BABI NA BIYAR

2K 323 4
                                    

Har wani zafi zuciyar Sakeena take mata, gaba daya rasa abunda zatayi tayi, banda hawaye babu abunda ke zarya saman cheeks dinta. Batasan Inna ta fito daga toilet din ba, saidai ji tayi ta sakar mata wata irin k'wanya saman kai.

"Would you do fast ki wanke wannan kazantar ta jikinki ko sai na bata maki rai? Idiot girl kawai. Kuma make sure kin gyara gidannan tsaf wallahi, wash the dishes har nasu Maman Iliya da Maman Binta, if not; Sakeena you'll regret it," tana fadin haka ta karasa bakin drainage din gidan, squatting down and started performing her ablution.

"Ahhh wato yau bonanzar energy ake mana, godiya muke Abidah," Maman Iliya ta fasa shewa hade da shigewa dakinta, tana dariyar mugunta, dan dama ta dade tanajin haushin rashin kunyar Sakeena.

Sakeena batace komai ba ta shiga toilet. With tears streaming down her cheeks, she bathe and exited the toilet, her long black hair dangling on her shoulders; dripping with water.

Bayan ta gama kintsa kanta, ta saka wasu sababbin kayan, barin kanta tayi bude, dan dama bacin Inna ta watsa mashi ruwa; she wouldn't mind washing it. Tsakar gidan ta fara sharewa, bayanta har wani amsawa yake, that was when she knew the value of Habiba, dan Habiba kwata kwata bata da k'uiyar aiki, in the blink of an eye, take gama aikinsu duka.

Dakyar ta gama sharar tsakar gidan, it wasn't that spacious; but she kept panting for breath like she had run a marathon. Zama tayi bakin inda suke ajiye kwanukansu tana dan hutuwa, but deep inside; she avowed not to wash neither Maman Iliya's or Maman Binta's utensils. Tunda ai ba jaka bace ita.

Ganin Inna na iya fitowa a ko wane lokaci, made Sakeena weakly started washing the dishes, wiping away the sweats forming on her forehead. She was almost done, when Inna ta fito daga dakin, yawning and stretching her body, it was a clear evidence she had some sleep after praying subh.

"What am I seeing? Ina kayan su Maman Iliyan yake? Sakeena you're really trying my patience fah," Inna ta fada tana karasowa kusa da Sakeena, wadda kamar jira take ace arr! Ta ruga.

Sakeena mikewa tsaye tayi, dusting off her hands on the back of her shirt. "Inna, kinsan dai ban saba yi musu ba, and I can't start it now. Not after what Maman Iliya did to me dazu, kawai yadda aka saba, kowa yayi aikinsa," tana fadin haka ta koma ta zauna, with the intention of continuing her chore.

Baki Inna ta rike tana kallonta, Sakeena is always appealing her with her nerves. "Ni kike fadawa haka Sakeena? Ai nasan bayi masu kike ba yasa nace dole sai kinyi yau. Wallahi ko ki tashi kiyi ko na tattaka ki," tana fadin haka tayo kanta, knowing how presumptuous Sakeena could be, tasan dole ta mata dukan tsiya yau.

"Wallahi Inna nidai bazan wankewa wasu kattin banza kaya ba sunacan suna baccin asara," Sakeena retaliated, standing up and taking some steps back away from Inna's angry figure.

"Iyyeh! A'a lallai wuyanki ya isa yanka Sakeena, mune kartin banzan ko? To wallahi ko kiso ko ki k'i sai kinyi wanke wanken nan, yarinya ba kida mutunci ko kadan," can suka jiyo muryar Maman Iliya, daga dakinta take maganan, but one could swear she was right infront of them; dan yadda voice dinta yayi sounding so clear.

Sakeena turbune fuska tayi, dan dama ita batajin haushin yima Maman Binta abu, but Maman iliya is always poking her nose in her affairs. "Kinji ko Inna? Wallahi matar nan sai na mata rashin mutunci. Kuma wallahi uban kuturu yayi kadan balle na makaho; bazan wanke kwanukan ba, saidai sama da kasa su hade wallahi," she yelled the last words, so Maman Iliya would hear her, dama ita Maman Binta har kisa suna iyayi cikin gidan bata fito taji ba'asi ba.

"Zakau kiyisu, unless kin raina uwarki," Maman Iliya yelled back egotistically, tana dariyar mugunta, dan tasan idan ba ikon Allah ba yau Sakeena sai ta daku a gidan, dan dama that's what she had been wanting.

"Wallahi Maman Iliya kinyi kadan, koma ubanwa zakice na raina eh na raina din, kuma wallahi sai na maki rashin mutunci cikin gidannan yau," Sakeena yelled back infuriated, dan ita har ta manta da wata Inna dake tsaye a gabanta.

Kamar saukar aradu haka taji saukar mari saman fuskarta. Abruptly, she turned, her gaze falling on infuriated Inna, sai nishi take kamar tayi dambe da zaki. "Yau Sakeena mai rabani dake sai Allah, ko shi life saviour din naki sai in hadaku inci ubanku. Tun muna shaidar juna kije ki kwaso kayansu ki wanke. Final!" Magana take a masife, Sakeena knew she wasn't joking, tasan yau babu mai hanata shan azaba cikin gidan sai Allah, amma itama she has to prove Maman Iliya wrong.

"Ki sakani komai Inna, amma wallahi bazan wanke ma waccan shegiyar matar kaya ba wallahi," ta karasa maganar tana nuna dakin Maman Iliya da bakinta.

"Saidai in uwarki ce shegiya, wadda ta raina uban kowa, banza Amalala dake. Ke Abida ashe duk kumfar bakin taki ta karya ce, tunda wannan lankwasassar kin kasa sakata abu tayi," Can suka kara jiyo muryar Maman Iliya kamar dama she was waiting for Sakeena ta zageta.

Karshen bacin rai kuwa Sakeena tayishi, she has made up her mind, yau saidai suyi damben bala'i da ita. Hanyar dakinta tabi kawai tana fadin "Wallahi Maman Iliya yau sai na saisaita wannan bakin mai kama da an bude masai, zaki gane wadda kike kira amalala," kafin ta kara taking wani step din; Inna ta janyo ta ta yada da kasa, dukanta ta hau yi ta ko ina, tanata zage zage.

"Karya akayi dan ance miki amalalar? Ke ba amalalar bace? Katuwar budurwa sai rashin kunya cike da baki amma baki iya rike jikinki dan tsabar iskanci. Da aikatau dinann kika tafi da zaifi maki, ko daraja wajen miji ki samu da kayan dakin, shegiya mai bakin bala'i. Kuma wallahi tunda bazaki aikatau din ba, yau ki shirya zan cigaba da daura miki talla, dama wancan shegen dan daban ne yace bayaso kunayi, to ubanshi ma bai isa ba balle shi, dan babu wanda ya isa ya hanaki zuwa talla yau," dukanta take mercilessly, ranting insults on her.

Inna bata ankara ba taji an rike mata hannu hade da murdesu suka koma baya, wata kara ta saki ta juyo tana kallon Tukur; wanda yake binta da kallon tuhuma, yau dai da alama baiyi shaye shayen ba, dan eyeballs dinshi tar suke kamar ruwa.

"Inna menene haka?" Ya fada yana janyeta daga wurin, hade da mikawa Sakeena hannu ta kama ya dagota ya hadata da jikinshi cikin sigar lallashi, dayake bakin taurin kai gareta, ko kwalla daya babu a idanunta, saidai from her looks, ansan taji jiki.

"Wallahi Tukur inada cikinka kar bari na haifeka, dan hadaku zanyi duka naci ubanku. Ka barni inci ubanta! Ke kuma ki wuce ki anso bashin aya tiya guda kizo ki soyata da sugar ki wuce ki saido, kuma kaf nake bukatar ganin an saidota," masifa take har cikin ranta, Baba na daki saidai ya runtse ido kawai, dan yasan koda yaje wajen it's of no use, dan Inna hadesu zatayi ta zage tas.

"Inna talla kuma? I thought we were done talking about that ai," Tukur ya tambaya haltingly, dan idan yana cikin hankalinshi ba karamar biyayya yake wa Inna da Baba ba, itama lura da tayi da hakan yasa yau taketa zazzak'ewa, dan da baya cikin hankalinshi da tuni taji hannu, ko kuma ya zaro adda threatening zai yankata.

"Eh talla nace, Tukur. Kai kanacan yawan dabancin ka, shi uban naku da dashi gara babu, ance ta tafi aikatau tace Aa, ubanme zatamin a gidan?" Sai da ta furta kalmar daba ta tuna yadda ta taba sha dakyar wata rana, dan tana ce mashi dan daba ya mata wata irin makura, saidai mutane suka ansheta.

Ranshi ne ya fara baci, ga sunan da Inna ta kirashi dashi ga kuma kalmar talla da yaji tace, if he isn't mistaking; all yan matan da gang dinsu ke raping was because of suna talla ne, dan basu taba tare wata a hanya tana tafiya normal ba suyi raping dinta.

"Inna bazata yi talla ba, I'll talk to her; we will find a better solution to this," yana fadin haka yaja Sakeena suka shiga dakinsu.

Suna shiga ta saki wani gunjin kuka, riko hannunta yayi yana squeezing softly in a placating way "It's okay, Sakeena. Yanzu ki fada man, what do you think would the solution? Kinga yadda Inna ta haukace dinnan yau, tana iya karyaki cikin gidannan idan bana nan," Ya fada a hankali. Sakeena wanted the world to halt at this instant, dan kuwa seeing this side of him was beautiful, he hardly comes home without been high.

"Nima bansan yadda za'ayi ba, duka abubuwan banaso, school nakeso na koma; but Inna isn't helping matters," tana fadin haka ta kara fashewa da wani kukan.

Sun dade cikin dakin suna magana kafin dakyar yayi convincing dinta, on a promise only her and him knows. Fitowa sukayi dakin tare, kafin suka karasa wajen Inna dake zaune tanata karkada kafa; masifa tukuru ke cinta.

"Inna, na yarda zanje aikatau din," Sakeena uttered almost inaudible, but loud enough for Inna and Tukur to hear her.


How's the book so far? You guys aren't voting😭💔

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now