Episode 4

2.7K 150 1
                                    

.
. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆'-
...¸.¤ª '☆'_____________☾_____________-'☆'-
💕💞*MAKAHON SO*💞

*Blinded Love*❤
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆"˜¨''''''''¨ *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* "˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆'
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆  
¸.¤ª☆"˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

® ​​​*REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com

Dedicated to 'yan *Beelkeey Shuwerh novel fans group* ina matuk'ar k'aunar ku a koda yaushe, Allah ya barmu tare dearies, no need for long essay Beelkeey Shuwerh Love you guys so very much # ana mugun tare


*A gaskiya fans banjin dad'in yadda kuke insulting Mr arrogant d'ina # Suwayd, idan kuka cigaba da insulting nasa zan dena type*

*Mhiss_B_Hal Novel Group, kuma naga comment d'inku buh remember this is just the beginning , yanzu time d'in sa ne muma namu na nan tafe, wishing you all happy reading*

*Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 4

March, 2018

Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Tana kwance helpless hannun ta dafe da kanta sai ga Ya Omar da Uthman nan sun dawo daga work.

Sam basu kula da ita ba saida suka zo k'ofar shiga suka ganta, da sauri Ya Omar yayi kanta " Safwah are you alright? What's wrong with you? "

A yadda take ko gane wanda ke kanta batayi, da Sauri Ya Uthman ya ciro wayar sa k'irar phantom 8 ya kira family doctor d'in su, dan yadda yaga jikin ta na shivering kad'ai ya tabbatar masa da zazzab'i a jikin ta.

D'aukar ta Ya Omar yayi suka nufi part d'in Ummy, cikin yanayin damuwa Ummy ta nufo su tace " mai ya same ta? "

" Wallahi Ummy muma bamu sani ba, mun dawo muka ganta helpless a bakin k'ofar Babban falour " said Ya Uthman with concern.

Wani abu ne ya tokare Ummy a mak'o shi amma ta daure tace " shinnfid'e ta Omar kuje kuyi sallah an fara kira ".

Ajiye ta yayi kamar yadda Ummy ta umarce shi sannan suka fice, kusa da Safwah Ummy ta zauna ta rungume ta ajikin ta, wasu hawayen bak'in ciki suka shiga zubo mata tana takaicin tsanar da Suwayd yayi wa tilon 'yar ta.

" Babu komai Safwah na komai yayi farko zaiyi k'arshe " tayi Maganar a zuciyar ta sannan ta share hawayen ta.

*6:00 pm*
Safwan ne ya shigo d'auke da jakar sa a baya, kasancewar sai six yake dawowa, falour'n Ummy ya k'araso ya nemi guri ya zauna, yafi 5 minutes a zaune jin shiru har lokacin bata fito ba yasa shi mik'ewa ya nufi part d'in Granny.

" Assalamu Alaikum, twiny where are you? Am back " jin shiru ba'a amsa ba ya nufi bedroom d'in Granny.

Ganin ta yayi ta fito saga toilet yace " Granny sannu da gida ".

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now