Episode 43

2.3K 120 11
                                    

® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
 . ❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆'-
...¸.¤ª '☆'_____________☾_____________-'☆'-
💕💞 MAKAHON SO💞

Blinded Love
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆"˜¨''¨ '''_*Written By Beelkeey Shuwerh_ ''* "˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆'
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆  
¸.¤ª☆"˜¨•。❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ .¸¸.❄*.¸¸*❆

Wattpad @Shuwerh Beelkeey22

*In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*

Episode 43
25_3_2019
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Atare duka suka shiga d'akin Haidar yai saurin d'auke macen Suwayd namijin, Safwah tana gefe wata irin k'aunar yaran na ratsa ta tun kafin ta d'auke su, nan take kuka ya kwace mata tuno wasiyyar d'an uwan ta dake rubuce cikin diary d'in sa, rungume ta Ummy tayi itama ta sanya kuka na tausayin d'iyar ta da marayan Allah.
Haidar can't help shima ya soma kuka wane k'aramin yaro du da yasan inhar Safwah na raye Insha Allah yaron bazai tab'a maraici ba, k'urama yaron ido Suwayd yai yana danne kwallar data tawo masa dan Safwan yabar photocopy d'in sa, babu abinda ya baro na Safwan d'in da yana yaro sai dai basu sani ba ko inya girma zai chanza, take wani irin so da k'aunar yaron suka mamaye shi ya d'auma kansa alk'awarin zame masa uba har k'arshen rayuwan sa.
Ahankali ya tako ya kawowa Ummy shi bayan ya tofe shi da addu'o'i, k'ank'ame yaron Ummy tai kukan ta na tsanan tuwa tana me tuna ranan da Allah ya albarkace ta da Safwah da Safwan, amma yanzu gashi babu Safwan saidai labarin sa sai abinda ya bari, sake kallon jinjirin tai tana karanto masa addu'o'i sosai wanda inhar kana da imani kaji yadda take karanto addu'an dole ka zubar da kwalla, Safwah ma na gefe sai aikin kuka take numfashin ta har wani sama-sama yake abin tausayi, jin yadda Kadsah ke k'iran sunan ta dakyar yasa ta k'arasowa ta k'ank'ame hannun su gu d'aya, magana take so tayi amma ta gaza saboda tsaban yadda take kukan.
Da 'yar muryan ta da bata fita sosai ta kalle ta tasoma magana "Allah'n daya baki Safwan ya karb'i abin sa! Ki daina Kuka Safwah godiya zaki yiwa Allah bisa ga kyautar Safwan daya sake yi miki a karo na biyu, haihuwar Safwan kawai nayi amma wallahi kece mahaifiyar sa na bar miki shi halak malak Allah ya taya ki rik'o, hak'ik'a nasan Safwan zai farin ciki dani na cika masa burin sa bayan rai...." kukan dayaci k'arfin tane ya hana mata k'arasa kalamun nata, itama Safwah'n kukan ta harya daina fita banda gyad'a kai babu abinda take.
Shiru d'akin ya d'auka banda shashshek'an kuka ba abinda kake ji, su duka an rasa mai rarrashin wani dakyar Suwayd yaja paralyzed leg nasa ya k'arasa kujeran da Ummy ke zaune akai ya zauna a k'asa ya tankwashe k'afafun sa ya had'e hannun sa da nata not letting go, ahankali in a husky like voice nasa ya soma tausan ta yana fad'a mata kalamu masu sanyaya rai, wani kalma da ya fad'a yasa kowa tsagaitawa da kukan sa dan margayi ke fad'a, nan take kowa ya soma share hawayen sa illa Safwah da taji wane dad'a mata su ake.
Takwas dai-dai aka basu sallama dan both suna cikin k'oshin lafiya daga su har Babys d'in, direct gida aka tafi dasu wanda sam Suwayd baiso hakan ba dandai ba yadda zai da Ummy ne, kasantuwar an k'ira an shaida ma family yasa suna zuwa suka tarar gidan cike harda su Musty ma sunzo, Mummy'n Zee da MieMie ma sunzo kowa sai murna yake.
Gaba d'aya gida ya cika da yan uwa da abokan arziqi kowa cike da murna da farin ciki,surprisingly ranan aka samu nasara Umaima ta dawo cikin hayyacin ta without any hesitation ta fayyacewa mahaifin ta all that happened, sosai ya cika da mamaki jin Chuke is behind all and he never thinks zaluncin nasa yakai haka, abinda yafi kulle masa kai shine yanda yafi kowa nuna damuwa wa case in, nan take ya k'ira headquarter nasu ya bada umarnin Kama Chuke with his Gang.
Ba awani sha wuya ba suka kama su Dan basuyi tunanin ta tashi ba, nan kuwa aka soma gana musu azaba ta gaske.
Safwah zaune da Baby a hannun ta sai shafa curly hair nasa take tana admiring kyan sa ya soma motsa idanun sa, cike da zumud'i ta kafesa da ido dan burin ta taga kwayan idon sa, ahankali kuwa yake bud'ewa yana rufewa harya waresu akanta.
"Yeahhh it is blue" tai ex claiming da qarfi cike da farin ciki.
"Alhamdlillah finally Safwan is back" cewan Suwayd da shigowan sa d'akin kenan.
Ganin ta soma shash shek'an kuka yasa yai sauri ya qaraso ya had'ata da Babyn ya rungume.
Sunfi five minutes ahakan kafin janye jikin sa yai adjusting position nasa placing his right hand on hers, with a husky like voice nasa yace " *PureLamp* please ki daina kuka haka nan is enough, am sure Safwan won't be happy seeing you crying all the time, and seriously it hurts me so much wallahi ".
Numfasawa yai ya cigaba da magana "here!"
Kallon Babyn dayake nuna mata tayi ta tsinkayo muryan sa "Haka kike so ya tashi ya dinga ganin ki kina kuka?".
Da sauri ta soma girgiza masa kai tears forming rapidly a idon ta, hannu yasa ahankali ya share mata hawayen then ya d'auka Babyn ya rik'e hannun ta suka fice leading to Granny's part.
Tana zaune da Babyn Zee a cinyan ta suka shigo gaida ta sukayi then Suwayd ya had'a mata duka Baby's d'in, yana sake kyakkyawan murmushi yace "Granny ya kikaga Twins d'in nawa".
Dariya tayi tace "gasu nan Masha Allah kaman kai".
Murmusawa yai ya kalla Safwah " *Flower* can't wait 'yan uku na su iso" yai magana yana qoqarin tura hannun sa rigan ta.
Make hannun tai bashfully dan idon Granny na kansu ta soma qoqarin mik'ewa dan taga alaman shi sam baijin kunyan yin abunsa koma agaban waye, janyo hannun ta yai da saurin ya maidan da ita kan cinyan sa, waro ido tai ahankali tace " *Habibi* please mana Granny na kallo".
"And so?" yai mata question in yana rising one eyebrow.
"Ka sake ni".
Banza ya mata yama qara matsarta sosai, kiciniyan kwace kanta ta soma amma sam ta kasa, sanda ta wahala then ya saketa cike da kunya ta gudu d'akin Granny in ta maido da qofa ta rufe, juyowa yai yana kallon Granny data had'e rai wane pregnant sky.
Teasingly yace "Kishin ya motsa ne?"
"Bansani ba mara kunyan banza tashi ka fita".
Murmusawa yai yace "Babu inda zani, haba my uwargida smile mana kinsan fa keta daban ce".
Du yadda taso cinye dariyan ta kasawa tayi dole ta murmusa a zuciyan sa tana maijin qaunar sa na ratsa ta, hira suka tayi cike da qaunar juna.
Haka Abuh da Ammey suka zo suka same su, rungume Ammey yai cike da kewanta yana gaishe ta itama cike da qaunar sa ta shafa kansa tana masa murnar qaruwan daya samu.
Zama sukayi both ya miqe ya basu guri, Zee na zaune tana fama da ciwon mara kad'an kad'an ya shigo, kallon ta ya soma yi wane lokacin ya soma sanya ta ido, tsaf tsaf da Ita kai bakace itane ta haihu ba, ahankali ya qarasa ya zauna kusa da ita ya rik'o both hannayen ta ya had'a da nasa not letting go.
"Jazakillah bikhairan Farhati kin biya ni! Bansan wani irin godiya zan miki ba I love you so much! I just want to say a really big thank you for taking me choosing me amongst all creation as best and most wonderful in your life,,thanks for being the only person i wanna talk to you always make my bad days the best days ever ....i would not trade you for the world,, you are what i look forward talking to even on phone....i am thanking ya Rabb for putting you into my life because i have not yet meet some one that is so kind sweet and perfect as you .....by Allah you are a definition of perfectness i never tot i could ever meet some one dear and perfect to me as you are ....by Allah i know m not perfect but i need you every day forever in this universe and the next by Allah you the best gift i have ever had .....much love from me to you, you are truly a blessing Baby Zawjah please be with me here and in jannah too🌹 Shukran Maleeka Shukran"
Zee is speechless shading tears of joy she can't ask for more, the day is part of the best days in her entire life, fad'awa jikin sa kawai tayi ta saki kuka mai ban tausayi ita kam yau wane irin farin ciki zatayi, wani Irin godiya zata yiwa Ya Rabb dan nuna tsantsan farin cikin ta da abubuwan dake faruwa da ita a wannan rana, yau itace ta haifi yarinya tare da wanda tun batasan kanta ba take mahaukacin so! Yau itace take riskar kyawawan kalamai haka daga gare sa abinda bata tab'a tsammani ba har qarshen rayuwar su! Lallai dole ta godewa Ya Rabb dan tabbas yau mafarkin ta ya cika.
In crack voice crying so hard tace " Don't Have Words To Describe What I Feel For You. I Fall Deeper In Your Love With Every Passing Day. Every Moment I Spend With You, Feels Like A Dream. I'm Madly In Love With You Sweetheart please be with me in Jannah💖"
"Shiii Maleeka please don't cry i love you ".
"I love you more Very Own....." bai bata daman qarasawa ba yai shutting ta da goddamn best kisses of his life.
Kiss d'in dayake mata yasa ta hargitsewa cause bai tab'a mata irin sa ba, gaba d'aya ta ware wani duniyan na daban da alama ma ta manta d'azun ta fito daga labor room, sharp pain da yai hitting ta yasa ta tuno da sauri tai pulling out though ba k'aramin enjoying take ba, murmusawa yai dan ya hango tsoro cikin kwayan idon ta teasingly yace "Haba mana Maleeka let me i will go easy on you, you know I love you so much".
"Easy for where? You wicked Sweetheart! You never have an idea on how I supper and you here saying this!"
Dariya ce ta ciyo sa sosai "Farhati yau kuma nine mugun? After all you the one who is always saying am really hot on bed I shud do it had!...."
"Very Own!!" tai ex claiming bashfully.
"Yes Baby Zawjah".
"This thing you are doing is embarrassing you know?"
"Embarrassing? Lol are you not my Zawjah? What is there to be embarrassed for? Wait ma lemme remember you something Sweetheart the....." ai tana gano abinda zai fad'a tai saurin rufe masa baki.
Haka suka kasance tare yana ta making fun and embarrassing her sunfi almost two hours together kafin ya kashe ta da hot kisses ya tafi.
Duk wanda yaga Zee yasan tana cikin matsanancin farin ciki, sosai Mummy'n ta da MieMie ke farin ciki da hakan dan Sam kyakkyawan murmushi yaqi gushewa daga fuskanta.
Da dare neman duniya Suwayd yama Safwah su tafi gida ya rasa du inda yake sa ran ganin ta ya duba amma ina she is no where to be found, haushi yasa shi tafiya part d'insu na gidan ya kwana tare da Musty da Abdul.
Washe gari da mugun haushin ta ya tashi amma lokacin da kwayar idon sa suka sauka kanta sai ya nemi duk wani fishi da yake da ita ya rasa, taya ma za'ace zai iya rayuwa babu wannan yarinyan da he is ready to die for her! Taya! He need someone to tell him idan babu Safwah cikin rayuwan sa me amfanin rayuwar! He loves her with all his heart he can say ma with all of his body if that will make her believes him 💕😘❤ she is his everything and her voice always make him so humble and calm him right away, even if he is angry with her or someone else if He hear her voice he feel anxious, looking at her gorgeous and staring at her sexy body make him feel so happy in his heart!❤ He love Her so damn much 💕❤😘without her by His side he is not really full, His heart is half when she is not on his side so now He is really happy 😊 happy that she is here with Him cause He miss her a lot and nan take yaji He forgive Her from the bottom of his heart❤😘❤ baisan ma ya akayi ba sai jin ta yai kan cinyan sa, lumshe ido yai yaja ajiyan zuciya so yake ya b'ata fuska ya nuna mata what she did to him hurts and is not good amma ina ya kasa, shi kansa had'e ran yasan inda yake zuwa hannun ta data zura cikin dimples nasa tana wasa yasa sa jiyo electric sparks nan take.
Da wani shegen voice mai hargitsa mai sauraro tace "Hi *Amirul Qalb* I miss you! Wait war re you thinking of?"
"You!" ya answer ta a kasalance.
Murmusawa tai ta juya kyawawan idon ta which make her look damn pretty "And finally am here".
"Yea Alhamdlillah you re here finally I miss you terribly, i miss your Hon yesterday *PureLamp*, why do you punish me for that? Why? You know I always want and need you! never get tired of testing the Hon in you! why will you give me that kind of punishment after all you know I can't endure it?"
Yanda yai maganan sai da ya bata tausayi dake duk mace mace ce cike da kissa ta marairaice masa, hakan da takeyi kuma baqaramin affecting sa yake ba, cike da dabara ya miqar da ita daga cinyan sa ya mik'e.
With husky like-voice nasa yace " *Flower* go get your hijab we need to go somewhere ".
"Somewhere?" ta nana ta tana turo baki.
"Yea please don't say no" kallon sa ta tsayayi wane sauna, wai anya kuwa arrogant, rude, harsh Ya Suwayd d'in data sani ne wannan? Anya ba'a chanza mata shiba? Ya Suwayd ne yake pleading mata haka? Ya Salam she need to confirm, iskan daya hura mata cikin kunne yasa ta dawowa reality nan take tsigan jikin ta ya tashi, a sanyaye ta juya ta fice batare da tace komai ba.
Komawa yai ya zauna ya dafe kansa yana jiran dawowan ta amma shiru tun yana sa ran zata zo harya cire, wane mara lafiya haka ya fice daga gidan gaba d'aya.
Azaban da su Chuke suke sha is just undescribable, gaba d'aya sun fice a hayyacin su kullum da kalan azaban da suke sha, Umaima sam an kasa gano kanta tunda taji labarin rasuwan Safwan, kullum cikin ciwo gwanin ban tausayi.
Shirye shiryen sunan da ake saika rantse da Allah na biki ne, yanda suke ji da sunan dole abin ya baka mamaki dan kowa qoqarin nuna bajin tarsa yake, tun ranar da Safwah ta guje masa haryau bai sake sanya ta a ido ba, fad'an halin dayake ciki ma b'ata baki ne kawai dai yana daurewa saboda nuna tsantsan farin cikin sa kan kyautar da ya masa, ana gobe suna ya shiga garden ya iske ta zaune a gurin ta da may be in an raba gado ta mallaka ta had'a kai da gwiwa tana kuka harna fitar hankali, a firgice ya qarasa ya d'ago ta, yadda yaga idon ta yasa yai saurin qanqame ta dan bazai juri ganin ta ahakan ba.
Ahankali cike da so, qauna, tattali, kulawa ya soma shafa bayan ta calming her, dole Zee most know something! if not how will she tell him to go and calm her? He need to know what makes his *PureLamp* crying like this! Dakyar ya samu tayi shiru ba tare da tace komai ba ya d'age ta in a bride like-style ya wuce part d'in Granny da ita, d'akin su ya shiga da ita ya kwantar not long enough kuwa baccin wahala ya d'auke ta, yadda take sauke manyan ajiyan zuciya da shash sheqa ya tabbatar masa lallai koma me ya faru babba ne kuma he won't rest har sai yai maganin duk wani d'an iskan da is behind her tears, a nitse ya sauya mata kayan jikin ta ya gyara mata kwanciya, sanda ya gama qarema ja da bak'in lallen ta kallo ya rufe ta ya qarama mata gudun Ac ya tafi, daren ranan bai rintsa ba yana tunanin halin daya same ta aciki.
The following day, tun safe gida ya cika da aboka nan arziqi, raqumi biyu da rago biyu aka yankawa Little Safwan while Little Safwah Sa d'aya da rago, lokacin da sunan yarinyar Zee ya isar ma yan uwan Zee bala'i suka tayar wai ya za ayi asama musu sunan kishiya, itadai Zee batace komai ba duk da baqaramin kishi ne ya tokare ta ba.
Safwah taga tashin hankalin da bata tab'a gani ba nan take habaici da gorin data sha jiya ya dawo sabo, kuka kuwa tayi shi harta gode Allah roqon duniya tawa Suwayd ya chanza sunan yace baiga uban da ya isa ya chanza masa ra'ayi ba, ran kowa babu dad'i aka wuce event d'in da za'ayi sunan, jarirai fes dasu abinsu Ibrahim da Ruqayya little Safwan da little Safwah.
Dakyar Safwah taje gurin har kuma aka gama a takure take dan harda su Sapakle a yada mata magana dan sosai take taya Zee kishi yayin da su Zainab Cinede suka dunga tausar ta dan ta mugun basu tausayi, koda suka dawo ta kawo ma Zee kayan barka tasha wulaqanci dan kai tsaye qanwar maman Zee ta watsa mata kayan ta.
Sam Zee bataji dad'in hakan ba zatayi magana kuma tasha mari, washe gari bala'i ya dawo sabo dole sai sun tafi da Zee shikuma ya rantse inhar taje gida to abakin auren ta, tunda suka ji haka sai suka haqura amma tasha zuga, zugar da inhar tayi amfani da ita shikenan tata tazo qarshe a gidan Suwayd dan haka suna tafiya ta watsar da komai.
Ranan ya d'auki Safwah suka tafi yayin da kulawan Zee da Kadsah ya koma hannun Ummy, baiwar Allah ko a fuska bata tab'a nunawa Zee komai Akan abinda ya faru ba, tun Zeen najin kunyan ta harta sake, Mum and Dad nata ma har gida suka zo suka bada haquri.
Sam ya kasa gano kan Safwah tun da suka koma gida, yawon asibiti tasa sukai tayi a duba musu matsalan buh same results duk inda sukaje, du wani farin ciki ya qaurace mata kullum cikin kuka, baci ba sha haka ta kasance.
Yauma suna zaune sati biyu da sunan kenan amma abu yaqi ci yaqi cinyewa tun yana lallab'a ta harya gaji, da burning face yau ya sata agaba sai taci abinci amma taqi, matse ta yai wane qaraman yarinya ba wasa tattare dashi ya somai mata d'ura ganin tana iyacin ubanta intai wasa yasa ta nutsu taci, sanda suka gama ya soma lallab'a ta bayan sunyi wanka sunyi shirin kwanciya tace ita kallo zatayi.
Biye mata yai sukayi kallon then suka koma d'akin suka kwanta, had'e hannayen su yai guri d'aya ya soma magana ahankali " In a quadrillion times i will keep saying ummm no till infinity i will keep saying i love you the main reason i started loving you its because you the most wonderful creation Allah has ever created most beautiful amongst his creation one who the angels keep saying mashaa Allah to .But for many reason i am loving you is because you have a charming heart and you the only one my heart could ever agree to love Safwah. Before meeting you and getting into this relationship i suffered from lots of heart phobia when i get into this relationship with you i am now suffering from this addiction known as love.❤I suffer much in your absence then i look at your inner pretty face and cry everyday i long for your smile i miss your touch and tender and loving care. I always look forward to see your beautiful face and your healthy body.I have no idea how days will be without you my Zawjah you are the only one that fills the emptiness of my heart . i definitely love you *Flower* .....this is to you the most Beautiful lady i have ever seen i know i have not got the right word to express all my love but i will keep trying to do so loving you is the best thing that could ever happen to me ....remember that while i could not be by your side my heart and soul will always be wherever you are . i love you sweetie I cherish every min and hour we spent together i will keep this loving moment strong in my heart and mind i promise you will be the only one and only one that i will always love. *PureLamp* Insha Allah we going to die together We will die in each other's arms by God will😘".
Yanda ta qanqame sa ya isa shaida masa yadda daddad'un kalamun sa suka tafi da imanin ta, narkewa tai ajikin sa tana maijin dad'in thunder touches nasa, ahankali ya soma mata nasiha mai ratsa jiki sanda ya tabbata sun shige ta ya soma neman Ehhh.... daga nan na basu privacy.
Washe gari ya riga ta tashi yana zaune yana qare mata kallo ganin yanda ta zabge ta tashi, ahankali yakai kansa kunnen ta ya soma magana "Dear princess~ You are the best thing that has ever happened to me, you are my lover, best friend, my lil mother , my other half , my charming support, my sunshine, my better half, my soulmate, i love everything about you and everyday i find something new about you to fall in love with. Its so amazing to love someone sweet like you , just one person who cud make such huge difference in my life, when you kiss and hug me i feel like i have the whole world at my hand, you complete me,,i am 200% incomplete without you Queen Ruqayyah with you i feel the great love at home i feel save and secured you give me so many reason to smile.i have never been so happy with anyone in my life, i have never been this in love, you are a sweet perfection of love and will always fined my self looking at you from the right corner of my mouth you could give me infinity reasons to leave but i have more infinity reasons to stay i see my entire future with you babygirl .i am completely and utterly irrevocably in love with you i love you so much Zawjatie Good Morning💜👑💍"
Wani irin kallo ta bisa dashi mai cike da tsantsan so da qauna da muryan da yake matuqar qauna ta soma magana " *Amirul Qalb* Has Anybody Ever Told You That Love Is A Promise Of Happiness? .it Can Be, But What I Feel For You, All The Calmness And Peace That You Pass To Me Are Much More Than A Simple Promise.Loving You Is To Have The Certainty Of Becoming And Being Happy. Your Sweet Presence And Persistency Feed Me. The Air That Sustains Me Comes From Your Peppermint Breath . And If Sleeping With You Is The Greatest Of The Pleasures, Waking Up With Your Radiant Good Morning! Is To Taste The Most Pure Dose Of Cheerfulness, An Ingenuous Happiness That Lasts Until The Twilight.I Like To Make My Chest Your Pillow, To Nest Your Head In My Lap And To Hold Your Beautiful And Fertile Womb. I Love You My Pet, My Most Intimate Friend, My Companion And My Confidant. My Protective Father , My Man, My Lovable Little Whore.I Haven¹t Seen You For A Few Hours, But I Miss You So Much. I Can¹t Stand To Wait Any Longer To Meet You And Have You As A Prisoner In My Arms, In The Most Sweet And Perfect Paradox Of Freedom Good morning Habibi da Iman I love you very much."
Nikam sai ince yaushe ne Suwayd dake zaune kan stool yana kallon ta ya koma kanta ko du tsaban jin dad'i ne? Wani jaraban kiss da suke wa juna yasa naja Legediz Benz na nafice dan da Alama sun manta dani.
Bayan like fifteen minutes na koma buh still dan har wani changing position and style suke hakan yasa na sake warewa.
Tuni Safwah ta manta da duk wani damuwan ta sai soyayyah da suke bugawa ba kama hannun yaro, kullum cikin wasanni suke yau hide and seek, gobe yai backing ta jibi suje horse ride da dai sauran su, ga games kala kala wanda majority ita ke winning badan bai iya ba sai dan he always want to see her happy.
Haihuwan Lubna sosai ya sake harqitsa Safwah ta tabbatar wa kanta dagaske ita d'in juya ce da ake fad'a, Suwayd yaga tashin hankali dan wataran saiya had'a mata da alluran bacci.
Ranan da Zee zata dawo kuwa gidan Sayyid ya tura ta gudun tashin hankali, haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya yaran sai girma suke wane kajin Agric, kai baka ce two months suke ba dan yadda sukai b'ulb'ul dasu.
Zaman lafiya Zee da Safwah suka cigaba dayi abinsu hakan yasa Suwayd jin dad'i sosai, shaquwa mai qarfi ce ta shiga tsakanin Kadsah da Musty saboda yadda yake matuqar qaunar little Safwan, tun bata sakewa dashi harta haqura dan yanzu inbai qira ta ba har wani ba dad'i take ji.
MieMie da Abdul kuwa tuni sun daidai ta amma saboda yadda suka tsara yin aure tare shida Musty yasa baiyi magana da manya ba.
As life's move on yanzu yaran nada good four month a duniya lokacin kuma Suwayd zaije qaro karatu dan haka ya yanke shawarar tafiya da Safwah inta gama karatun ta itama sa dawo, Granny ta goyi bayan hakan hatta da iyayen Zee kafin Qanwar Maman ta taji labari tazo ta zuge ta karta yarda, aikuwa dama zuga tun anayi baka d'auka dole they will come a time da zai fara aiki akan ka.
Sam Zee tace bata yarda ba lallashin duniya Suwayd yayi taqi ji, kawai yai banza da lamarin ta ya cigaba da shirye_shiryen tafiyan su, yanzu ko kallon arziqi bai shiga tsakanin su har haqura Safwan tace tayi amma Suwayd yai banza da ita hakan ya sake baqan ta ma Zee tasan lallai he is up to something, dan haka ta qudurce aranta bazata bari ayi tafiyan ba gashi saura three weeks......

*Toh fah Anya za'ayi tafiyan? If you think Za ayi drop your comment! Miss me? Yes i can smell it and am sorry I miss you guys more, i just steal some time just to fulfill my promise, Nana Khadija, Aunty Meenah and Maryam Aminu mai turare where are you guys finally episode 43 is out so chill please I heart you guys so much*
_How will I forget you Ummu Islam bayan son da nake miki ko Suwayd baiwa Safwah I really appreciate your love, kind and support wallahi, Faheeta Darling I must mention you here cause the love I'ave for you is like tears from the sky, lissafa ku zaiyi wuya buh wallahi I love you all fisabilillah wish you all happy reading_
My Wattpadians I heart you all thanks for reading, voting and following my love for you guys is endless.
Comment naku shi zai nuna min how much you misses my novel, and wallahi innaga comment dayawa episode d'in Wednesday will be on the way.

Follow
Vote and
Comment on Wattpad
@Shuwerh Beelkeey22

MAKAHON SO ~Blinded Love~

*'Yar Gatan Miss_B_Hal Ce*💞

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now