BABI NA TALATIN

1.5K 235 10
                                    

"Babu yadda za'ayi ta kara koda kwana daya ne cikin gidannan! Bazata bata man tarbiyar yara ba, Halima I don't want to hear anything from you again, kina jin abunda na fada nagani with my two eyes ai. That girl is not decent! She's not good for our kids!" Fada yake ta inda yake shiga ba tanan yake fita ba, yana cikin masifar ne idanunshi suka fada kan na Sakinah da a halin yanzu suke zubda hawaye, dan kuwa ta gama tsurewa yau asirinta ya gama tonuwa dole ne ta kwana a police station gata a fadin duniya bata da wanda zaiyi bailing dinta.

Gaba dayansu tsayawa sukayi suna kallonta, saurin hadiye hawayenta tayi kafin ta kara kallonsu, "Daga ina kike? And who was that guy you hugged? Wait, ba abunda ya shafeni bane wannan ma, just pack your things yanzu yanzun nan ki fitar mani daga gida. And mind you, ko area din gidana banasan na kara ganinki!" Baban Shaheed roared and fixed his eyes on her.

Cikin hanzari Aunty Halima ta karaso kusa da ita tana rike shoulders dinta, "Sakinah wayeshi? Meke damunki zakiyi hugging wanda ba muharraminki ba?" Ta tambaya tana dan shaking shoulders dinta demanding for an answer.

Daidai time din eyes dinsu suka hadu, saida tayi staggering back a litlle kafin tayi balancing kanta, kallonshi ta karayi before she gulped down a lump in her throat, "Yaya nane, I called him to let him know he's coming over gobe ya dauke ni. Amma wallahi Yaya nane, Sunanshi Tukur." Tana kallon lokacin da Arhaan yayi rolling fist dinshi anger evident on his face.

Saurin sakinta Aunty Halima tayi tana karasawa kusa da Baban Shaheed "Kagani ko Baban Shaheed? We shouldn't judge abunda bamu sani ba. Dan Allah kayi hakuri ka barta sai goben ta gama parking komai nata cikin kwanciyar hankali in Allah ya kaimu sai ta tafi." Magana take amma cikin sigar roko, idanunta kuma emotes nothing but beseech.

"Ban yarda ba, she should leave today! Na bata minti talatin!!" Yana fadin haka yayi stomping out of the living room with Aunty Halima tailing behind him.

Wani irin mugun yawu Sakinah ta hadiya kafin ta karasa wajen Arhaan wanda yake jefanta da wani mugun kallo- tana ganin haka tasan tabbas ya gane Ya T kuma yanzu yasan ita ta tura aka mashi wannan bugun kawo wukar. Karasawa tayi daidai shi suna facing juna, zuwa yanzu idanunshi sunyi jajur saboda tsabar bacin rai, he was completely speechless.

"Dan Allah." Ta furta a hankali, hawaye na gangarowa saman kuncinta.

Kalma biyu tayi amfani da ita, amma Arhaan yayi extracting kalmomi dayawa from just the two words she spoke. Dan Allah; kayi hakuri akan duk abunda na maka. Dan Allah; ka taimaka ka rufa man asiri karka furta cewar ka gane shine wanda suka bugeka. Dan Allah; karka taba fada ma kowa cewar inada masaniya akan abunda ya sameka balle har asan shine yayana. Dan Allah tana nufin abubuwa dayawa, and he could read them all from her eyes.

Runtse idanunshi yayi kafin ya fara tuno dukkanin wahalar dayasha wajen yan daban nan not knowing this girl standing right before him is behind them all. "Na tsaneki." Bai san ya akayi ba duk cikin words din dake yawo cikin kanshi wadannan kadai suka iya fitowa daga bakinshi.

A lopsided smile Sakinah tayi flashing mashi kafin ta furta. "I know. Thank you." Ta san ya dade da tsanarta, amma bata taba tunanin jin wannan furucin daga bakinshi zai iya rike mata dukkan wata ma'aikatar sako zuwa zuciyarta ba. Ta gode mashi domin tasan kalmar 'na tsaneki' tana nufin ya gane rokonta na 'dan Allah' kuma ya yadda bazai furta din ba.

Gefenta ya raba ya wuce, tana kallon ya bude kofar ya fita. Ta window take kallonshi har ya bace daga ganinta zuwa lungun dazai sadaka da part dinshi. She heaved out a breath and walked into her room. Dama already she has parked all her belongings, dauko wayarta tayi ta kira Ya T tana mai sanar dashi akan ya dawo kawai ya dauketa yanzu zasu wuce.

Fitowa tayi da ghana must go dinta a hannu ta iske Aunty Halima a falon duk tayi wani jugum jugum da ita. Murmushi tayi ta karasa kusa da ita hade da ruko hannayenta "Auntynmu karki damu wallahi, it's totally okay with me. Dama tun farko fah banasan aikatau dinnan, Inna ce ta takura sai na zo, amma yanzu it's okay." Murmushi takeyi sosai, dukda dai can kasar zuciyarta ta rasa me yakesa tanajin kamar wani abu yana damunta.

"To Sakinah, hope dai bazaki manta dani ba ko? Zaki rika lekoni akai akai." Aunty Halima ta furta tana murmushi.

"Eh Auntynmu, amma Ya T baya barinmu fita fah, but watarana zan rokeshi ya kawoni in yaga dama. Yauwa...Ga wayar nan Auntynmu, Nagode." Bude wayar da Aunty Halima ta bata tayi, ta ciro sim din kafin ta mika mata.

"Nasan dai babu abunda zakiyi da sim din, I'd love to have it."

"Aa Sakinah ki tafi da har wayar ma, na baki kyauta har gaba da abada." Maida mata wayar tayi cikin hannunta kafin Sakinah ta hada wayar. Tana hada wayar kiran Ya T yana shigowa, dauka tayi ya fada mata yana kofar gidan ta fito su tafi.

Sallama suka karayi da Aunty Halima kafin with a heavy heart ta fita daga gidan, har yar varenda din gidan Aunty jamila ta rakota kafin ta koma. Silently, Sakinah prowled out of the house, not allowing her face to look over the chalet her heart had been begging her to.

Sluggishly yau take aikin, yadda kasan an cire mata dukkanin wata lakka ta jikinta. Abun daya faru jiya da daddare ne yake mata yawo cikin kai, gaba daya ta rasa gane abunda hakan yake nufi, amma tabbas bataso ta fara ma Maama irin kallon datake ma Ramcy da Hajia.

Ya kusa minti biyar tsaye bakin kofa with hands folded across his chest. Kallonta yake yadda take aikin yau kamar an zare wata lakka daga jikinta, da alamun yau babu walwala a cikin zuciyarta, He's afraid what he is seeing in her eyes is what he's used to seeing when she was back in Hajia's house.

"Yar baka!" He uttered, startling her a bit. For she turned abruptly and placed her hands on her chest.

"Dan gayu wallahi ka bani tsoro!" She quivered, sai kuma ta tsaya tana kallon outfit dinshi with a smile. "Kayi kyau amma."

"Kema kinyi kyau, dukda dai yau those eyebrows are creased deep in thoughts. A penny for your thoughts, Yan mata?" Ya tambaya yana kureta da eyes dinshi wanda she couldn't deny being drown into them. Amma saidai kash, what would she tell him? That his Maama the woman he loves with all his heart is possibly a lesbian and even sneaked into her room yesterday? Never.

"Babu fah, I was worried jiya baka dawo da wuri ba tunda ka bani book dinnan ka fita. Sha, banma san time din daka dawo ba." Murmushi ta mishi har zuciyarta kafin ta juya tana stirring girkinta.

"Ahhh is Yar baka ready for the wife's role ne? I can take you in you know," and he winked at her, leaning more that she could feel his breath on the bare surface of her neck. She shivered.

"Laah noo! Daga tambaya kawai?" Sai ta fara dariya kuma, amma She's totally uncomfortable having him inches to her neck.

"To naji, maida wukar yan mata, kuma girkin ki kada ya kone fah." Ya tuna mata, ganin yadda ta zama stilled a waje daya kawai dan yaki dagowa daga position dinshi.

"Sorry to interrupt!" Suka jiyo muryar Maama a lokacin da take shigowa kitchen din with a mischievous smile on her lips.

Saurin matsawa kusa da Saheer Habibah tayi, a tare suka gaishe ta. Amsawa tayi cikin fara'a kafin ta kalli Habibah, yadda take wani matsawa gab da Saheer alamar tana tsoron kusancinta da Maama din. To ease da awkward moment, "Oh ni Beebah, kodai cikin Saheer zaki koma ya kara haifoki ne? Kamar wata little baby," Maama ta furta da murmushi, amma Habibah knew that there was more meaning to those words of hers.

Dariya Saheer yayi kafin gaba daya ya janyota jikinshi, side hugging her. This was the first time he touched her, and they felt it at the same time. "Hakan ma ai ba laifi bane, Maama. Ko Yar baka?"

She couldn't talk, but could only nod.

Wani irin wahalellen numfashi Sakinah ta saki ganinsu kofar gidansu. Yadda yake haka yake, over the four months she spent away from it. Dakyar ta sakko daga machine din, tana nan tsaye Ya T ya sauko ya dauko mata ghana must go dinta daga gaban machine din.

"Ke muje dallah, ni inada abun yi kin ganni nan," daga alama sama sama yake jin kanshi, hakan yasa Sakinah gulping down a lump in her throat kafin ta bishi gaban gidan.

Ko sallama baiyi ba ya tura kofar gidan ya shige, ita Sakinah she hesitated for some minutes before she ensued him. Tasan halin Inna sarai, har ga Allah tana tsoron masifar da zata riska a wajen Inna.

Thank you for reading!

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now