BABI NA GOMA

1.8K 220 27
                                    

Stumbling on her feet, with tears gushing down her face-Habiba dakyar takai dakinta, dan kuwa bata taba jin tashin hankali irin na yau ba. It was something beyond her brain to accumulate. Komai ya tsaya mata, babu abunda take gani kamar picture din Hajia da budurwar nan kwance saman gado. Ita duk rayuwarta bata taba tunanin ana irin wannan kazantar ba, so that explains the frequent visits of ladies a gidan? Kuma bata taba ganin namiji ba.

Zama tayi kan katifar ta, ta hade kai da guiwa tana kuka kamar ranta ya fita. Sakeena ce ta fado mata a rai; saurin daukar wayarta tayi domin ta kirata; amma ta tuna Hajia ta karbi layinta da tsohuwar wayar ta chanza mata da wata.

Yanzu shikenan babu wata hanyar da zatayi contacting dinsu balle ta bar gidannan nan? Kuma yanzu ita ko gata ga titi ma batasan yadda zata kai kanta gida ba, dan kuwa they were always indoors; in ba dole ba basu cika fita ba.

She lost the track of time, bazata iya cewa ga time din da tayi wasfing tana kuka da rokon Allah akan ya tseratar da ita daga sharrin wadannan mutanen, dan kuwa they scream danger!

Kamar daga sama tayi taku yana tunkaro dakinta, kankame jikinta tayi tana tightening lips dinta to avoid escape of sob. Amma all her prayers went in vain, dan kuwa saida Hajia ta shigo dakin with her hands at akimbo, facial expression dinta was fiery.

"Me kika gani? Sannan kuma kukan me kike?" She inquired, gaba daya ma Habiba gani tayi she has changed to something scary.

Ducking kanta tayi, using her thumbs to clear away the tears. "Ni...banga komai..ba. And I was missing home, sai yasa nake kuka," Habiba stuttered, loking at everywhere but Hajia's face. Dan kuwa she's the last person da takesan gani a rayuwarta.

Ganin yadda jikinta ke rawa yasa Hajia heaving sigh, not that she's convinced wai Habiba bataga komai ba, but she needs to look less scary for her to lure Habiba.

Walking over the mattress tayi, she slumped in and slightly pulled Habiba into a side hug. "Oh Biba mana, sai kace wata yar yarinya zaki zauna kina kuka kamar ba mace ba? Wataran fa aure zakiyi. Yanzu dai keep shut and wipe away those tears kinji?" Tayi magana cikin lallashi, but the way Habiba was trying so hard to get out of her grisp confirmed her doubts. It left her with no other choice then.

"Ni...shikenan toh. Amma dan Allah zan iya ganin wayata da sim dina? I need to call my family," Habiba tayi magana tana kankance fuska; ji take kamar zuciyarta ta fito from its enclosure.

"Kiran gida kuma? What happened? Ko har kin gaji dani ne? Kinga..ni dama zuwa nayi inga lafiyar kafarki. Ga juice kisha da magani kiyi bacci, kafar nasan tayi tsami," Hajia ta furta placatingly, tana dauko jug din joice hade da ballo pain killer ta mikawa Habiba.

With reluctance; Habiba collected the thrusted cup and gulped it down toegther with the medicine. Dagowa tayi ganin kallon da Hajiar ke mata yasa jikinta ya fara rawa; blinking back tears dinta tayi kafin ta kalli gefe.

"Nagode Hajia, bari nakai jug din kitchen sai nazo na kwanta," ta furta tana shirin mikewa, than she prefers being under a scorching sun than Hajia's unshaken gaze.

Saurin mikewa Hajia tayi, "Aa no Beeba; barshi bari naje. Have a sweet night kinji?" Tana fadin haka tayi patting bayanta kafin ta dauki jug din fa fita-smiling mischievously.

"Ya Allah ka tsareni daga sharrinsu, sannan ka bani hanyar kubuta daga kaidinsu," Habiba ta furta wasu hawayen na streaming down her face.

***

Tunda tayi Sallar Isha'i yan cikinta ke kadawa, she's dreading for sleeping time, dan bata da tabbacin idan bazatayi fitsarin ba ko kuwa; dan almost kullum sai tayi.

So take ta tashi taje ta fadawa Aunty Halima matsalarta amma ta kasa, haka nan ta hakura sukayi sallama; amma instead of ta kwanta kan katifar sai ta shimfida veil dinta a kasa ta kwanta; not that zata iya bacci a kasan.

As if on cue; dan dama ta gaji da juye juye a kasa, sai ka Aunty Halima ta shigo daukar wasu files data dade da ajewa. Tana ganin Sakeena a kasa tayi gasping; "Sakeena, lafiya dai ko? Why wouldn't you sleep on the bed? Ko baki lafiya ne?" Ta tambaya tana dago da Sakeena daga saman veil dinta a kasan.

Narai narai da ido Sakeena tayi; "Aunty dama inaso....," she was cut off by Halima's soft voice.

"C'mon Sakeena; you need to rest dan zaki tashi da safe fah. Sai Allah ya kaimu," saida takaita har bakin gadon kafin ta fita daga dakin.

She closed her eyes with the intention of idan Halima ta danyi nisa sai ta sauka kasa. Amma in the blink of an eye, bacci yayi awon gaba da ita. It was a sound and dreamless sleep.

Bata farka ba sai wajen 5, dama that was her actual time of waking up. Tana farkawa kamar ta kurma ihu ganin katifar ta jiki jigib, kuka kawai ta saki ganin babu abunda zata iya yi. Fitsarin na diga daga jikinta haka ta shiga toilet tayi wanka, koda ta fita ta sanya kaya saida tayi sallar Asuba kafin tayi tsaye kan katifar; not having the idea what to do, dan taking it out for some air isn't even the solution.

Ganin wankin hula zai kaita dare yasa ta dauko fashmina veil dinta ta yayyafa ruwa saman katifar then to fara tsanewa. Not that tasan ko zata bushe ne kafin safe, and zauri ita kanta ya isheta balle; tsoro ma take kar yakai har cikin parlour din.

Ganin gari ya waye ne yasa taje ta dauraye veil din hade da dan shanya shi saman kofat toilet din kafin ta fita domin shirya yaran da kuma taimakawa Aunty Jamila wajen hada breakfast.

Tana fita taji motsin Aunty Halima cikin kitchen; shiga kitchen din tayi hade da gaidata a daddare.

Wani skeptical look Halima tayi flashing mata kafin ta tsaida abunda take ta kalle ta. "Sakeena nikam kodai wani abun gana damunki ne? Kinga yadda kikayi wani iri kuwa? Jiya fa you intended to sleep on the floor; had it been ban shigo ba," ta furta in a soothing way.

Narai narai da ido Sakeena tayi, she badly wants to tell her; "Aunty babu komai, kawai change of environment ne shiyasa," ta furta tana kauda ido gefen inda ta hango unpeeled potatoes.

Patting shoulder dinta Halima tayi with a smile on her lips "Hakane kam Sakeena, kowa ma da haka ya saba; wataran zaki saba kinji? Yanzu do fast and peel those potatoes-ina making ma Arhaan breakfast dinshi sai ki kai mishi, he isn't a late comer. Kafin yazo ya tafi office din da yake servicing on an empty stomach, next abunda zanji kuma is Mama's call," tayi chuckling softly tana stirring sauce din da take making specially for Arhaan, dan abunda ya faru jiya yasa bata tunanin barin Sakeena tayi wani girki related to him.

'Dan Shagabar nan ashe yana nan,' Sakeena ta furta cikin zuciyarta tana grimacing. Peeling potatoes din take, but babu abumda take tunani kamar yadda zata kai ma wannan egoistic spoilt brat din abinci, dan she has made up her mind bazata kara yarda ha raina mata wayau ba saidai suyita bala'i. Dama she's looking for a way da zaisa a koreta ta koma gida wajen Inna da Yaya T dinta.

"Yauwa Sakeena, karbi ki kai mishi kinji, may be ku hadu kan hanya zai shigo mu gaisa," Aunty Halima tayi jolting dinta out of her trance, tana thrusting mata a tray full of delicacy.

Karba tayi kafin kuma tayi halting; "Ai bansan dakin ba Auntynmu," ta tambaya tana fluttering eyelashes dinta, which a natural trait in her.

"Oh sorry," daga nan tayi nata kwatancen dakin kafin ta koma girkin breakfast din yaran, making sure to make it snappy, dan bataso su makara.

Tana fita kusan karo sukayi bakin main kofar dake sadaka da cikin gidan. He was clad in a black jeans with a V-neck navy shirt, an Armani wristwatch beautifying his wrist.

Yana ganinta ya wani hade rai, gaba daya sai yaji enthusiasm din haduwa da Aunty Halima ya gushe, yunwar da yake ji dinma itama duk ta tafi. "Ke dallah matsa kin wani tsaya a wajen kamar statue," sometimes har mamakin kanshi yake da yake mata long sentence.

Dan shifting tayi for him to enter kafin ta hade rai itama ready to retaliate "Kaga Malam, in zaka shigo ka nuna man inda zan aje maka wannan abun da yafi maka, dan it's kind of heavy to my arms," ta furta tana galla mishi hararar rainin wayau.

It was as if she sealed his mouth, wato jiya na bakunta ta mishi kenan? Kasa ma maganar dazai fada mata yayi, dan dama can shi ba mai yawan magana bane. Saida ya zauna cikin daya daga cikin sofas din dake ardouning room din.

"Zakizo ki ajiyemin ne ko nan zakiyi rooting? With that complexion of yours that could darken a light illuminated place. Ni zauri ma nakeji, could it be by any chance you're....," he let the words tailing, looking at her with a smirk plastered on his lips.

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now