Episode 8

2.2K 105 15
                                    

•°•★•°•                      •°•★•°•
°• 💕   •°                     °• 💕   •°
    °•°                               °•°        
      💕💞  *MAKAHON SO* 💞

       *Blinded  Love*❤

•°•★•°•                      •°•★•°•
°•  💕   •°                   °•  💕  •°
    °•°                               °•°   

•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆'☆´“˜¨''''''''¨
•☆•。 ¯•☆•  ゚☆ 

 
® ​​​*REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com

   
   *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*

 
     *Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 8

October, 2018

Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Na sosai Sayyid yayi mamakin wannan al_amari and duk yadda yaso gano waye ya kasa dan haka kawai ya basar ya cigaba da making precious nasa happy har bacci yayi taken over nata.

Yana cikin kallon beautiful face nata yana admiring kyawun ta Mamy tayi sallama ta shigo.

" Damn it " ya fad'a ahankali dan yasan finally yanzu Mamy zata kora sa and truly baya son yayi missing ta.

Katse masa zancen zucin nasa tayi ta hanyan make sa a k'eya.

" Awchh Mamy it hurts " ya fad'a wane mai shirin yin kuka.

" I know tunanin me kakeyi " tayi questioning nasa tana tsare sa da firgitattun idanun ta.

Sosa k'eya ya farayi yana kame_kame, Murmusawa tayi tace " I'ave got you tashi ka tafi gida ".

Marairaice mata yayi yace " please Mamy let me stay with you guys ".

" No it can't be possible tashi ka tafi dare na k'arayi and not a word again ".

Wane zaiyi kuka haka ya miyar da kan Safwah kan pillow yayi pecking forehead nata yama Mamy sallama ya tafi, koda yazo fita handle din k'ofar ya rik'e yak'i fita idon sa kyam akan Safwah.

Gyaran Muryan da Mamy tayi ne yasa sa juyawa ya fita ya rufe musu k'ofan ahankali.

*, *, *,     *, *, *,     *, *, *,     *, *, *,

A b'angaren Suwayd lokacin da yayi banging k'ofar ya juya ko gaban sa baya gani, dan yadda zuciyan sa ke masa k'una fuskan sa yayi wani mugun ja yayin da jijiyoyin kansa suka mimmik'e, wani irin numfashi yake fitarwa wane mayuwan wacin zaki.

Sai yau ya tabbatar da kuka rahama ne dan yadda yake so yayi amma tears sun k'auracewa idanun sa.

Wanne wane irin MAKAHON SO ne tabbas so baiyi musu adalci ba if not ya za'ace at the same time shida d'an uwan sa, Aminin sa sunyi falling ma k'anwar su and kowannen su bazai iya rayuwa babu ita ba wanne wace irin K'addara ce, yana son Safwah yana k'aunar ta and he is ready to die for her hundred times if needed he can't just imagine his life without her, zai iyayin komai akanta in fact koda kisan kai ne inta kama he promise no matter what saiya mallake ta saboda dashi ta dace not Sayyid.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now