BABI NA ARBA'IN DA TARA

1.4K 193 9
                                    

Dedicated to Aysha Aliyu Batsari (Sholeey) Happy birthday dear🥳❤️ Sakinah and Arhaan loves you and wish you a happy birthday with lots of laughter and love.

Mutuwar tsaye tayi, a hankali Arhaan ya shigo dakin ya karaso bakin mirror din tamkar wanda ake ja da akala. Batayi makeup ba a face dinta, dan dama ita bawai ma'abociya make up bace, iyakar ta da kwalliya to kwalli sai lip balm, idan an kure ne zata saka powder. Eyes dinta ya kalla through mirror din sunyi haske tar dasu gashi ta saka kwalli, murmushi ya mata ta mayar mashi; "Should I help?" Ya tambaya yana kallon rigar tata, dan nodding kanta tayi a hankali. Dukansu sunsan this isn't the right thing to do, kuma sunsan it won't last for the day. Haka kawai out of a sudden sai su fara treating junansu nice? What has gotten into them?! They mused but none of them dared spoil the mood.

Zipping rigar ya mata da kyar bayan yayi ne ta fara kallon rigar tana magana "Ni bansan ya akayi rigar nan ya matse ni ba, sai kace ba tailor daya ne ya dinka man duka kayan ba? Kaji wai yadda nake jinta ne? Kamar ta tare mun lungs bana iya numfashi sosai." Magana take yadda kasan ita da Beeba ne kadai cikin dakin, shaf tama manta dashi suke tare. Dan ita idan yan surutun nata suka motsa ko ina take yi take.

"Kinyi kyau, amma bari a chanza kayan tunda dai sun matseki," hanyar wardrobe dinta ya nufa, ita kuma jin kalmar 'Kinyi Kyau' ba karamin jefata cikin wani yanayi yayi ba, saurin bin bayanshi tayi batasan lokacin data dora hannunta kan chest dinshi ba da niyar dakatar dashi.

"Aa basai na chanza ba, muje kawai, rana tanayi." Kallon hannayenta dake kan chest dinshi yayi, itama sai lokacin ta lura da hakan kafin tayi saurin saukesu ta fita dakin gaba daya.

Tana cikin fitar da kayan Arhaan ya karaso cikin kitchen din, to make it less awkward sai Sakinah ta fara magana "Wai kama taba girki kuwa? Arhaan kar muzo ka kona mana abinci." She chuckled, shi kuma all he did was looked at her, he couldn't figure out abunda yake feeling a kanta.

"Wai bakijin nauyin fadin sunana? Any time, Arhaan this, Arhaan that..." bai ida ba ta juyo tana dariya.

"To idan ban kira sunanka ba Arhaan sunan wa zan kira? Wait, me kakeso na rika kiranka dashi? Ni sunan ne kawai yake man dadi, na yan gayu gashi kuma akayi sa'ar mai sunan ajebo kuma dan Mamanshi; it fits you well!" Ganin ya taso da niyar damkarta Sakinah ta ruga ta back door din ta fita waje, ita dama tasan babu abunda ya tsana kamar tace mashi shagwababbe, amma ai ba haka tace ba yanzu, duk da dai babu marabar dambe da fada.

Abunda bata sani ba shine akwai lambu through back door din nan, tana cikin gudu kawai tazo wurin, dariyar tata ma gaba daya tsayawa tayi kawai ta tsaya tana karema lambun nan kallo, fruits ne har illa masha Allah, and they're all blooming Masha Allah. Yana karasowa taji takun tafiyar ta juyo with a full smile on her lips "Arhaan dama akwai lambu a gidan nan? It's soo beautiful oh Allah! Kasan me? Let's forget about wani breakfast, mango dincan da basu nuna ba zamuci yau, pluck them out. Guda biyu sun isa."

"Sakinah ta ina aka tabacin unriped mango? Ga riped ones nan birjik."

"Kaidai ka katso mana pleaseeee," har wani bending down tayi while begging him to pluck them out.

"Nikam bazan iya hawa iccen nan ba, bari na kira gardener din yazo ya ciro." Kafin ta bashi amsa har yayi dialing number din, suna nan tsaye sai ga irin samarin buzayen nan ya shigo ya gaida Arhaan, wajen gaida Sakinah ne kawai ya tsaya yana kallonta, dama ga rigar duk ta matse ta kam a part of her bust was showing.

Ganin irin kallon da yake mata yasa Arhaan fadin "Hafizu mangwaro takeso guda biyu danyu, ka kawo mana ta back door din kitchen." Side hugging Sakinah yayi and he blocked out the view of her showing bust kafin ya fara tafiya dan su koma ciki, jinta a jikinshi daga ita har shi babu wanda yayi yunkurin yin wani kwakkwaran motsi har saida suka iso kitchen din.

A hankali yayi releasing hold dinshi on her, basu furta wasu kalmomi masu tsayi ba saiga Hafizu ya kawo mangoes din, karba Arhaan yayi ya mika mata. "Yanzu zo ka tayani mu yanka su, yadda kaga nayi haka zakayi. Be careful kar ka yanke hannu kasaka na amsa query wajen Mama." Da yar dariyarta tayi magana, kwafa Arhaan yayi kafin a tara sukayi dicing mangoes din.

Kallonta kawai yake har ta gama yan yanke yankenta ta saka mai maggi da yaji, hada su tomatoes da albasa ta yanka; kwadon mangwaro. "Muje." Ta furta kafin ta wuce da bowl din falo, a kasa ta ajiye ta koma kitchen ta dauko masu yoghurt dan tasan Arhaan sai ya kusa hauka kan abincin can.

Shidai kallonta yake har ta zuba masu yoghurt din, first bite takai bakinta ta wani lumshe ido kamar wacce taci wani tsadadden abinci a france. "Arhaan you should give it a try dan Allah, wallahi da dadi." Ganin yadda takeyi kamar da gaske yasa ya dauko first bite din yakai bakinshi, tsami da yaji maggi abun albasa, babu abunda bai hade mashi cikin kai ba; dakyar ya samu ya hadiye. Sakinah na ganin yaji ya dauko wani bite din takai mashi baki, bayasan ya bata mata rai suyi fada, dan dole ya karba, a haka tayi feeding dinsu, sai idan azabar yajin ta mashi yawa ne zaisha yoghurt din. Ita ko lura da yadda eyes dinshi sukayi jajir ma batayi ba.

Takai bowl din kitchen ta dawo, ruwa ta dauko mashi take yayi gulping down. Sai a lokacin ta lura da yanayin shi, "Innalillahi, Arhaan yaji kakeji?" Innocently ta tambayeshi hade da daura hannunta kan shoulders dinshi cike da kulawa.

Daga mata kai yayi, yama kasa magana, "ko na samo maka madara kasha toh? May be zai daina." Girgiza mata kai yayi, ta kara tambayarshi "To me kakeso?" Motioning mata da hannunshi yayi akan ita, ta nuna kanta tace "Ni kuma? What exactly kakeso? Abu zan dauko maka?" Girgiza kai yayi, shi kanshi baisan yadda akayi ba balle Sakinar da bata da wani hint kan abunda zai fara. In a second taji Arhaan yayi merging lips dinsu waje daya, a hankali ya fara kissing dinta; ita kuwa Sakinah wani irin daukewa wutar jikinta tayi. Batasan ya akayi ba she let him in, she started responding kamar wacce take tsoronshi, and how she was responding slowly shi ya kara turning Arhaan on. What was supposed to be a mere small kiss to ease off the pepper in his lips turned into a deep passionate kiss that almost made them gone out of their minds.

Tsoro ne ya fara shiga ranta, jin hands dinshi na neman fara yawo a jikinta, sai a lokacin ta fara dawowa cikin hayyacinta, ta tuna da wanda take tare da kuma abunda sukeyi da kuma abunda zaiyi leading into. She's afraid, not just afraid of what he would do to her, amma tsoronta kar ya mata wani zargin a ranar da shimfida zata hadasu. She's not sure ko Mama ta fada mashi, not even that, she's not taking it that far; ita she's not ready for all this. Arhaan ne fah ba wani ba, wanda in the next minute zai iya juyewa ya dawo mata monster dinshi.

A hankali ta zare lips dinta daga nashi, maimakon ta tafi dakinta kafin ta kwantar da kanta saman chest dinshi ta fashe da kuka, everything is choked up for her, ta rasa me yake mata dadi. Bai hanata kukan ba, saidai kawai yayi hugging dinta while slowly patting her back, a haka tayi shiru. Tanaji yana mata magana amma tayi acting kamar tayi bacci, dan dole ya dauketa ya kaita dakinta shi kuma ya fita gidan baki daya. What has gotten into his head? Yaje gida kuma maigadi was hell bent akan bazai shiga ba, kiran Mama yayi kawia ya fashe da kuka, dan dole aka barshi ya shiga gidan badan Baba ya janye dokarshi ba. Yasan babu wanda zai warware mashi wannan hargitsin na cikin kanshi inba Mama ba.

Sakinah kuwa tanajin karar fitarshi ta janyo wayarta, sai a lokacin taga missed call din Ya T, dama ta kirasu dukansu sun gaisa shi kadai ne bai dauka ba. Gaisawa sukayi kafin yake tambayarta wace unguwa take shima yanzu haka yana abujar, tsoro takeji amma kuma she hopes har yazo ya tafi Arhaan bazai dawo ba. What she didn't know was, luck wasn't on her side.

Sai wajen 4 tana zaune tana latsa waya taji landline na ringing, shahada kawai tayi ta dauka kafin gateman din ya gabatar da kanshi kuma ya shaida mata cewar wani ne yazo yace wajenta yazo. Fada mashi cewar yayanta ne yasa ya barshi ya shigo hade da leading dinshi zuwa part dinta.

Ya T yana shigowa Sakinah ta daka tsalle ta ruga ta rungume shi, ihun murnar ganinshi take, her one and only brother, fighting mate and her second Bestfriend after Beeba. Dago idanun da zatayi, still tana rungume da Ya T eyes dinta suka sauka akan Arhaan, he was holding the door knob wadda yake sadaka da part dinshi, ashe he was back some minutes ago.

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now