BABI NA UKU

2.2K 262 6
                                    

Galala suka saki baki suna kallon Inna da bakuwarta, dan bawai sun gane wani abu bane na maganar da sukeyi. Iyaka sunji ana maganar daya a Tudun wada whilst daya a GRA, that means dasu ake kenan.

Before Inna or bakuwarta could talk; Sakeena intruded their conversation with a high pitched tone. "Inna, ni wai ban gane kan maganar nan ba, naji ance babbar a Tudun wada; Beeba ake nufi ko? Then ita karamar GRA; that is me___only if I'm not mistaking," ta fada tana kuresu da bulgy eyes dinta, dan kuwa she was seething inside. Wato Inna tsabar cin zarafi; they just talked yesterday, that means wato kafin ma tayi masu magana saida ta saka a fara neman masu.

Matar data zo kuwa surprisingly take kallon Sakeena, does this mean they weren't aware of it ne ko me? Dan wani confused look da suke wa Inna was a clear evidence. Itadai bawai ta damu bane, she was only afraid karsu kashe mata hanyar samu.

Rike haba Inna tayi tana flashing Sakeena a 'you'll pay for it' look. Dan she almost kibosh her plans, what if matar taji haushi? "Sakeena wannan wane irin diban albarka ne? Are you trying to tell me bakisan maganar bane ko kuma yaya? Would you shut up and you girls kuje ku fara hada kayanku koko? Wallahi sai na tattakaki, shegiya me bakin banza," Inna ta fada cikeda masifa, da dan turancinta da bai cike cokali ba; wannan dinma dan zaman da sukayi Lagos lokacin da Baba yana direban babban mota ne yasa ta danyi catching up.

Gaba dayansu tashi sukayi suna kallon Inna, flashing her a puzzled look. Basu gane wai they should start packing their clothes ba. Tana nufin sha yanzu magani yanzu za'ayi or what? They can't take this, the idea of being a maid doesn't even find a place in their hearts, talkless of putting it in practice.

"Inna, kina nufin yau zamu tafi or what? Because I really don't get you, naji kince we should start packing our clothes," Habeeba ce ke tambaya fuskarta a hade, dukda dai muryarta cikin sanyi ta fita, but one could tell the rage She's seething within.

Inna kallon matar tayi, flashing her the factitious she could ever curve in her life. "Ina zuwa dan Allah, sun saba da gida ne shiyasa abun yazo musu a haka," tana fadin haka ko kallonsu batayi ba tayi hanyar dakinsu.

Ganin ta shiga gashi seconds passed by, amma basuzo ba, yasa ta kwalla kara hade da dura masu ashar "Wai dan ubanku baku nake jira anan bane? Kaga man yara da iskanci!" She had been roaming around the room, thinking of how she could deal with them. Har sun isa su bata kunya gaban bakuwa? They will really smell pepper today.

"Gamu, Inna," suna fadin haka suka shigo cikin dakin, they were quivering; for they know, nothing could stop Inna from beating the living daylights out of them.

"What was that? Nace menene haka?! Dama baku da kirki dan ubanku? To wallahi idan baku hada kayanku in the next thirty minutes ba sai jikinku yayi tsami," she roared, how her fiesty voice echoed through the confines of the room; it send chills down their spines.

Ko gaddama basuyi ba, a haka ko wacce tayi wajen da kullin kayanta suke. Ghana must go suka dauka kowacce ta fara loda kayanta, wanda bawai kayan sunada yawa bane. Saida suka gama tsaf, dan zuwa yanzu their faces were already wet with tears, they knew; no one could stop Inna from doing what she intended to do.

Inna na tsaye tsakar dakin har suka gama hada kayan "Ku sako Hijabs dinku da takalmi, yanzu zaku tafi. This would be the last time da zakuyi arguing dani a gaban baki na," tana fadan haka ta fita daga dakin. Wani loud wail ne yayi escaping lips din Sakeena; Habeeba ma ba'a barta a baya ba. Dan kuwa hugging juna sukayi, crying their eyes out.

Jin shirun yayi yawa yasa Inna dago dirty and torn out curtain din dakin, amma abun haushi sai ganinsu tayi rugume da juna suna wani irin kukan da almost break her heart. Saurin masking up emotion dinta tayi "Would you girls come out or not? Kunsan akwai mai jiranku dai ko?" This time around, her voice was a little soft; for the sight soften her heart; she also felt like tearing up.

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now