Episode 42

2.2K 116 4
                                    

® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  MAKAHON SO💞

       Blinded  Love
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''¨  '''_*Written By Beelkeey Shuwerh_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ .¸¸.❄*.¸¸*❆

Wattpad @Shuwerh Beelkeey22

        In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey

Episode 42
19_2_2019
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

”Alhamdlillah me aka samu?” sukan su sanda suka bawa kansu dariya.
   ”Issa Baby girl” akayi replying kowannen su wane had'in baki.
Kyakkyawan ajiyan zuciya suka sauke both cike da tsantsan farin ciki suna congratulating nasu, har Suwayd da Sayyid suka gama ita bata gama ba sai tambayoyi ta kema Haidar d'in wane ta shiga ta wayan ta gano Baby'n, du anan kallon ta yake with so much love and adoration he just can't imagine life without her, he prays may Almighty Allah Grant and bless her with adorable cutes kids.
    Harta gama wayan bai sani ba tsaban yadda ya shagala da kallon ta, jin saukan numfashin ta mai d'umi a neck d'in sa yasa ya lumshe ido tsigan jikin sa na tashi, a nitse in a man like manner ya rik'o zara zaran 'yan yatsun ta da suka sha adon jan lalle da yai maroon gwanin burgewa yana jin wani mugun sha'awan ta na fuzgar sa, abin har mamaki yake basa cause he never gets enough of her, yanzu zai gama making love da ita amma sai yaji wane baiyi ba sometimes yana hak'uri ne kawai dan baya son takura ta amma badan haka ba baik'i kullum su faran ta ran juna ba.
    In a husky like voice nasa yace ” *PureLamp* you so beautiful I want all my children to look like you, am damn in love with you wallahi my beautiful wife, please allow them to take over you i know they will be proud”.
Allah sarki nan take idanun ta suka ciko da hawaye, sunkuyar da kanta tai tana k'ok'arin danne masifaffiyar kukan data tawo mata and du yadda taso hakan ya faskara kawai ta sanya masa kuka, jiki a sanyaye ya jawo ta jikin sa suka fad'a gadon yai shutting ta da hot kisses, best kisses nasa da yasan tana mugun so ya shiga yi mata yana shafa ta sosai, sanda tayi shiru ya soma romancing ta harya samu yai turning nata on ganin haka na basu guri.
    Sanda suka nutsu ya d'auke ta suka wuce toilet sukai wanka, bayan sun kimtsa yaja su sallah, du abubuwan su na al'ada da suka saba suka gabatar then suka fice, Zee na zaune babban falour suka fito suka wuce duka.
Gidan Sayyid suka soma shiga ita dashi har rige-rige suke kowa yace shi zai soma d'aukan Baby, Zee kuwa saboda condition nata ahankali tabi bayan su, a falour suka zauna Safwah ta shige d'akin cause she is damn eager ta sanya cute angel in tata a ido, chak ta tsaya ganin yadda Sayyid d'in da Sayyad'a suke wani mahaukacin French kiss, k'iris ya rage Baby'n ta fad'i tai saurin taro ta dan da alama sun mance a duniyan da suke, kukan data tsala yasa su pulling out badan sun gaji ba.
    Wani mugun kunya ne ya kama Sayyada ta soma gyara hannun rigan ta da yayo k'asa, Sayyid kuma sosa k'eya ya soma yi kansa a k'asa yana had'o kalman da zai fad'a.
”Am sorry for interrupting”kawai ta iya stating ta juya sum-sum tana jijjiga crying Baby inta tai waje.
   ”Holly shit du kai kaja wallahi!” cewan Sayyada tana turo baki tana buga k'afa wane k'aramin yarinyan.
”Ah Ah What do you mean by that?”
   ”The goddamn thing she caught us doing, haven't i told you yanzu gidan na mutane ne sai kana hak'uri yanzu gashi kasa ta ganmu”
Shi dariya ma statement natan ya basa had it been something bad ta kama su sunayi saita b'ata rai, amma ai ita kanta da tayi knock tunda dai d'akin masu aure zata shigo, murmusawa yai ta gefen baki teasingly yace ”Now let me please tunda ta fita”
”Let you what? Tab yanzu kuma Ya Suwayd kake so yazo ya ganmu ko? To gaskiya kayan kunyan nan bada ni ba ni d'aga ni please!!” ta k'arasa tana shure sa daga jikin ta.
”Nurul A'in wai meye haka? You are not the kind and sweet i use to know, You have totally changed dama haka haihuwan yake?”
   Tausayi ya bata jin yadda ya marairaice amma tuno d'ankaren wahalan data sha jiya yasa tai saurin k'arasa ture sa ta mik'e, hanyan ficewa tai tana takawa ahankali sanda takai bakin k'ofa ta masa gwalo ta gudu, cool smile nasa ya sake yaI adjusting shirt collar nasa yabi yo bayan ta.
Jiki a sanyaye Safwah ta fito tana jijjiga Baby'n she don't know why but seeing them like that really makes her feel bad, kallon tsanake Suwayd ya mata ya hango kishi da disappointed k'arara a idanun ta, take gaba d'aya annurin fuskan sa ya k'au wani bala'in haushin ta ya mamaye sa, for heaven's sake what does been jealous over someone's property means, nan take ya zamo Angry Suwayd ya soma binta da wasu deadly glares and looks, a tsorace ta k'araso ta zauna a gefen sa jiki na rawa ta mik'a masa Baby'n, d'auke kai yai wane bashi take mik'awa ba jin alamun bud'uwan k'ofa tai saurin cinye kwallan da ya taran mata a kyawawan idon ta.
    Zee kam mamaki ne ya kusa kashe ta dan ita kam bataga abinda akai masa ba da mood nasa zai chanza nan take, tana wannan tunanin Sayyada ta k'araso gaishe da Suwayd da Zee tai ta mik'a ma Safwah'n hannu bashfully suka gaisa unlike before da sandai a mak'ale juna, hakan yasa zuciyan Suwayd ta sake hasala daurewa yai ya soma yak'e dan kar Sayyid ya fahimci halin da ake ciki, sai dai ya makaro dan already ya fuskan ta sandai sam bai gano exactly what is bothering Akheey d'in nasa ba.
Gaisawa sukai daga nan aka shiga hira wanda rabi Sayyid, Zee da Sayyada ne though Sayyada ma daurewa kawai take, Sayyid kam tuni ya ware abinka da namiji, sanda Safwah ta cire ran zai d'auka Baby'n ya d'auka amma ba daga hannun ta ya k'arfa ba dan ya bak'an ta mata, ta kuwa k'unsa dan tana kallon yadda ya ringa wasa da hannun Zee kafin ya k'arfa Baby'n.
   Sun d'an jima kafin su mik'e su wuce gidan Haidar, du rawan k'afa da zumd'in son ganin Baby'n ta nema ta rasa dan wata irin saliha ta zama nan take, gashi ita kanta ta kasa gane meye ne ta masa da ya koma mata monster nan take, Haidar ma yai mamakin ganin ta haka tuno shirmen data rik'a tafka masa d'azun.
”Baby are you alright?” yai questioning nata.
   A diririce ta ansa ”No... Nothing”.
Kallon Suwayd yai yaga yadda ya had'e rai yana wasa da lil fingers d'in Baby back to her again, hawayen daya zubo mata yai saurin sa hannu yana share mata ta fad'a jikin sa ta fashe da kuka ahankali, jiki a sanyaye ya zagayo da hannun sa bayan ta ya rungume ta tausayin ta na ratsa ko wani lungu da sak'o na zuciyan sa.
Sam Suwayd sai yaji ba dad'i amma bak'in kishi yasa ko kallon su bai sake yi ba sai dai sosai kukan ta ke hargitsa sa, kafe sa da ido Kuwaysah tai tana son fahimtar yanayin sa amma sam ta kasa.
      Dakyar ya samu ya rarrashe ta tai shiru Suwayd ya mik'a mata Baby'n, garin ta karb'a hannun su ya d'an had'e yai saurin janye nasa wane wanda wuta taja, sababbin hawaye ne suka kwarinyo mata ganin yasa hanky yana wiping hannun sa inda natan ya goga, tausayi ta bama Zee da Kuwaysah dan akan idon su akai komai.
Nanma sun d'an jima kafin suyi sallama su tafi, rik'e hannu Safwah Zee tai sukai tafiyan su abin su suka barsa, har part nata ta raka ta then itama ta wuce nata rai ba dad'i.
   Mik'ewa tai ta wuce kitchen dan had'a lunch ganin d'aya ya kusa, coconut rice with egg souce tai sai papa meat da zob'o, dan ta farin ta masa ta had'a had'ad'd'en coslow da kallo d'aya in ka masa sai ranka ya biya, almost two ta gama taje ta jera a dinning ta babban falour dan tare suke cin abinci yanzun, a gajiye ta samu dakyar ta gyara kitchen d'in nata ta wuce ta had'a warm water ta gasa jikin ta, bata d'au lokaci ba ta fito tai applying simple make-up ta zura black with dark blue stones Arabic gowan daya mugun fitting ta, hijab ta zura ta soma sauke farali then ta cire ta yane kanta da dark blue veil looking damn beautiful ta wuce ta k'ira Zee, itama tuni tai wanka tai changing into peach dogon rigan daya mugun amsar ta, abinda zaifi janye hankalin ka gare ta d'an cikin ta dake nan gwanin burgewa, murmusawa Safwah tai tace ”Ummu Unborn jira na k'ira sa”.
”Wa fah?” ta tambaye ta cike da rashin fahimta.
    ”Amirul Qalb” tai stating confidently.
Dariya Zee tai tace ”Allah *Flower* wataran kaman a make ki! Bayan wanda ya fita muna da wani a d'aki ne?”
”Ya fita!” ta nanata a zuciyan ta cike da k'in yarda, d'ago da manyan blue eyes d'in ta tai ta sauk'e kan Zee, ganin she is damn serious tai saurin kawan da kanta tana k'ok'arin b'oye halin da take ciki, murmushin yak'e ta sake tace ”Let's go and have lunch don't stress our Baby”.
    Wucewa sukai tai serving su a plate d'aya, dakyar ta samu ta iyayin loma biyar ta tashi daman Zee tasan ta ba gwanar cin abinci ba shiyasa ta kyale ta, inhar kaga taci abinci dayawa tabbata shiyasa ta a gaba.
A ranan Safwah tasha kuka dan mutuwan Safwan sabo ya dawo mata dan shi take fad'a ma damuwanta ta rage abinda take ji, tunda tai sallah'n la'asar bacci ya d'auke ta kuma ba ita ta farka ba sai magrib alwala ta soma yi tai sallah ta zauna gurin tana kuka tana kai ma Allah kukan ta, tuno mafarkin da tayi da Safwan yasa ta mik'e wane an mintsineta ta fito falour, ledan data gani kan center table d'in ta ya tabbatar mata ya dawo.
Share hawayen nata tai taje ta d'auka ledan, ahankali ta bud'e taga chocolates, ice cream da popcorn.
    Zuba su tai duka a fridge ta cire hijab d'inta tana k'ok'arin shiga kitchen Zee ta shigo, da fara'anta ta k'araso nan Zee'n ke shaida mata yace kar tayi dinner ya musu take away, with nod kawai ta ansa ta d'auka hijab d'inta ta miyar, ficewa Zee'n tai ita kuma ta wuce d'aki ta bud'e sabon babin kuka, take kuwa zazzafan zazzab'i da ciwon kai suka rufe ta ko sallah'n isha a daddafe ta samu tayi, anan kan sallayan ta kwanta jikin ta na kakkarwa gwanin ban tausayi.
Can kuwa gajiya da jiran ta sukai, Zee ta mik'e da niyyan kirawo ta suci abinci ya hana ta, badan taso ba zauna suka ci dan yadda taga ya b'ata rai.
     Bayan sun gama kai tsaye ya wuce part d'in sa Zee ma ta wuce nata, shiryawa tai tazo ta same sa harya kwanta ta jona sa ya k'ank'ame ta sukai bacci.
Safwah ma dakyar bacci ya d'auke ta, cikin dare kuma jikin nata ya sake rikicewa tasha kuka kaman ba gobe har bacci ya sake d'auke ta dan a kwance ma jiri take ji, sai k'arfe takwas ta farka a rikice ta mik'e ta fad'a toilet ta d'auro alwala ta fito ta tada sallah though har lokacin bata dawo hayyacin ta ba, dakyar ta fito ta had'a breakfast nanma sai ji tayi already ya fice.
    K'in cin abincin tai ta wuce d'akinta ta k'udun duna ta dafe kanta da both hannayen ta cike da azaban ciwo, haka ta kasance cikin ciwo dakyar ta iya tama Zee lunch ta sake komawa d'aki, da dare ma sak'on sa ya isar mata basai tayi girki ba.
Haka nan yata ignoring nata har kwana ya dawo hannun ta, still kuma bata da lafiya amma babu wanda ta fad'ama sai ciwo ke cin ta ga wani irin rama datai abin tausayi.
     Da dare ta daure dakyar ta kimtsa taje d'akin sa, har so biyu tana sallama yai banza da ita ana uku ta samu ya amsa ciki-ciki, guri ta nema a gefen gadon zata kwanta kalamun sa suka dakatar da ita ”Can you please leave me alone?”
Unstoppable tears nata ta goge in crack voice tace ”Habib...”
     Bai bari ta k'arasa ba ya buga mata tsawan daya mugun firgita ta, kasa ko motsi tayi ta mak'ale agun ta toshe bakin ta da hannun ta dan hana fitan sautin kukan ta.
”I said get out!!” ya sake buga mata tsawan not minding halin da take ciki.
     Juyawa tai da sauri jirin na d'iban ta tai hanyan fita, sanda taje k'ofa ta samu ta dafa bango dakyar ta juyo tana kallon sa only to find him staring at her back, one more look ta sake masa ta juya dakyar ta rik'e handle ta k'ofan, sunan ta daya k'ira yasa ta tsayawa ba tare data juyo ba and har ya k'araso bata sani ba sanda taji saukan numfashin sa akan kwantaccen gashin bayan ta da show me nata ya bayyano.
Lumshe ido tai cike da missing d'in sa tana cigaba da kukan ta, juyo da ita ya soma yi ahankali jiri ya d'ebeta ta fad'a jikin sa, k'ank'ame ta yai suka sake ajiyan zuciya both dan shi d'in ma daurewa kawai yake, shiyake hukunta ta a zahiri amma Allah kad'ai yasan halin da yake ciki.
    Janta yai ahankali suka k'arasa ya kwantar da ita jin yadda jikin ta yake, mik'ewa yai tai saurin rik'o Hannun sa cike da azaban ciwon kai tana girgiza masa kai, cike da tausayin ta ya koma ya zauna ya d'ago kanta ya d'aura kan cinyan sa ya had'e hannayen su guri d'aya yana sauk'e ajiyan zuciya akai-akai.
” *PureLamp*!!”
      ”Umm” ta ansa sa tana runtse ido.
”Am sorry, I'm very sorry i won't do it again”
Gyad'a masa kai kawai tai dan ba zata iya maganan ba, ”i miss you so much *Flower* I want to put my tongue inside the mouth please!”
     Gyad'a masa kai tai ahankali ta bud'e bakin ta, matsan da fuskan sa yai zuwa nata ahankali ya zura harshe sa cikin bakin ta ya soma yawo dashi ciki in a demanding way, lumshe ido tai tana karb'an birkitaccen sak'on nasa da yake son isar mata, yafi minti biyar yana yawo da harshen sa cikin bakin ta kafin ya cafke nata harshen ya soma sucking wane sweet yana d'an binsa da love bites, tuni ta soma neman rashin lafiyan nata ta rasa dan abinda take matuk'ar k'auna Hottest Darling d'in nata yake mata, ahankali ta sak'alo hannayenta ta k'eyan sa tana sake tura masa harshen nata, a nitse ya tura hannun sa cikin rigan ta squeezing her boobs gently.
Zaman da ita yai ya gyara position d'in sa suka soma kissing juna passionately yet affectionate, tsaban yadda suke having fun har wani juye-juye suke inta dawo k'asa ya dawo sama inya dawo k'asa ta dawo sama, ganin suna neman cinye juna naja legediz benz na nabasu guri.
      Bayan like one hour na koma buh still basu hak'ura ba har wani sabon salo da style na romance suke, sunfi thirty minutes ahaka kafin ya janye gefe ya kwanta yana maida numfashi yajawo ta jikin sa ahankali ya rungume yana smelling daddad'an k'amshin da kanta yake, sun d'an jima ahaka kafin ya jawo short nasa yai pulling ya wuce toilet ya had'a musu warm water ya tada bobbles ya dawo ya d'auke ta, ahankali ya sanya ta cikin bathtub d'in shima yai joining ta ya sanya ta tsakan kanin k'afansa yana yawo da hannun sa ajikin ta, wasa sosai sukai kafin ya samu ta cud'a sa ya cud'a ta suka fito kowa ya taimaka ma kowa suka shirya suka kwanta mak'ale da juna cike da tsantsan farin ciki.
Tun daga nan yake tattalin ta wane kwai har ranan komawan sa gurin Zee yazo, ranan suna zaune a babban falour ita tana chart Zee nacin fruits yai sallama ya shigo, k'in motsawa Kowacce tayi dan basa son making juna feeling jealous towards one, is better in a d'aki ne Kowacce tasan yadda zata nuna ma Sahib d'in ta zallan so da k'auna, amsa sallaman kawai sukai ya tako ahankali ya zauna a tsakiyan su dan yasan ba welcome hug zai samu ba, gaishe sa sukai suka masa sannu da aiki then Safwah ta mik'e zata basu guri dan ba agurin ta yake ba, saurin rik'o hannun ta yai ya maidan da ita yace ”I want to show you guys something”.
     ”Something?”
”Surprise”.
     ”Awwwn Amirul Qalb we are proud to have you”.
”Am more proud to have you! *Maleeka* let's go” ya k'arasa maganan yana mik'an da ita.
     Murmushi suka sake both then suka jera zuwa k'ofan entrance door da suka ga ya nufa, bai tsaya dasu ko ina ba sai parking lot kowacce was totally speechless lokacin da idon ta ya sauk'a kan had'ad'd'en 4matic ML50 black and white dake nan sababbi k'al-k'al a wurin, kallon sa suka somayi both with questionable expression.
”Don't you like it?”
    Har rige-rigen tambayan sa suke is it ours! gyad'a musu kai yai yana jin dad'in farin cikin dake kwance akan fuskokin su, dama kowacce tasan kalan nata dan haka Safwah ta wuce gurin bak'in Zee farin, sai shafawa suke suna admiring kyan motocin nasu wane 'yan k'auye shikam he can't help ya shiga kyalkyala musu dariya.
Bud'ewa sukai nan suka ci karo da had'ad'd'en sark'a mai matuk'ar kyau da tsad'a a tare suka fito suka soma zuba masa addu'a da godiya, Safwah hadda 'yar kwallar ta haka yaja su suka shige gida nan kowacce taji alert na 1mil a wayan ta, ranan kam sun sha hira yana ta fad'a musu haka za'a dinga had'uwa da unborn nasa in sun zo anayi.
      Bayan sun gama dinner ya raka Safwah ya dawo gurin Zee, ganin yadda take sosa kanta ta basa tausayi murmusawa yai yace ” *Maleeka* can i?”
Gyad'a masa kai kawai tai ya d'auke ta suka wuce d'aki, ajiye ta yai gefen gado yaje ya had'a kayan wanke kai a toilet ya rage kayan jikin sa ya dawo ya d'auke ta suka koma, zaunan da ita yai ta wurin sink ya soma wanke mata kan a nitse which is so damn lovely, tsaban jin dad'i har bacci ta soma harya kuma gama bata sani ba, ruwan wanka ya had'a musu and that is the first time zasuyi wanka tare hakan yasa kunya kama ta, sanya ta cikin bathtub yai ta d'au zai jira ta kulle ido kafin ya cire short nasa sai taga akasin haka, da sauri ta d'auke kai ta runtse idanu sai jin sa tai cikin ruwan ta bayan ta, lumshe ido tai jin yadda yake shafa maran ta softly in a romantic way, sanda yai wasa sosai sai nok'ewa take sannan sukai wanka suka fito ya shirya ta ya shirya suka kwanta.
     Alawan ta na kullum ya zura mata a baki yayin da hannun sa ke kan cikin ta yana feeling har bacci ya d'auke su tana ta tsotsan harshen sa.
Kowa ya taya su murnan kyautan da aka musu sosai, haka rayuwan ta cigaba da tafiya har ranan suna ta zagayo, kwalyan da Safwah tai sai ka rantse da Allah amarya ce haka ma Zee sai dai ita inka ga ciki zaka san ta wuce amarya, kaya kala d'aya ya musu kowa sai santin su yake wane ba kishiyoyi ba.
     Sunyi bajin ta sosai da sosai karma mai gidan su yaji labari dan shi ya kama hall d'in da akai sunan, yaran sunci Safiyya da Ummuhani kowa yama mahaifiyan sa takwara ana k'iran su Samrah da Sarah, taron suna ya watse lafiya yara kuma sunyi goshi ba laifi, raguna biyu da sa d'aya kowa ya yanka Granny tata musu fad'a sunyi allambazaran ci.
As life's move on yanzu cikin Zee, Kadsah da Lubna ya shiga wata na tara haihuwa ko yau ko gobe, Safwah kuwa haryau ba labari hakan kuma ba k'aramin damun Suwayd yake ba d'an tama fishi dauriya akai, har asibiti sukaje aka duba su kuma both suna lafiya lokacine dai baiyi ba, nasiha sosai Granny ta musu kan su k'ara hak'uri itama haka tayi.
     Duk wani shirye-shirye da tsare-tsaren su na suna ne, yauma suna zaune a falour shi yana aiki a system Safwah kuwa sai lissafi take ma Zee, wani tai dariya wani kuma ta danna mata harara, shikan sa Suwayd d'in sai murmusawa yake dan yana jiyo shirmen da take.
Lokacin bacci nayi duk suka tafi suka kwanta, k'arfe biyu Zee ta soma rashin lafiya kafin kace wani abu tuni ta fice hayyacin ta, maternity bag nasu ya d'auko ya k'ira Safwah ya d'auke ta suka wuce asibiti, yasha mamaki ganin Ummy da Haidar ashe Kadsah ce itama aka kawo, tare aka shige dasu inda cikin yadda da ikon Allah basu wani d'auki lokaci ba Allah ya sauke su lafiya, abinda zai baka mamaki a atare yaran suka fad'o duniya, Zee mace Kadsah namiji, sanda aka gyara su both aka wuce d'akin hutu dasu..........

_One Word for the Baby's_
     Bazan gaji da baku hak'uri ba buh wallahi i love you guys eternally, addu'o'in ku du sun iso gare ni nagode sosai #OnE lUv

Follow
Vote and
Comment on Wattpad
@Shuwerh Beelkeey22

MAKAHON SO ~Blinded Love~

*'Yar Gatan Miss_B_Hal Ce*💞

MAKAHON SO _Blinded Love_Dove le storie prendono vita. Scoprilo ora