. Dagowar da tayi yayi daidai da haduwar idanunsu waje daya, hakan kuma yayi daidai da saukar hawaye saman kuncinta, kuma hakan ne daidai da wani abu ya tokare zuciyar Arhaan, ya kai mashi wata irin sukar da har saida ya kulle idanunshi a hankali yana furta "Ya Allah..."

How's the book going? Are we enjoying it?❤️

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now