Episode 19

1.7K 96 5
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*❤
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

   *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*
  *Happiest womb escape sweetheart _HANEE_ wishing you many more birthdays with full of joy Allah ya albarkaci rayuwan ki_

Episode 19
November, 2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Sai maraice ya iya ya koma gida har lokacin kuma bai gama dawowa dai_dai ba dan yadda yake lullumshe idanu alaman maye bai gama sakin sa ba..

A entrance door ya tsaya ya sai_saita nutsuwan sa gudun kada yayi evil act da zaisa su gano sa sannan cikin takun k'asaita ya kunna kai cikin falour'n, sallama ya musu can k'asan mak'oshi dan finally ida yayi da k'arfi sai sun gano lagon sa, wani mugun fad'i gaban sa yayi ganin irin kallon tuhumar da Sayyid ke jifan sa dashi, ga Haidar ko d'agowa baiyi ba balle yasa ran zai ansa masa sallaman.

Dakyar ya dai_dai ta kansa ya k'araso kusa da Haidar ya zauna dan akan three seater yake, fizge wayan Haidar d'in yayi cike da neman tsokana.

Rai a matuk'ar b'ace Haidar ya mik'a masa hannu without uttering any word meaning ya basa, kawar da kai Suwayd yayi wane baisan mai yake nufi ba.

"Give it back" yayi stating sounding damn serious.
   " i won't, if you g*t power use it and have your phone back ".

Mik'ewa yayi fuska a matuk'ar had'e yace " kasani dai ko a maye baka ishe ni kallo ba balle yanzu da nake in a right state of mind, i don't want any trouble now just give me the damn phone ".

Abinka da marar gaskiya nan da nan ya hau bore wai Haidar yace dashi mashayi, sosai ya fututtuke musu wai dama ai sun tsane sa yanzu, ganin yana k'ok'arin miyar da abin seriously issue yasa Haidar fayyace masa abinda yake nufi, sai lokacin suka samu ya daina bala'in rashin gaskiyan nasa.

Shi Kam tsab yasan mai Haidar yake nufi amma saboda tsarguwa ya shiga surfa bala'i babban abinda yasa sa assasa abun ma ganin yanayin su dan yasan sai sun tare sa da surutun su na kullum ya rabu da Abdul da Musty ba abokan arzik'i bane.

Mik'ewa yayi ya cillawa  Haidar wayan sa ya wuce d'aki, yana shiga ya saki wata wawiyar ajiyar zuciya yana murmushin samun nasara akan sun, dan so da k'aunar da suke masa yasa ko kad'an basa son b'acin ransa.

Rage kayan jikin sa yayi ya haye kan gado ya kwanta yayi pillow da hannun sa d'aya d'ayan kuma ya d'auko wayan sa ya shiga photo locker yayi unlocking password d'in ya soma sana'an nasa na kallon hotunan ta, k'iran sallah'n magrib yasa sa nufan toilet ya d'aura alwala ya fito, maroon jallabiya data mugun fitting sa ya sanya ya fito yayi joining 'yan uwan nasa suka tafi masallaci.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now